(Idan Kakaranta Ai Share)
Yau ma Cikin Hukuncin Ubangiji mun samu nasarar gano maganin sanyin mara da ya addabi Al ummar Annabi (S.AW).
Me Fama da wannan matsala ya nemi,
– CITTA ๐
– TAFARNUWA ๐ง
– TUMERIC ๐
– KANUFARI ๐พ
– RUWAN ZAM ZAM ๐ง
Idan an samu wadannan abubuwa, sai yankasu zuwa kanana, amma atabbatar an kankare bayan tumeric ,kuma ancire bawon tafarnuwa.
Karanta>>> Maganin Tusar Gaba Da Abinda Ya Kamata Kusani Game Da Ita
Sai a samu robar EVA ko wata makamancinta a zuba wannan kayan da aka yanka, sai azuba ruwan zam zam aciki acikata amma karta kawo baki.
A ajiyeshi tsawon kwana daya da wuni guda, bayan wannan adadin se asha karamin Kofi da safe har tsawon sati uku Insha Allah zaadace.
SHARADI๐ซ !!
Atabbatar an ajiyeshi awaje me sanyi , kuma kar abari Yaro yasha, ko Mace me Juna biyu da ya haura wata Hudu. Katabbatar kaci abinci kafin kasha, masu matsalar Ulcer Susa Zuma aciki kafin susha.
Allah Yasa adace.
SHARE ๐ฟ