Uncategorized

Kalli Zafafan Hotunan Jaruma Maryam Yahaya da suka jawo cece-kuce

A kwanakin baya ne Shahararriyar Jarumar fina-finan Hausa kuma jarumar fina-finai, Maryam Yahaya ta saka wasu kayatattun hotunan nata a dandalin sada zumunta.

 Maryam Yahaya ta yi amfani da shafin ta na Instagram wajen yaɗa hotunan.

 Duba hotuna a kasa.

Hotunan da ke sama sun nuna cewa Jaruma Maryam Yahaya tana sanye cikin wani kaya mai kyau na ash, tayi kyau sosai.

 Bayan haka, Maryam Yahaya yar wasan fim ce daga masana’antar Kannywood. Tana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood da suka samu lambobin yabo da dama. Kamar irin City People Entertainment Awards (CPEA) ta zabe ta a matsayin mafi kyawun jarumai a shekarar 2017. Hakanan City People Entertainment Awards (CPEA) ta sake zabar ta a matsayin mafi kyawun ’yar wasa a shekarar 2018.
 Menene ra’ayinku akan sabbin hotunan Maryam Yahaya? Ajiye sharhin ku domin ƙara mana kwarin gwiwa.

Back to top button