Zakuna Biyar Page 15 By Princess Teema
Idan ya karanta sai ya hura a hannunsa ya shafa mata a ciki. A daidai lokacin Madam Rohisha ta turo kofar ta shigo. Da sauri ya kalleta, bai san ya iya magana da wuri ba sai da Seraphina bata da lafiya, da sauri ya ce. “Meyasa bata da lafiya baku yi taking ɗinta to the hospital ba?”. Da sauri Madam ta kariso cikin tana gyara nose mask na face ɗinta, hannu tasa zata karɓi Seraphina daga jikinsa tana faɗin. “Meyake damunta?”….. Ɗaure fuska sosai Aryan ya yi, with harsh voice ya ce. “Bama ku san abin da yake damunta ba bayan amana aka kawo maku yara, so is that how you’re treating our babies?”. Ya faɗa yana kankame Seraphina ya hana a ɗauketa.”Sorry sir, ba haka bane, bata faɗa mana bane”…….. Tarar numfashinta ya yi da cewa. “Sai ta faɗa maku kenan? Ba aikinku bane kowani lokaci duba lafiya da kula da yara?”……. Shiru Madam ta ɗan yi, sai ta sake cewa. “Sorry sir, we made a big mistake, amma zamu kiyaye gaba, except my apology please”. Miƙewa ya yi da Seraphina a jikinsa, ya saɓata a saman shoulder ɗinsa, ba tare da ya sake yin magana ba ya fito daga office ɗin, da sauri Madam ta bi bayansa tana kara bashi hakuri. Bai sake yin magana ba har suka kai wajen motarsa, sannan ya ce ta shiga su je. Ba musu ta shiga, daga nan suka wuce hospital na school ɗin dake a can gefe nesa da side na class ta kusa da hostel.Yana parking ya fito ya ɗauki Seraphina suka wuce ciki. Shi ɗin babban likita ne, amma yana son a gwadata da kyau dan ya tabbatar da abin da yake zargi. Magana Madam ta yi wa malaman asibitin, da gaggawa suka karɓesu tare da basu ɗaki a kan su shiga za’a zo a dubata a ciki, ba musu Aryan ya shiga da ita, Madam ita kaɗai tasan me ta faɗawa malaman asibitin da yasa suka yi saurin karɓansu.A saman bed na majinyata dake ɗakin Aryan ya zauna da ita a jikinsa, ya ɗan sunkuyo da kansa a kanta kaɗan, cikin sanyin murya ya ce. “Har yanzu yana maki ciwo?”. Ɗan ɗago face ɗinta ta yi, suka kalli juna ido cikin ido, tamkar zata yi kuka ta ce. “Daddy har yanzu yana mun ciwo”……… Ɗan lumshe idanunsa ya yi tare da sake warosu a kan kyakkyawan face ɗin nata, slowly ya ɗaura hannunsa a saman cikin nata. “Zai daina yanzu In Sha ALLAH”. Ya faɗa without removing his hand and he didn’t stop looking at her. “Baby kin fara girma fa”. Aryan ya faɗa yana ɗan yin ƙasa da eyes ɗinsa daga kallon da yake yi wa face ɗinta izuwa dogon wuyanta…….. “No daddy, I’m just 11 years now”. ……. “11 years 6 month”. Ya faɗa yana mai da kallonsa a kan face ɗinta. “Daddy who tell you my real age?”.Shiru ya ɗan yi, idanunsa a kan ɗan bakin nan nata mai matuƙar ɗaukar hankali, sai da ya ga ta ɗan motsa lips ɗin nata har gefen kumatunta ya lotsa ne ya ɗan kawar da eyes ɗinsa daga wajen tare da cewa. “I’m the one who give you this name Seraphina, is my choice me and your uncle Zayra’an”. Ya faɗa tare da kai ɗayan hannunsa ya ɗan shafi gefen face ɗinta, sai kuma ya tsayar da hannun nasa a saman kumatun nata yana cigaba da kallon face ɗin nata.While ita ma shi take kallo. Ita dai Madam sai kallonsu take yi tamkar ta samu tv…… “Daddy who’s uncle Zayra’an?”…….. “He’s your uncle, very soon zaki san shi”……. Shiru ta yi tana tinanin ko dai shi ne ainahin uncle ɗinta da mammy ɗinta ta faɗa mata?. A daidai wannan lokaci malaman asibiti suka shigo wanda yasa tinanin nata ya katse, a daidai lokacin kuma Aryan ya sauke nose mask ɗinsa ƙasa ya hura mata iska mai ɗan ɗumi a kan fuskarta dan ya ga ta shiga dogon tinani.Nisawa ta ɗan yi tare da gyara zamanta, tamkar zata yi kuka ta ce. “Daddy please don’t let them inject me, I’m afraid of it”. Ta faɗa tana kara shigewa jikinsa……… “They can, idan ma za’ayi maki injection to ni zan maki da kaina a hankali ba su ba, now give them your hand bari su fara dubaki ko?”