Sirrin Rike Miji

Abubuwa 8 da yin jima’i akai-akai ga mace mai ciki ke yi:

Abubuwa 8 da yin jima’i akai-akai ga mace mai ciki ke yi:

BY AISHA YUSUFU

 

Ba tun yanzu ba za ka ji mutane na cewa yin jima’i ga mace mai ciki na kawo wa wannan ciki matsalar gaske wanda ya sa a duk lokacin da mace ta dauki ciki sai ta rika kaurace wa mijinta saboda tsoron kada samu matsala.

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

Sai dai kuma bincike da dama da aka yi game da hakan ya nuna akasi, cewa ba gaskiya bane cewa mace mai ciki zata iya fadawa cikin hadarin rasa ranta, ko kuma jaririn idan ta cigaba da saduwa da mijinta.

An gano cewa lallai saduwa na kara lafiyar mace da jaririn dake cikin ta.

Karanta>>> Tusar Gaba Da Abinda Ke Kawota Yana Da Kyau Ku Karanta Wannan Bayanin

 

Ga dalilai 8

 

1 – 🤰 Jima’i na rage wa mace mai ciki yin nakuda mai tsawon wajen haihuwa sannan da rage jinya bayan an haihu.

2 – 🤰 Jima’i ga mace mai ciki na kara karfin mara sake hana kuccewar fitsari a lokacin da ko ta yi atishawa, tari ko Kuma a lokacin da ta ke dariya.

Karanta>>> Yadda Ake Matsi Da Tafarnuwa

3 – 🤰 Jima’i na taimakawa wajen kwantar wa mace mai ciki hankali.

4 – 🤰 jima’i na rage hauhawar jini da mata’ kanyi fama da shi a lokacin da suke dauke da ciki.

Karanta>>> Dalilan Dake Sawa Nonuwa Suke Zama Kanana

5 – 🤰 Yin jima’i ga mai ciki na kawo matukar gamusuwa musamman idan kafin ta dauki cikin tana da matsalar rashin samun ni’imar saduwa

6 – 🤰 Jima’i na taimakawa mace saukin nakuda. Idan tayi har lokacin nakuda ya zo, zai zo mata da sauki.

Karanta>>> Yadda Zaki Haɗa Ingantaccen Maganin Ciwon Sanyi (Infection)

7 – 🤰 Jima’i na Kara dankon soyayya dake tsakanin Mata da miji Wanda haka ke da Mata da miji hada hannu wajen rainon Dan da aka haifa.

8 – 🤰 Jima’i na rage laulayin ciki da mata kan yi fama da shi.

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

Julie Revelant ce ta rubuta wannan rahoto da aka wallafa a fox news.

 

SHARE.

 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

 

Karanta>>> Amfanin Gishiri A Gaban Mace…

Back to top button