Sirrin Rike Miji

Wasu Daga Cikin Faidojin Man Albabunaj Ga lafiyar Dan Adam.

Wasu Daga Cikin Faidojin Man Albabunaj Ga lafiyar Dan Adam.

Duk matar da batta haihuwa saboda matsalar Aljanu, ko kuma matsalar kwayoyin chuta acikin mahaifarta, idan tana shan Man Albabunaj kuma tana yin matsi dashi in sha Allahu zata dace. Domin kuma yana kashe kwayoyin chutar da suke cikin al’aurarta da kuma mahaifarta.
Kuma koda Aljanu ne sukayi ajiya acikin mahaifarta, to in sha Allahu zata samu waraka kuma zata haihu da izinin Allah.

Karanta>>> Yadda Rai Dore Yake Warkar Da Cutuka Da Dama A Cikinsu Harda Sanyin Mara Da Kuma H.I.V

2. SANYIN QASHI: (RHEUMATISM) Duk wanda mahaifinsa ko mahaifiyarsa suke fama da matsalar ciwon Qafa ko sanyin Qashi, ya nemi musu man Albabunaj su rika sha kuma suna shafawa awajen. in sha Allahu zasu samu waraka.

Karanta>>> Dalilin Daya Sa Matan Hausawa Ke Tsufa Da Wuri Da Zarar Sunyi Aure

3. RASHIN BARCI: Duk wanda yake fama da matsalar rashin barci a sanadiyyar shafar Aljanu ko wata damuwa, ya nemi Man Albabunaj ya rika shansa acikin Shayi. in sha Allahu zai samu barci isashe, kuma acikin nutsuwa.

Karanta>>> Maganin Gyaran Nono Mai Saukin Haɗawa

4. RASHIN FITAR FITSARI: Duk Wanda yake shan wahala wajen yin fitsari, in dai yana shan Man Albabunaj zai samu waraka. Hanyar fitsarin zata bude sosai, kuma zai rika yi ba tare da wata wahala ba.

Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Ga Budurwa Da Matar Aure Kashi Na Daya

5. RASHIN NARKEWAR ABINCI: Wanda yake fama da matsalar basur ko Magwas, ko rashin narkewar abinci da wuri, ko rashin cin abinci sosai, in dai yana shan Man Albabunaj zai yi mamaki sosai. Domin kuwa yana kunshe da sinadaran da suke gyara hanyoyin narkewar abinci.

Karanta>>> Amfanin Hulba Guda 21 Ga Lafiyar Jiki Musamman Yan Mata Da Matan Aure.

6. CIWON HANTA: Mai ciwon hanta ya nemi furen Albabunaj ya rika dafawa yana shansa kamar shayi. In sha Allahu wannan zai wanke masa hantarsa, kuma zai warkar da abinda ke damunsa da izinin Allah.

Karanta>>> Tusar Gaba Da Abinda Ke Kawota Yana Da Kyau Ku Karanta Wannan Bayanin

7. ZUBAR JINI : Matar da take fama da matsalar tsananin zubar jini ba tare da ka’ida ba, ta nemi Man Albabunaj ko furensa ta rika shansa acikin Shayi. in sha Allahu jinin zai dauke, kuma Hailarta zata daidaita.

Karanta>>> Hanyoyin Magance Matsalolin Ma’aurata Cikin Sauki

8. GYARAN FATA: Man Albabunaj yana gyara fatar jikin Dan Adam idan ana shafashi. yana kawar da Black Spot, ko tabon Quraje ko rauni idan ana shafawa kullum.

Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Ga Budurwa Da Matar Aure Kashi Na Uku

9. KUMBURI: Man Albabunaj yana maganin kumburin jikin Dan Adam idan ana shansa kuma anaAlbabunaj

Albabunaj/Babunaj ganye ne da furen wata shuka mai albarka. Ana amfani dashi a matsayin maganin gargajiya. Furen Albabunaj magani ne daya shahara musamman wajen yin shayi dashi a kasashe da al’adu a duniya. A America ya kasance shine fitattaccen abin yin shayi . Bincike da nszarin kimiyya ya nuna cewa yana da matukar amfani ga lafiya , kuma yin amfani dashi baya da wani cikas ga lafiya. Ana samun busasshen gari Albabunaj da kuma busasshen fure nasa a Islamic Chemists a Nigeria. Ana kuma samun mai nasa, amma a nemi mai kyau, musamman ‘dan misra. Ga wasu daga cikin amfaninsa ga lafiya:

Karanta>>> Dalillai 4 Da Suke Sawa Nonon Mace Zuwa Ba Tare Da Ta Tsufa Ba.

1. Yana inganta bacci da maganin rashin bacci . A dibi cikin cokalin shayi 1 [teaspoon] a tafasa ayi shayi dashi marar madara. Ayi hakan safe da dare. Za’a iya kuma amfani da zuma, yana da kyau hakan.

2. Maganin mura (shima shayi za’ayi).

Karanta>>> Yadda Zaki Kula Da Kanki Kafin Aure Harma Da Bayan Auren

3. Yana maganin ciwon mara lokacin al’ada (shayi).

4. Maganin ciwon ciki (shayi).

Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi

5. Maganin huce wahala ko gajiyar kwalwa da damuwa (shayi dai, malam ko malama). Za’a iya hadashi da kanimfari ayi shayi.

6. Gyara fata da haske (shayi dai har yanzu).

Karanta>>> Amfanin Zogale Guda 18 A Jikin Dan adam

7. Yana kashe kwayoyin cutar bakteriya da karfafa garkuwar jiki (shayi).

8. Yana maganin ciwon jiki – ciwon naman jiki (shayi).

Karanta>>> Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.

9. Yana maganin kurajen fuska , da rage tabon kurajen (shayi).

10. Yana maganin amosanin kai [dandruff] – rabuwa dashi. A wanke kai da ruwansa bayan an tafasa albabunaj an tace (wanke kai ba shayi ba).Sa’annan yana da kyau ayi amfani da man albabunaj ko man kwakwa bayan wanke kai – a shafa aka.

Karanta>>> Hadin Karawa Mace Ni’ima, Sha’awa Da Kuma Karin Dandano

11. Yana rage saurin zufan jiki da fata (shayi).

12. Yana maganin bacin ciki ko rikicewar ciki.

Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam

13. Rage laulayin mai ciki da korar aljani daga jiki . Wannan bayani da amfanin an cirota sa ne daga likitancin Islamic Chemist.To saidai babu wani bayani a kimiyyance da ya nuna cewa Albabunaj baya da hadari ko cutarwa ga mai ciki. Don haka sai a nemi bayanan lafiya masu inganci kamin mai ciki tayi amfani dashi. Masu ciki su guji shan wani magani idan bada izinin likita.

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

14.. Yana taimakawa masu ciwon suga – daidaita sukari cikin jini. (Shayi amma banda zuma fa, to kunji).

15. Amfanin da yawa fa. To anan zamu tsaya Albabunaj.

 

Karanta>>> Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa 

Back to top button