. Ya faɗa yana mayar da nose mask ɗinsa.Da kyar ta yarda aka fara dubata, suka yi gwaje-gwajen da zasu yi mata dikka, sannan suka rubuta mata magunguna, suka kuma faɗawa Aryan damuwarta, daga nan suka haɗa komai suka fita, Madam ta ce ya kawota bari ta ɗauketa, kin yarda ya yi, ya ɗauketa Madam ta rike magungunarta da suka saya a ƙaramin pharmacy dake wajen sannan suka fito, kai tsaye room ɗinta ya nufi komar da ita, tamkar zata yi kuka ta ce. “Daddy my Exams, shi muke yi yanzu”. Dole ba dan ya so ba ya wuce da ita class, a kusa da class ɗin ya sauketa dan su yi sallama, kamar zata yi kuka ta ce. “Daddy i will going to miss you”… Shiru kawai ya yi, shi kaɗai yasan me yake ransa, shi kaɗai yasan irin kewarta da zai yi, dan sabon da suka yi a yanzu ba kaɗan bane, tana cikin ransa sosai, kome yake yi ita yake tinawa, idan bai zo ya ganta ba baya jin daɗi sosai. Hannunta Madam ta kama a kan su wuce class, da sauri ta ce. “Daddy”. Ɗago da kallonsa sosai a kanta ya yi, alama tai mashi da hannu a kan ya rankwafo, ba musu ya sunkuyo kanta, da sauri ta manna mashi sumbata a lallausan kumatunsa kafin ta ɗago ya kama ɗan kumatunta shi ma ya bata sumbatar mai kyau bayan ya yi ƙasa da nose mask ɗinsa. Hannunta Madam ta ja suka wuce class, shi kuma ya wuce ya nufi motarsa sai gida. To kun ji, haka su Seraphina suka rayu a school, shakuwa sosai ta shiga tsakaninta da Rimsha, haka zalika shakuwa ta shiga tsakaninta da Champion and Madam Rohisha, tin Champion yana zuwa dubata karshen wata-wata har ya koma sati-sati, kafin ta kammala Jss 3 ya koma zuwa wajenta dik bayan kwanaki uku, wani lokaci kuma zai zo yau ya sake zuwa gobe, hakan ya kara matuƙar sabo da shaƙuwa a tsakaninsu, sai dai har yau bai taɓa ɗaukota hutu ya kawota gida ba, abu ɗaya yake yi tin da tana tsoron zama a wancan gidan, sai ya dinga wuni da ita, shiyasa shakuwarsu ta yi yawa, tare da ita yake wuni tin safe har dare a gidan, da daddre sai ta yi barci yake gudu ya barta, da safe kafin ta tashi zai dawo, dan ba zai iya kwana ba tare da ƴan uwansa ba, idan kunga bai wuni da ita a gidan ba to sai in suna da gagarumin aiki ko wani bincike, shi ne yake kasancewa tare da su Lion.To akwana a tashi sun kammala Jss 3, yanzu suna da hutu mai tsawo kafin su shiga Ss1, a wannan karon ma ba gida ya dawo da ita ba, dan in baku manta ba Lion ya ce baya son ya sake ganinta, kuma kada Aryan ya yarda ya bari ta gansa, ayi mata dik abin da take so, ganinsa ne bai yarda ta yi ba. Wannan abu ya ɗaure mun kai ni kam, ko meyasa baya son Seraphina ta sake ganinsa ko shi ya sake ganinta?. Akwai dai wani abu.Da suka gama Jss 3 ya ɗauketa zuwa gidan da yake kaita, sai ya dawo ya faɗawa Lion Seraphina ta kammala Jss3, yanzu tana hutu, zai dawo da ita gidan nan, Lion ya yi shiru bai ce mashi komai ba, alamar bai aminta ba kenan, while ita kuma Seraphina tana can tana fama da kewar Rimsha and Madam, ita kuma Rimsha tana can tana damun Ammie a kan a mayar da ita school ɗin ta yi senior set ɗinta a can, dan bata son zama gida, a mayar da ita boarding ɗin.To a matakin da suke kenan yanzu, daga ita har Rimsha suna can suna faman nemawa kansu mafita ne, ita ma Seraphina ta ce a mayar da ita can ta yi senior set ɗinta a can, amma Aryan bai ce da ita komai ba, ya dai ce yana zuwa, a wannan rana ya tafi passing out na Vash, da ya dawo kuma bai zauna da ita ba, washegari ma kunga yana tare da Leo bai je wajenta ba, sai yanzu yake son zuwa.TO YANZU LABARINMU YA DAWO DAIDAI, BABU IN DA NA KOMA BAYA KUMA AGAIN. Bayan fitar Lion da Leo Champion ya ce bari ya duba Seraphina ya zo, guru na kwance saman bed ɗinsu bai ce mashi komai ba, miƙewa ya yi ya fito waje, kai tsaye ya bi ta hanyar sama izuwa benen dake