Uncategorized

□❀GYARAN JIKIN AMARE A ILIMANCE❀□

       ✵✵ *TSUMIN YAR GATA* ✵✵

  *Yadda ake hada shi, za ki samu wadannan kayan kamar haka*

 -↴ tsamiya

 -↴ kankara nadi daya

 -↴ minas-nas gwangwani daya

 -↴ dan bashanana gwangwani daya

 -↴ citta dai-dai mizani

 -↴ kanumfari dai-dai mizani

 -↴ masoro dai-dai mizani

  *wadannan kayan hadin duk su za ki zuba a tukunya ki zuba ruwa ki dora akan wuta, ruwan dai-dai azanci ki dafa.*

  Sai ki sauke ki tace, ki rinka sha haka ba sai kinsa sukari ba, za su wanke miki duk dattin mararki ya bude miki kofofin sha’awa zai zamo me alfahari da ita ko da yaushe.

   Uwargida kada ki yi kukan cewa mijinki ya mayar da ke bora, ya fi zama a dakin kishiyarki ya fi son ya kusance ta a kan ke, to tafi ki iya gyara domin duk tsoka irin daya ce, wacce ta fi kula da nata da iya gyara shi dole yafi naki ke da ba ki iya gyara shi ba.

 To idan har kika iya gyara nan wajen kika kuma iya tarbiyya a gidan mijinki hakika kin sai wa kanki zaman lafiya da jin dadi a gidan mijinki.

  

     ✪  *SINADARIN KARA KIBA*  ✪

✤  Kayan tukunya

 ✣ hakkin daka

  *a hada a tafasa a zuba sukari ana sha yana saka cin abinci da kara kiba*

        *➜✹   GIRMAN NONO   ✹➜*

 ✸ ganyen tatarida

 ✸ wake

 ✸ gujjiya

 ✸ alkama

 ki samu wake gwangwani daya gujjiya gwangwani biyu, alkama gwangwani biyu ki kai inji a nika miki, ki daka ganyen tatarida gari gwangwani daya ki hada, guri guda ki dinga zubawa a nono kindirmo mara tsami kina sha amma garin magani cokali biyu.

     ❆ *MAGANIN CIWON MARA* ❆

 Ga macen da take fama da yawan ciwon mara, za ta samu sauki insha Allah muddin tayi amfani da wannan hadin

zata iya samun man zaitun ta shafe tun daga kasan cibiyarta har zuwa kan mararta, sannan ta tafasa hulba da tsamiya yar kadan sai tasha.

                *✾  RAGE TUMBI. ✾*

✦ man habbatussauda

✦ man albasa

✦ man jirjir

✦ man danya

 *a zuba zuma a ciki a rika sha sau uku a rana wannan hadin yana rage tumbi sosai*

           *✺   KARIN KUGU HIPS   ✺*

 ❅ man kanunfari

 ❅ man hulba

 ❅ man zaitun

 zaki hade su a rika shafawa idan za’a kwanta barci insha Allah zasu ciko 

             *✿ CIKOWAR NONO  ✿*

-◦ habbatus sauda

-◦ hulba

-◦ shinkafa

-◦ madara

zaki hade su guri daya sai ki rika yin kunu kina sha kafin awa biyu da yin barci sannan awa biyu bayan breakfast, ki hanzarta yin wannan hadin da ixnin Allah za’a ga biyan bukata.

              *⚀  NAMIJI KUMA  ⚀*

Sai a samu wannan hadin ya rinka sha

✼ namijin goro

✼ saiwar hankufa

✼ hannu

*sai ki daka su gaba daya ya rika zubawa a cikin nono yana sha namiji zai kasance yana gamsar da matarsa*

                 *✸✸    ALJANI  ✸✸*

aljani hallita ne da Allah ya halicce shi kamae yadda Allah ya halicci mutum, Allah cikin alqur’an yace” bai halicci mutum da aljani ba sai don su bauta masa” ashe kenan kaga aljani halittace kamae ka, ko ke.

 ashe aljani in ya mutu yana sabawa Allah ko zaluntar dan adam, ALLAH zai masa hukunci dai dai da zaluncinsa,

 hadisi ya inganta daga annabi muhammad (s.a.w) cewa aljani yana yawo ta magudanar dan adam kamar yadda jinni yake yawo a jiki.

wannan hadisi kadai yana nuna mana cewa Allah ya horewa aljani shiga ko ina a jikin da adam to zai iya sanya ko wani irin ciwo a jikin dan adam.

