Kalli shiri mai dogon zango na Izzar so wanda aka shirya shi domin fadakarwa ilmantarwa gami da nishadantar da masu kallo.
Shirin dai ana ɗora shi a manhajar Youtube mai suna Bakori TV.
Kada dai na cika ku da surutu gadai shirin nan ku da hoton dake ƙasa domin kallon shirin kai tsaye.
KARANTA WASU LABARAN
Ana ci gaba da tona wa yan kannywood asiri akan fitar da BBC Hausa suka yi da Ladi Cima
Cikin ƙunar rai Jaruma Nafisat Abdullahi ta mayar wa da Naziru Sarkin waƙa raddi.
Asirin wasu daga cikin daractotin kannywood ya tonu