gefensu. Kai tsaye cikin parlo ya shiga. Tsayuwa ya yi a tsakiyar haɗaɗɗen parlon ya zuba mata dara-daran eyes ɗin nan nasa. Tana kwance saman sofa, ta tada kai da wata katuwar teddy ɗinta, barci ya ɗauketa, ash hair ɗinta gabaɗaya ya bazu a kan face ɗinta har ya rufe ba’a iya ganinta. Bin kyakkyawan surar jikinta da kallo ya yi, daga sama har ƙasa, tana sanye da guntun wandon jean baki da ya tsaya mata iya tsala-tsalan cinyoyinta, daga sama tana sanye da ƴar vest zuwa cibiyarta, da alama unexpected barcin ya ɗauketa. Intently ya tako izuwa in da take, a gaban sofar ya tsugunna tare da sanya hannu ya fara janye silky hair ɗin nata izuwa gefe-gefen fuskanta.Sai zuba barci take yi ga kuma alamar busasshen hawaye a fuskarta, daga gani an sha kuka har an ƙoshi ne aka yi barci, tin da yake a rayuwansa bai taɓa jin tausayin wani abu ba sai yau ya ji ta ɗan bashi tausayi, akwai ciwo ka zauna waje kai ɗaya, ba jin motsin kowa, ba waya, ba komai, a ransa ya ce dole ya sama mata mafita da zata dinga farinciki, ko ya mayar da ita boarding school ta yi senior set a can, ko kuma ya nemi in da zai kaita wanda zata yi farinciki fiye da yadda take zato.Ya shagala da kallon kyakkyawan fuskanta yana tinane-tinane sai gani ya yi ta waro violet eyes ɗinta a kansa, kara zarosu waje ta yi, lokaci guda kuma ta zabura ta miƙe zaune, ai tana ganin shi ne ta fashe da kuka mai tsuma zuciya, da sauri ta faɗo jikinsa tana shessheƙa. Dogon numfashi ya ja tare da sauƙewa a hankali kafin yasa hannu ya rumgumeta sosai, ya miƙe da ita suka koma saman sofar, shiru ya yi yana jin yadda take kukanta, bai iya rarrashi ba bare ya rarrasheta, haka ta sha kuka dan kanta ta yi shiru, yana dai rungume da ita bai yi magana ba. Bayan ya ji ta yi shirun ne ya ɗago haɓarta ya fara goge mata hawaye da tafukan hannunsa. Zubawa face ɗinsa idanu sosai ta yi, while shi ma ita yake ta faman kallo, after kamar 2 mins ya ce. “What a crying for?”……… Turo mashi ɗan baki ta yi har da haɗe fuska. “Daddy please ka kaini gidansu Rimsha”……. Sai da ya ji kirjinsa ta amsa, gidansu fa kenan Seraphina take nufi, tab ɗi jam. Shiru ya yi for almost 3 min kafin ya amsa da. “Ban san gidan ba ai”. Da sauri ta ce. “Daddy i have her number, ta rubuta mun da zamu rabu, ka kawo phone ɗinka mu saka a ciki in kirata, zata bamu full address”……. Shiru ya ɗan yi, har kamar ba zai sake yin magana ba, sai kuma ya ce. “Muje ki shirya in je in saya maki wayan dai, sai ki zo ki kirata ku dinga gaisawa, amma ban da batun zuwa gidansu, tin da kinga a nan ba’a fita”. Farincikin zai sai mata waya yasa ta mance a karshe ya ce ba’a fita, cike da murna ta zura hannayenta ta saƙalo wuyansa tare da cewa. “Daddy to mu je ka mun wanka yadda Mammy take mun sai in shirya mu je”……. Hannunsa ɗaya yasa ya tallabo bayanta ta tsakiya da kyau, suna fuskantar juna ya amsa da. “Baby kin fara girma yanzu, ko Mammy ɗin ce ba zata yi maki wanka ba bare ni daddynki, jeki yi da kanki sai ki zo in tayaki dressing”. A natse sosai IRON FIST suke magana, wlh dik maganar da zasu yi ba zaku taɓa ganin hakwaransu a waje ba bare aje ga tongue, sai ka rantse basu motsa lips ɗinsu bama, ga shi ko da wasa babu alamar murmushi a kan fuskansu, wasu irin kuramen mutane ne da ba zaku taɓa gane yanayin ko in da suka dosa daga yanayin face ɗinsu ko motsinsu ba!.Ai idan suka bari ana iya gane in da suka dosa daga yanayinsu ma ai basu cika kwararrun jami’ai ba, dan haka iya yinka ba zaka taɓa cankar komai daga fuskansu ko motsinsu ba. Ɗan zazzaro mashi violet eyes ɗinta ta yi, kamar wacce aka tsikara ko wacce ta tina wani abu sai kuma ta yi saurin sakin wuyansa tare da ɗan raba jikinsu, ta kai hannu tana ɗage vest ɗinta tana faɗin. “Daddy wait and see something, kirjina ya fara zama babba irin na Madam, dama kullum ina son tambayarka menene sai in dinga mantawa, da na tambayi Madam lokacin da na fara gani a school sai ta ce wai kada in faɗawa kowa ko in nunawa kowa, wai girma zan yi”. Tana maganar tana ɗage mashi riga sama.Da sauri ya rike hannunta dan ya gane nufinta, ɗago ido ta yi suka kalli juna, in a cool way ya ce. “Ba Madam ta ce kada ki nunawa kowa ba? Meyasa zaki nuna mun?”