Sirrin Rike Miji

Tsumi Biyu Da Zaki Yi Masu Sauki Kuma Marasa Illa

═─✿ TSUMI BIYU DA ZAKIYI CIKIN SAUKI SUYI MIKI AIKI═─✿
●↻ ↻●

••


TSUMIN BAURE: Ki samu sassaken baure ki zuba masa ruwa ki dora akan wuta idan ya tafasa zakiga ruwan ya canja kala saiki sauke sannan ki tace ruwan dama kin daka kanun fari saiki zuba garin sannan ki zuba zuma kadan saiki saka bazar kwaila sannan ki mayar dashi kan wuta idan ya tafasa zakiji yana kamshi saiki saukeshi sannan ki ajiyeshi kina shansa sau2 a rana…

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

TSUMIN RAKE 😗 Ki yanka rake kanana kanana kamar alawar yara sai ki saka a tukunya da ruwa ki jefa kanumfari bada yawa ba fa da yar cittar ki itama ba mai yawa ba sannan ki bare dabinon ki cire kwallon ki jefar kwallon saiki dakashi ya zama gari saiki zuba aciki sai ki dora kan wuta ya dahu sosai sai ki sauke ki matse rake ki cire sannan ki tace ruwan sai kuma ki maida kan wuta ki saka mazalkwaila a ciki sai ta narke sai ki sauke kisa a fridge yayi sanyi kisha.

Karanta>>> Ina Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah

 

👁‍🗨MUNA SAIDA KAYAN MATA KAMAR HAKA

Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba allah sarki.

Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare, wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu daceba, to wllh ko sanyi yakai shekara goma a jikinki insha Allah kin sallama da sanyi, wanan maganin mujarrabine angwada kuma anji dadinsa.

Akwai na matsi da yake maida mace kamar budurwa, da wacce qaddara ta samesu suka rasa budurcinsu zasu koma kamar wacce a taba saduwa da ita ba.

Maganin ni’ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni’ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni’ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu…….

Maganin rashin sha’awa ko daukewar sha’awwa da gamsuwa, Akwai matan da basa sha’awar saduwa, ko kuma daukewar sha’awa insha Allah zan rabu da matsalar.

Akwai maganin rashin saurin kawowa (release)

☞ Akwai maganin Matsanacin ciwon Mara kafin al’ada da kuma cikin al’ada.

Ga mai buqata zai iya tuntubarmu ta lambar waaya ko whatapp, za’a iya kaimaka duk inda kake a Nigeria.

08060236639

Alhamdulillah…………………..👏🏼👏🏼

LIKE AND SHARE TO OTHERS PLEASE!!!

Back to top button