Sirrin Rike Miji

Hanyoyin goma sha daya da yar uwa zata bi don samun ingataccen ni’ima a jikinta

πŸŒ±πŸƒ KARIN NI’IMA A AL’ADANCE A SAUWAKE ABIN DA YA KAMATA KINA YI TUN KAFIN AURE DA BAYAN AURE πŸŒ±πŸƒ

❁

KASHI NA DAYA (1)

 

Hanyoyin goma sha daya da yaruwa zata bi don samun ingataccen ni’ima a jikinta

 

🌿 KUNUN ZAKIN DABINO 🌿

 

Za ki sami dabino mai kyau ki cire kwallayen ki tsabtace shi, sai ki jika har sai ya yi taushi sosai, sai ki markada a blender, ki saka Zuma da madara ruwa a sha.

 

Karanta>>> Hanyoyin Da Ya Kamata Matan Aure Subi Domin Kara Inganta Zaman Aurensu: Malama Juwairiyya

 

🌿 KWADON ZOGALE 🌿

Yawan cin kwadon zogale da tumatur tare da dafaffen kwal.

 

🌿 ALKAMA 🌿

Ki sami alkama a Niko miki ita, ki soya sama-sama har yayi ja, idan kika kusan gama period naki sai ki dama kamar salala da nono ki sha sau 3 domin jinin na tafiya da abubuwan da yawan.

 

Karanta>>> Abubuwa 8 da yin jima’i akai-akai ga mace mai ciki ke yi.

 

🌿 ZUMA DA GARIN HABBATUSSAUDA 🌿

Mai kyau da man zaitun kina sha tea spoon biyu safe biyu da yamma biyu na sati biyu (2)

 

🌿 MADARAR RUWA 🌿

Gwangwani daya da kwai ki buga har sai ya daina kumfa a sha.

 

Karanta>>> Yadda Zaki Hada Sabulun Da Zai Sa Ki Dinga Kyalli, Santsi, Kamshi Da Kuma Maganin Kuraje

 

🌿 SIRRIN DA ZAKI HADA DA KANKI 🌿

☞ Dafa kanunfari idan ya dauko nuna sai ki zuba Zuma a ciki, bayan kin sauke, sai ki sami garin ridi ki zuba ki hada nonon shanu mara tsami ki gauraya idan yayin sanyi ki sha.

 

πŸ‚ MAGANIN BUSHEWAR GABAN MACE 🌿

Gamai samun daukewar ni’ima da rashin sanin dadin aure ko rashin nishadi to amarya ko uwar gida ga yanda zaki magance.

Karanta>>> Domin Dawo Da Martabar Nonuwanki Cikin Sauki.

βˆ‘Β  Aya
βˆ‘Β  Zuma
βˆ‘Β  Dabino
βˆ‘Β  Garin sallaja

Sai ki markadesu ki tacesu sai ki rinka diba kadan-kadan kina hadawa da zuma da garin habba kadan kina sha safe da
yamma.

WADDA BATAYI AURE BA KADA TAYI

Mijinki zai ji kin canza sosai.

Karanta>>> Matsi Ga Sabbin Amare Kafin Kije Gidan Miji.

β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€
🌿 SINADARIN MA ‘AURATA πŸ€

Yana jimawa a jiki, sannan yana kara kuzari kuma yana karawa mace martaba ga mijinta.

Zaki samu:

✫ Furen zogale
✫ Zanjabil
✬ Habba
✬ Garin raihan

Sai ki dakesu guri daya sudaku dakyau sai rinka diban karamin cokali kina hadawa da zuma kina safe da yamma shima wannan sai mai aure amma idan kin kusa yin aure zaki iya yin wannan
hadin.

Karanta>>>Β Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi

πŸ‚ HADIN MATAN MASAR DA MATAN SUDAN 🍁

ko shakka babu shi wannan hadin matan masar da matan sudan, da matan jordan
suna yinshi yana kara ni’ima musamman yana gyara aure, kuma yana kara dadi wurin saduwa yana kuma sa nishadin masoya, sannan kuma zaki zama yar gaban goshi.

✭ Kankana mai kyau
✭ Zuma
✭ Raihan

Sai ki yayyanka kankanar ki zuba a kofi, ki saka zuma da
madarar ruwa da garin raihan sai ki rinka sha safe da yamma.

Karanta>>>Β Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€
❉▾▾▾ RASHIN SHA’AWA ▾▾▾❉

Akwai matanda basayin sha’awa ko basa jin dadin saduwa ko ni’imarsu ta dauke,
sai kisamu.

οΉ† Zangarniyar zogale, da ya’yanta gadaya
οΉ† Karanfani
οΉ† Citta
οΉ† Masoro
οΉ† Kinba

Sai ki dakesu guri daya su zama gari,sai ki rinka shan wannan hadi a shayi safe da yamma,ki gwada ki gani, yana kara dadin da mai gida zai gamsu sannan kuma zaki rinka cin dabino (ajuwa)
mai kyau tare da kwakwa zaki sha mamaki.

Karanta>>>Β Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€
❉ NI’IMAβ—¦ SINADARI MAI DADI ◦❉

β–Ύβ–Ύβ–Ύ Ya’yan zogale
β–Ύβ–Ύβ–ΎΒ  Kankana
Sai ki dakesu guri daya suyi laushi sai ki rinka sha da nono safe
da yamma.

β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€
DON FARIN CIKIN MA’AURATA

β–»- Kankana mai kyau sosai (a yayyanka ta)
β–»- Ya’yan zogale
β–»- Kumasoriyya ta asali
β–»- Ayaba mai kyau sosai
Ya’yan zogale da kumasoriyya za a dakesu da kyau suyi laushi,
sai ki rinka diban karamin cokali na garin maganin kina hadawa
da wancen kankanar da ayaba da madara ta ruwa, sai ki
yamutsasu ki rinka sha, sau biyu a rana safe da yamma.

Karanta>>>Β Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€β–€
οΉ† DON MAGANCE ZAFIN SADUWA οΉ†

wannan wani hadi ne da akeyi don magance zafin saduwa ko rashin sha’awa ko daukewar ni’ima.

β—˜- Dabino
β—˜- Garin ridi
β—˜- Garin habba
β—˜- Da garin raihan
Sai a samu zuma lita daya a hadasu wuri daya a rinka sha cokali daya a ruwan shayi safe da yamma.

Karanta>>>Β Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

JOIN US TELEGRAM GROUP: 🏷

Back to top button