……… “Daddy kai ai ba kowa bane, you’re my dad”….. Kama kasar vest ɗin nata ya yi tare da sauke mata ƙasa, ya saki hannunta yana faɗin. “No baby, even me kada ki nuna mun, is your secret, privacy, dan haka ni ma na ce ban yarda ki nunawa kowa ba”. “To daddy menene?”…… Rashin sanin me zai ce mata ne yasa ya miƙe da ita a jikinta, bedroom ya kaita tare da sauketa, a natse ya ce ta je ta yi wanka ta zo su tafi, idan sun dawo zai faɗa mata, daga haka ya juya da sauri ya fice daga ɗakin. A parlo ya zauna yana tinanin yakamata ya samu babbar mace ta dinga zama da Seraphina ko dan ta koya mata wasu abubuwa, tana buƙatar uwa, to a ina zai samota?.Lokaci guda tinanin Madam Rohisha ya faɗo a ransa, da sauri ya ciro wayansa ya kirata, bugu ɗaya ta ɗauka, ba tare da ɓata lokaci ba ya faɗa mata buƙatarsa, ya ce ta faɗi ko nawa take so zai dinga biyanta dik wata, ta zo ta zauna da Seraphina a wannan gida, ta maye mata gurbin uwa.Sosai Madam ta yi farinciki da jin wannan tayi, dama tana mugun kaunar Seraphina, sun shaku sosai a school, sai ta ce ba sai an biyata ba, kuma dama ita bata da yarinya ko yaro sai wata marainiyar da ta ɗauka take reno dan ta dinga ɗebe mata kewa, kuma ita ma yarinyar bata wuci 14 years ba, da 2 years ta fi Seraphina, dan haka ta aminta da wannan magana kuma ba zata karɓi ko sisinsa ba, ai ɗah na kowa ne. Ya ji daɗin wannan batu, sai ya ce ta taho da yarinyar da take renon dikka, zasu kara ɗebewa Seraphina kewa ne ma, dan haka su shirya zai zo da kansa gobe ya ɗaukesu, da haka suka yi sallama ya ajiye wayar kenan sai ga Seraphina ta fito sanye da bathrobe fari kal a jikinta, daga wanka ta fito, ash hair nan nata sai ɗigar ruwa yake yi, ta ɗaura wani ɗan karamin towel a kan nata. Zuba mata idanu ya yi har ta iso in da yake zaune, jikinsa ta faɗo tana faɗin. “Daddy mu je ka shiryani to”…… Bai yi magana ba ya miƙe da ita a jikinsa suka koma cikin room ɗin. Drayer ya fara jonawa, ya busar mata da gashi, dan wannan kam ya iya tin da yana yi wa Lion, ya shafa mata mayukan gyaran gashin da shi da kansa ya saya mata, sannan ya shafa mata mayukanta masu daɗin kamshi na kamfanin su Noor. Ya ɗaure mata gashin kanta kashi biyu, ya kitse mata jelar gashin tare da watso mata su ta gaba suka sauƙa har saman mararta, cike da mamaki ta tambayesa waye ya koya mashi kitso, shiru bai amsa ba, ya ɗauko wani dogon wandon jeans fari tas da kuma top baki, sai ya ɗauko pant and vest iri ɗaya farare, ya ce ta sanyasu ta zo parlo su tafi. Yasan cewa Seraphina ba musulma bace, dan yasan Dr ba musulma ba ce, and ko sau ɗaya bai taɓa cewa Seraph ta musulunta ba, dan yana son da kanta ta ji sha’awar addinin ta kuma yarda da ALLAH ta shiga ba wai shi ya sanya ta shiga dan yana so ba. Parlo ya koma ya zauna zaman jiranta. Ba’afi 5 mins ba sai gata ta fito, ta shirya tsab cikin kayan da ya bata, ta yi wani irin fitinannen kyau, kai kace dan ita aka yi kayan, kallon second biyu ya yi wa kirjin nata da take cewa suna girma ya ɗauke kallonsa. A ransa ya ce e kam suna girma ba karya, yarinyar tana girma bama dole su girma ba, kirgan dangi ya fara manyanta, ranar da ta fara kirgan dangi a school ta dinga kuka wai zata mutu abu ya fito mata a kirji, sai da Madam ta dinga rarrashinta, shekara ɗaya baya kenan, to yanzu dai har an fara ƙoƙarin fita daga sahun masu kirgan