Uncategorized

Labarina Season 5 Episode 6

LABARINA (Zango na biyar, kashi na Shida)

Sabon shiri, sabon salo, sabuwar fikira.

Shirin ya yi gamon katar tare da afkawa hannun gwanaye ta fuskar rubutu. Wato irin abin nan da ake ce wa komai na babba, daban ne.

Marubuta 1: Nasir S. Gwangwazo, Yakubu M. Kumo.

 Marubuta 2: Siddika Habib, da Sidiya Sidiya.

Labari: Aminu Saira

Ɗaukar nauyi- Sarkin waka

Ba da umarni– Aminu Saira

Kamfani- Saira Movies.

Manyan Taurari:

Sumayya

Lukman

Presido

Ummi

Sarkin waƙa

Baba Dan’audu

Baba Rabiu.


Wani Maigidan Haya Ya Kori ‘Yan Hayansa Saboda Yadda Suke Adddabansu Da Kukan Dadi Idan Suna Jima’i

1. Hukuncin Hajiya Babba a soyayyar Lukman da Ummi ya yi daidai, maganin biri ai da ma Karen maguzawa.

2. Tuggu iya tuggu, harkarllar gidan yari.

3. Tauraruwar Presido game da soyayyar Sumayya ta kankma. Ta ko’ina goyon baya yabke samu.

4. Lukman ba iya soyayyar shi da Ummi yake ƙoƙarin ɓata wa ba, bayan zumunci har da auren tsohuwarsa.

5. Wani ya tashi, wani ya kwanta. Soyayyar Lukman da Ummi.

KURA-KURAI:

1. Bai dace duk rashin son da ke tsakanin Lukman da Ummi ya nuna mata tsantsarsa  bayyane ba idan aka kwatanta da karar da ta yi masa.

2. Ba’ a yi wa Ummi halasci ba gaskiya wajen yanke hukuncin fasa baikon su.

Wai me zai hana a kashe Lukman ne kowa ma ya huta? Haba! Allah ka raba mu da hali irin na shi.

Mubarak Abubakar Saulawa

7-10-2022.

Back to top button