  *Daga cikin alamomin da ake gane cutan da yake jikin adan adam na aljani ne akwai.*

✎ *yawan ciwon kan da bai jin magani.*

✎ *Da ciwon kirji mai kama da ulcer amma ansha magani ba ulcer bane.*

✎ *Yawan samun waswasi lokaci ibada da kuma yawan hamma lokacin karatun qur’ani da hawaye.*

✎ *Yawan ciwon mara lokacin al’ada*

✎ *Zuban jinin da baya da ka’ida*

✎ *Daukewan jinin ai’ada ba tare da ciki ba*

✎ *Yawan kunci da damuwa da bacin rai*

– ko mijinta yana saduwa da ita tana samun zafi da wahala.

✎ *da yawan samun mafarkin namiji na saduwa da ita, ga budurwa ko matan aure ko bazawara, idan matan aure ce tana samun biyan bukatan saduwa a mafarki sama da mijinta*

✎ *zata rika mafarkin haihuwa a lokacin da haihuwa ya tsaya mata*

✎ *idan budurwace ko bazawara duk wanda yazo wajenta da aure ko ta kishi ko ya kita*

✎ *kuma zai dinga sa nonon ta yana zafi lokacin al’ada, wani lokaci har kumburi zai dinga ko ya dinga fitar da ruwa.*

✎ *yadinga samata mafarkin haihuwa ko biki ko aure, kuma wannan matsala koda matar aure ce zai iya sa mata shi.*

✎ *ya dinga sanya mata tsoro da fargaba*

✎  *sannan wani lokaci zai dinga sanya mata taji kamar zata mutu ko ta kashe aurenta.*

✎ *zai dinga sanya mata kaikayi da fitan wani ruwa daga al’auranta.*

✎ *zai dinga sa al’adanta yana fita kamar hanta ko kwata.*

✎ *ga namiji kuma zai dinga kankantar masa da al’aura da raunin al’aura tare da fitan wani ruwa*

✎ *zai dinga sanya masa rauni da kasala wajen neman abinda zai cigaba a rayuwansa.*

         *✜✜✜    MAFITA 1  ✜✜✜*

duk wanda Allah ya jarabeshi da wannan ciwon mace ko namiji ana bukatan sa ga komawa ga Allah, ya kiyaye dokokin Allah,yawan karatun al’quani safe da yamma tare da rike addu’o in safe da yamma da saka hijjabi da kwana da alwala

  

                *•• GYARAN NONO••*

*Kunun alkama da madara zaki yi shi sau biyu a rana zaki yi hakan kafin sati biyu a yi iyaye da kuma sati biyu bayan iyaye*

                    *GYARAN NONO*

_Hulba za a samu a tafasa ki rinka gasa nono da shi sai kuma a shafa man hulba za a ga abin mamaki_

                     *GYARAN NONO*

*A tafasa hulba a gasa nono, sai a shafa kwan salwa a kuma FASA kwan salwan guda uku a sha.*

            *MAGANIN CIWON SANYI*

¹ tafarnuwa

₂ hulba

A bare tafarnuwa idan zaki kwanta bacci sai ki dauki saka daya ki yi matsi da shi ana son idan mace zata yi wannan hadin to miji ya daga katabkafa wato kada ya kusanceta.

Da safe sai ta tafasa garin hulba ta zauna a ciki zatayi hakan har tsawon kwana uku

               *• RAGE KIBA DA TUMBI •*

 Ga masu dama da kiba ko tumbi wanna hadin na musamman ne wanda idan har kika hada shi to koda kina da kibarki zata a ganki kinanta aikace aikace sai kace yariya.

❛ garin hulba

❛ ganyen na’a-na’a

❛ garin kanunfari

❛ zuma 

❛ lemon tsami

❛ farin kwalli

❛ man na’a-na’a

 Ki hade wadannan ganyen guri daya ki tafasa ki sami farin kwalli dunkulen zaki saka a ciki idan ya kai kamar minti biyar sai ki cire,sannan ki saka zuma a cikin ruwan shayki samu man na’a-na’a ki rinka shafawa tumbi zai ragu Idan kuma ana son rage kiba ne za’a rinka zuba lemon tsami a ciki.

*Whatsapp*

*☏+2348037538596*

 ⚀  *ISLAMIC MEDICAL CENTRE*  ⚀

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

Copyright BY: Sirrin rike miji

FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji

EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com

FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji

WhatsApp: +2348037538596

Follow this link to view our catalog on WhatsApp: https://wa.me/c/2348066627317

JOIN US TELEGRAM GROUP: 🏷

Zamantakewar aure ga ma’aurata

https://t.me/sirrinrikemij

SHARE 🌿

Back to top button