dangi.Bai jira ta fara zuba mashi shirirtarta ba ya miƙe tare da ɗaukar wayansa, ya zo ya kama hannunta suka wuce waje. Sai murna take yi zasu je sayen waya, dama ta iya danna wayar mammy ɗinta, ba in da bata iya shiga a ciki ba. Sai surutu take yi mashi, shi dai bai ce kala ba har suka sauƙa ƙasa. Ya ɗauki motarsa suka wuce katafaren super market dake ƙasa a cikin C-P ɗin, a nan ya saya mata katuwar waya mai kyau da tsada, ya saya mata sim card, basu ɓata lokaci ba suka dawo gida.Yau ma a tare suka wuni har yamma, robot suka yi masu girki, a baki ya dinga bata da zasu yi lunch, sai can yamma ya ce ta je ta cire wayarta a caji ta yi hira da kawarta bari ya je gidansu, ta so ce mashi zata bisa gidan nasu, amma sai ta tuna zata yi waya da Rimsha, dan haka ta fasa binsa. Da gudu ta wuce ɗaki ta ɗauko wayar, shi kuma ya fice zuwa gidan Lion. Kunna wayarta ta yi, ta ɗauko notebook ɗinta na school ta ɗauki number da Rimsha ta rubuta mata, kira ta danna mata, bata san Aryan ya yi setting ɗin wayar tata ta yadda dik maganar da zata yi zai dinga ji ba, kome zata yi da wayar zai sani ne, sai da ya saita komai sannan ya bata. Rimsha na ɗauka suka fara hiran yaushe rabo, sai murnushi take yi. Ƙasan bed ɗinta ta sauƙo tare da wucewa zuwa wajen view, a wajen curtains control ta tsaya tare da danna open, take labumayen suka buɗe kansu, wani makeken glass wall ya bayyana, tsayuwa ta yi a wajen suna hira Rimsha gwanin burgewa, unexpected idanunta suka kai ƙasa.A daidai lokacin Leo ya fito daga cikin mota zai shiga cikin gidansu, sun dawo daga in da suka je da Lion kenan. Wani irin ihu Seraphina ta yi na faɗin. “My uncle”. Ta faɗa tana zazzare idanunta a kan fuskan Leo. Da sauri ta fara kwala mashi kira, amma ina ba zai iya jiyota ba, saboda tana sama hawa na uku ne, shi kuma ƙasa, kuma view ɗin a rufe ruf yake.Da gudu ta juya ta fito parlo, sai tambayarya Rimsha take yi lafiya, amma ina, hata amsa ba, ƙoƙarin fita gidan ta yi, amma ta rasa hanya, ga shi bata san yadda ake buɗe elevator ɗin bama. Ganin hakan yasa ta dawo room ɗinta da gudu, ta nufi view, sai dai kuma wayam ta gani babu kowa, kalle-kalle ta fara yi a wajen ko zata ga alamarsa, amma ina bata gani ba. Idanunta ne suka ciko tab da kwallah, murya a raunace ya amsa Rimsha da cewa. “Rimsha i saw my uncle now, wannan uncle ɗina da nike zana hotonsa, he’s the one, please Rimsha help me, ya zan yi in sake ganinsa?”. Babbar magana, yau ake yinta, Leo kuma shi ne uncle ɗinta? Kanin daddynta da mammynta ta ce da shi kawai zata yarda? How? Kenan Champion kara ya yi wa Lion saboda kaunar da yake mashi yasa yake kula da Seraphina ne ko me alƙalamina yake nufi? Akwai cakwakiya in kuwa haka ne!. Dama Campaion in baku manta ba ya taɓa cewa Lion ne ya yi mata huɗuma, to ni dai kaina ya kulle, na yi gaba abuna, ina zan iya wannan rikicewar.”Seraphina you should calm down, in dai a nan kika gansa zaki sake ganinsa watarana! A ina ma kika gansa ɗin ne?”…… Zama ta yi a gefen bed tare da fashewa da kuka tana faɗin. “Rimsha ni ban san sunan in da na gansa ba, a kusa da gidanmu ne, ni ina sama shi yana ƙasa”. Cikin kuka ta faɗa. Rarrashinta Rimsha baiwar ALLAH ta fara yi, kuma ita ma Rimshar yanzu fa ta gama shan kuka na takaicin uncle Harleen ɗinta, amma take rarrashin wata baiwar ALLAH.Da kyar Seraphina ta yi shiru suka cigaba da hira suna farinciki, Rimsha har da faɗa mata wai breast ɗinta suna ta kara girma sosai, ita ma Seraphina ta ce nata suna kara girma sosai amma daddynta ya ce kada ta nunawa kowa, ita ma Rimsha ta ce uncle Faryan ya ce kada ta nunawa kowa, amma ta je zata nunawa Yah Vash ya dinga mata faɗa har kamar zai doketa, daga nan ta shiga bawa Seraph labarin Vash da yadda suka shaƙu a baya, yanzu kuma ya zama