Sirrin Rike Miji

Sirrin Gyaran Nono Kashi Na 1 Cikin Sati Daya Zasu Tashi Su Zama Manya.

Idan nononki kanana ne kina so suyi manya kamar yadda ki keso dai-dai kina iya yin wannan hadi domin samun lafiya nononki.

 

❍ Cukwul

❍ Garin alkama

❍ Aya

❍ Nonon saniya

❍ Madara

❍ Garin hulba.

 

Cukwul wanda yawansa zai Kai guda uku sai ki samu garin alkama gwangwanin daya sai aya itama gwangwanin daya sai ki daka su zasu zama gari ki tankade ki samu nonon saniya idan kuma bakyashan nonon saniya ki samu madara ki zuba wannan garin kamar cokali 3 ki dama kina shan kullum Sau 1 sannan ki Lura lokacin da zakiyi wanka ki tafasa ruwa da garin hulba a ciki ki bari yayi sanyi sai ki wanke nonon da shi sannan kiyi wankan.

 

Karanta>>> Amfanin  Zobo Ga Lafiyar Jikinmu 

Karanta>>> Tsumin Matan Aure  Don Inganta Auratayya

Karanta>>> Tasirin Da Tazargade Ke Yi Ga Lafiyar Mata

(MATAR AURE DA BAZAWARA & BUDURWA)

❀━━━━━━━━━━━━━━━━━━━❀

✿・・KWANCIYAR NONO・・✿

 

Idan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya sai ki nemo wadannan kayan zasu tashi.

 

♜ Hulba

♜♜ Ruwan dumi

 

Ki kwaba hulba da ruwan dumi, wato garin hulba ya sanyi kauri kar yayi ruwa sosai, sai kin tabbatar kin gama abinda zakiyi, kin so kwanciya sai ki shafa, ki kawo (breziya) damammiya ki saka, da safe sai ki wanke da ruwan dumi, shima wannan (Matar aure zatayi)

 

Karanta>>> Mene ne Ciwon Sanyi 

Karanta>>> Amfanin Dabino Guda 50 Ga Lafiyar Jikin Dan Adam

Karanta>>> Amfanin Zogale 20 A Jikin Dan Adam

Back to top button