mugu ya canza mata gabaɗaya. Haka dai suka cigaba da tattaunawa tsakaninsu na ƙawaye da shiriritar yarinta.Shi kuwa Aryan yana zuwa gida ya isko su Lion sun dawo, guru na kwance a kan gado rike da waya, while Lion na tsaye a tsakiyar ɗakin yana tsane gashin kansa da white towel, jikinsa sanye da bathrobe fari, da alama daga wanka ya fito.A gefen guru Champion ya zauna tare da cewa. “Missed you guys”……. Harara Lion ya dallah mashi ba tare da ya yi magana ba. Guru kam ko kallon in da yake ma ai bai yi ba.Shi ma harara ya mai da mashi da shi tare da miƙewa ya nufusa. Wucewa gaba Lion ya yi, ya zauna a saman chair kusa da wata haɗaɗɗiyar mirror. Zuwa Aryan ya yi kusa da shi, ya jona drayer ya hau busar mashi da kai yana faɗin. “I love this your blonde hair my guy”. Shiru Lion bai yi magana ba. Busar mashi da kyau Aryan ya yi tare fa fito da mayukansa, ya hau shafa mashi yana cigaba da yabon tsantsar kyan gashin. Take ya hau kyalli na gyara da ya ji, abinku da golden hair, har wani ɗaukar ido take yi.Abin tsaga gashi Aryan ya ɗauko tare da raba gashin gida biyo, ya tsaga ya hau yi wa Lion kitso, kalba irin wanda Leo yake yi shi Aryan yake yi mashi, idan baku manta ba su kullum kansu da kitso shi da Leo, ashe Champion ne mai yi masu, Seraphina tana mamakin a ina ya iya kitso har ya kitsa mata jelar gashi to ga in da ya iya nan.Tsab ya kitsa kan Lion, ya tara kitson ya ɗauke mashi ta ƙasa wajen wuya, ya cukuikuye jelar gashin ya naɗe mashi kamar donut, sannan ya ɗauki hair sprayer ya feshe mashi gashin da kyau, sai ya ɗan kwanto da kansa a gefen wuyan Lion ɗin, yazama suna kallon kansu a mirror, can ƙasa ya ce. “Yanaga ka ramene bro?”. Damko gashin kansa Lion ya yi tare da jawosa da karfi, gabaɗaya Aryan ya tafi ya faɗa jikin Lion, ɗan zubawa face ɗinsa ido Lion ya yi na second uku kafin can ƙasan maƙoshi ya ce. “These past two days, what has been occupying your mind? What has been making you leave the house so often? Where do you usually go? And why haven’t you been getting enough sleep lately?” Magana one after the other, cike da class, ga sharp and sexy voice.Harara ya dallawa Lion kafin ya ce. “Shi ne da irin wannan damka? Hakkinka nike tayaka saukewa, sakeni in miƙe”. Ya faɗa in a cool way….. Gabaɗaya Lion ya manta da wata Seraphina a duniya, ɗan sakin gashin kan Aryan ya yi ba tare da ya yi magana ba, a cewarsa zai sakawa Aryan ido ya ga me yake yi.Miƙewa Aryan ya yi tare da mannawa Lion sumbata a kumatu kafin ya koma saman bed ya kwanta kusa da guru, sannan ya ja Bluetooth ya sanya a kunne, ya kunna wayansa dan ya duba me dame Seraphina ta yi a wayarta, sannan maganar me suka yi da Rimsha, dan voice ɗinta dik ya yi recording a wayansa.Shiru ya natsu yana jin kalamanta, sanyayyar muryanta, yadda take magana da Rimsha, shagwaɓarta har izuwa kukan da ta sha kan ta ga Leo kuma ta rasa hanyar fita ta je ta same shi, ya so yasan waye ta gani takamamme, dan shi bai san da batun tana zana uncle ɗinta ba, lallai da a lokacin da ta gansa ne ya ji wannan voice ɗin da ya koma ya ga wanenen, amma ya duba time tin 20 mins da suka wuce ta yi wannan magana, bai ji daɗi ba, amma ya cigaba da sauraron hiranta da Rimsha har zuwa lokacin da suke cewa breast ɗinsu na girma, Rimsha ta ce ai Ammie ta ce breast ɗinta basu girma sosai dan haka zata haɗa mata maganin su kara zama manya masu kyau, har da cewa idan aka haɗa mata zata bawa Seraphina.Rimsha ta sake cewa ai Ammie ta ce breast shi ne mace, dan haka ta kula da nata, kada ta bari wani ya gani bare ya taɓa mata zai kwanta ne, kuma idan ya kwanta babu wanda zai so ta bare ya aureta. Shiru Aryan ya yi yana mamakin hali irin na mata, wai dik wannan Ammie ce ta zauna takewa Rimsha huɗuba, kai jama’a, Ammien tasa fa, ya maimaita a ransa……..Ni kam na ce to tsakanin kaka da jikarta akwai kunya ne? Aryan bama son iskanci da sa ido fa, ban da shegen gulma irin naka ma ina ruwanka da wayan ƴan mata suna hiransu? Watarana sai ka ji abin da zaka kasa barci ai.Amma kuma ɗan banza ya ji daɗin yadda Rimsha ta dinga faɗawa Seraphina muhimmancin surar jikinta kamar yadda Ammie ta gaya mata, yasan Seraph tana kara girma, kuma zasu koma school, nan gaba kaɗan zata fara tashen balaga da rawan kai, ga rashin uwa, ga shi kuma ba musulma bace bare ace a islamiya za’a koya mata, kunga babu abin da ba zai iya faruwa ba idan ta koma school, tina hakan nema yasa ya ji ba zai iya mayar da ita boarding school ba, sai dai su karɓi izinin ta dinga dawo gida.Hirar good 2 hours suka sha, kuma dik sai da ya yi zaman sauraren abin da suke faɗe har karshe, a wasu hiran nasu ne ma suka sanya ya ji gabaɗaya feeling ya taso mashi, musamman yadda Seraph take cewa amma kuma ai idan suka yi aure shi mijinsu zai taɓa kuma ba zai zube ba, Rimsha ta ce ai Ammie ta ce mata hannun miji malaiku sun saka mashi albarka. Jinjina kai Aryan ya yi a ransa yana faɗin lallai ma Ammie, ko ba malaiku sun saka mashi albarka ba. Gabaɗaya ya shiga wani irin mood, ya kwanta shiru kamar mai saureran ƙira’a, yana jin gabansa har wani zogi take mashi saboda mood ɗin da ya shiga. Ga shi kuma a tsari da dokar IRON FIST babu soyayya kuma babu aure, su sun sayar da rayukansu ne kawai dan gyaran duniya, baku ga shiyasa suke hora kannensu ta yadda ko sun mutu zasu karisa abin da suka fara ba? Shiyasa basa kusantar in da mata suke, sun keɓe kansu, kuma sun cusawa kannensu tsanar mata, dan ga kudurinsu a kan kannen nasu, shiyasa zaku ga Leo baya ko ɗaga ido ya kalli mace, already Yayansa ya cusa mashi ra’ayin cewa mata rauni ne kuma su ɗin kashe buri ne, idan ka haɗa hanya da su dik wani burinka sai sun lalata maka, shiyasa baya yarda haɗa hanya da mace, shiyasa da Ummien Zaynish ta zo gaishesa bai amsa ba, aiki da sadaukarwa kawai yayansa ya koya mashi, shi Leo a yanzu ba’a bakin komai yake ɗaukar ransa ba, ko a yanzu mutuwa ta zo a shirye yake.Wannan dalilin yasa Lion ya ce kada a kawo masu Seraph gida, dan ya ce mace ko ba matarka ko kanwarka ba, ko ma wacece mace mace ce kuma rauni ce ga namiji, dan haka ko inuwar mace baya son ganin a kusa da su, tsabar sun sanya abin a ransa ma wlh basa feeling a kan mace, kamar wasu duwatsu, kuma hakan ya samo asali ne saboda basa haɗa hanya da matan, ku kun san da suna haɗa hanya da mata dan ƙaniyarsu dole su yi feeling, ba ga shi yanzu Aryan daga jin hiransu Seraph ya fara jin shauki ba, abin da Lion yake gudu kenan. Kuma 33 years suke da shi yanzu a duniya, amma kullum burinsu su tsabtace duniya daga ƙazanta, sun shiryawa mutuwa a koda yaushe ta zo, bayan wannan basu da wani buƙata!.E to da matsala. IRON FIST basa soyayya kuma sun haramtawa kansu aure ko haɗa hanya da mace, MUHAMMAD KHAIZA’ANS HOUSE kuma an haramta soyayya sai auren haɗi, kai watau ana badaƙala a littafin nan. (Uhm ina ma Abba ya samo wata ƴar duma-duma kawai ya kai sadaki a aurawa Champion, da na fi kowa murna ɗan banza ba, ALLAHN Rimsha ya kamashi ta hanyar aura mashi mace mummuna, ƙazama, mara kunya kuma mara jin magana mu ga ya zai yi, Abba kuma ya ce in bai zauna da ita har suka haifi yara ba zai tsine mashi…….)Bai san time da Lion ya hauro saman bed ɗin ba sai ji ya yi Lion ɗin yasa hannu zai cire Bluetooth dake kunnensa, ƴar zabura ya yi tare da janyewa baya yana jefawa Lion ɗin harara. Guru ne ya ce. “Guys is time for pray”. Tin bai gama rufe baki ba suka miƙe, Aryan sai faman kokarin danne abar yake yi, sai satar kallon Lion and guru yake yi, shi ya rigaru faɗawa cikin toilet.Ganin babu lokaci sosai yasa suka faɗa toilet na sauran ɗaku nan gidan. After some minutes suka fito dikkansu a sanya da arabian throbe mai shegen kyau farare kal. Daidai lokacin shi ma Leo ya fito suka nufi masallacin cikin C-P ɗin dan gabatar da sallar magrib.———————–🔥NIGERIA.Diran magrib su Ummie suka yi a Naija, basu ɓata lokaci wajen kama hanyar gida ba, Zaysh sanye yake da uniform ɗinsa wanda yasa da suka isa unguwar su Ummie kowa ya ja da baya ya bata hanya, kun san kwarjinin soja karshe ne.Kai tsaye gidanta suka nufa, a rufe ta isko gidan nasu, hannu tasa ta fara knocking, amma shiru ba’a zo an buɗe mata ba, haka ta dinga bugawa. Cike da Mama Zaysh ya ce. “Ummie lafiya? Ko dai babu kowa a gidan ne?”. Nisawa ta ɗan yi kafin ta ce. “Akwai, haka take, sai ayi ta bugawa tana ciki sai lokacin da ta yi ra’ayi zata fito ta buɗe”…….. Kamar zai sake yin magana sai kuma ya ɗan ja baya ya yi shiru yana bin unguwar da kallo, ita kuma ta cigaba da buɗewa. Sai da suka shari good 20 mins a wannan waje a tsaye kafin amarya ta zo ta fara buɗe kofar tana sababin uban waye mai buga mata gida da daddaren nan.Tana buɗewa ta ga Ummie, wani irin dogon tsaki ta ja tare da cewa. “Awwa juya kece dama? Sai yau aka dawo daga yawon bin mazan kenan? To fatan dai a wannan tafiya kin samo koda ɓatar wata ne”……… Zaynish dake bayan Ummie ta gefe ne ya ɗan matsa kaɗan dan ya ji kamar kunnuwansa suna mashi karya ne! Bin maza kuma? Ya tambayi zuciyansa.”Bani hanya in wuce cikin gidana”. Ummie ta faɗa a ɗan taƙaice….. “Da an yi magana sai ki fara gadara da wannan gida, bayan ko kwai baki ajiye a gidan ba, ke fa yanzu ko rabuwa kuka yi mayafinki kawai zaki ɗauka ki fita, ba ɗah ba jika, amma a haka kike ƙoƙarin ɗagawa uwar magaji murya? Mai ɗauke da cikin ɗah na farko a gidan Yaya Faisal, magajin ubansa kuma magajin wannan gida da kike gadara da shi, ni kina bani mamaki ta yadda kika yi sake dik mazan da kike bi baki dage ɗaya ya maki ciki dan ki wuce goro ba………”. Ai bata iya karisar da maganar ba sakamakon bayyanar Zaysh da ta gani a gabanta, da yake kofar gidan akwai bulb ta koina, ga wutar lantarki, haske ta ko’ina.Wani irin ihu amarya ta kurma tare da cewa. “Na shiga uku jama’a, ta kira mun sojoji sun zo su kasheni!!”. Ta faɗa tare da kamo addu’ar da bata san me take karantawa ba, da gudu ta juya ta yi cikin gida tana kara ihu. Gabaɗaya fuskan Zaysh ya canza, kun san wani lokaci sojojin nan ba man kai suka cika ba, musamman sabbin yayewa da a lokacin jininsu a tafashe yake, sun fito daga horo babu tausayi ba imani, a wanna lokaci da kansu suke neman balai ya zo su buga da shi, suna jinsu tamkar wasu zakuna. Haba ai bayan amarya ya bi cikin fushi, yana wani irin huci tamkar zai kama da wuta, da sauri Ummie ta bi bayansa dan ta rikesa kada ya daki matar mutum, wannan ma idan ya ce zai daketa a yadda ya fusatan nan yaushe zata yi saura.Ihun amarya yasa jama’a suka fara taruwa a kofar gidan, rufo kofar gidan Ummie ta yi, har tana haɗawa da ɗan gudunta ta bi bayansa. Ai tana shiga ta tsaya turus tana kallon yadda Zaysh yake dukan kofar ɗakin amarya, dan ya shigo ne ya sameta a tsakar gida, a tinaninta ba zai shigo ba, tana ganinsa ta watsa da gudu sai cikin ɗaki, shi kuwa ya bi bayanta, yau sai ta faɗa mashi a yaushe ƴar uwansa take bin maza da ta ambata, cikin fushi ya koma baya ya take kofar tata da karfin gaske har sai da ta jinjiga tamkar zata ɓalle, ya koma baya zai sake duka na biyu ne Ummie ta shigo.Da gudu ta yi kansa tana ƙoƙarin cewa ya dakata, sai dai ina, kafin ta iso ya sake kaiwa kofar duka a karo na biyu wanda ya sanya kofar rugujewa ya faɗa ta ciki. Gabaɗaya ya canza tamkar ba shi ba, a fusace ya dimfari cikin ɗakin, yana taku irin na mazan gaske……. E kam yau akwai rikici a gidan comrade Faisal……..😂



