Sirrin Rike Miji

Domin Dawo Da Martabar Nonuwanki Cikin Sauki

👙 UPDATE…….

👙 GYARAN NONO 👙

idan muka ce gyaran nono akasari ba kowace mace zata gane me muke nufi ba saboda basu dama da gyarawaba, alhali kuma rashin gyaran ba karamar illa yake yi masuba amma su basu sanhakanba, to gaskiya yana da matukar muhimmanci da tasiri ga mace AMARYA ko UWARGIDA, BUDURWA KO ZAWARA, da ku gyara nononku, karki bar nononki hakanan sharaf ba kyan gani, sai kaga mace ta bar nono a zube, in tana shara mai gida yaga sona ta reto kamar
anratayo agwagi a bayan keke, idan kuka lura sai kuga matan wadansu yarurrukan wadanda ba hausawa ba (Kamar LARABAWA KO TURAWA) matansu sun tsufa ko sun manyanta amma martabar nonuwansu nanan daram ta yadda ko nonuwan wata budurwar a nan baza ka samesu a hakaba,to hakan zai iya rage maki tasiri wajen maigida, hanyoyin da zaki bi don kada nononki ya fadi ko kuma idan ya fadi kuma kina son ya tashi sune zaki samu:

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

☞ 👙 Alkama ki rinka yin kunu da ita kina sha safe da rana.
☞ 👙 Ko kisamu garin hulba.
☞ 👙 Da garin tsamiya.
☞ 👙 Da zuma farar saka
☞ 👙 Da lemun tsami
Sai ki hadasu guri 1 ki rinka shafawa a nonon, bayan awa daya ko ( 30 minutes) sai ki wanke ki shafa man zaitun, malama zaki sha mamaki.

Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam

👙 GYARAN NONO GA BUDURWA 👙

wannan wani hadi ne da akeyi don gyaran nono musamman ga budurwa, shi wannan hadi kuma kowace macema intana bukata zata iya amfani dashi saboda tasirinshi, yanda akeyi shine za a samu.

Karanta>>> Tusar Gaba Da Abinda Ke Kawota Yana Da Kyau Ku Karanta Wannan Bayanin

✧ 👙 Garin waken soya.
✧ 👙 Garin alkama.
✧ 👙 Garin zogale.
✧ garin bawon lemun zaki.
✧ 👙 Da zuma.

Karanta>>> Yadda Ake Matsi Da Tafarnuwa

sai kica kudasu guri daya sai ki rinka shafawa a nonon bayan 30m ko sama da haka sai ki wanke,sannan kuma ki rinka shan kunun alkama zaki sha mamaki.

Karanta>>> Dalilan Dake Sawa Nonuwa Suke Zama Kanana

👙 DON DAWO DA MARTABAR NONO DA GIRMANSA 👙

ga matar da take son ta dawo da martabar nononta ko girmansa yanda zatayi shine zata samu:

✦ 👙 Ganyen sabara mai kyau.
✦ 👙 Da ‘ya’yan alkama suma masu kyau.

Sai ki rinka kunu dasu, ko kunun gyada, ko kunun alkama, ko kunun shinkafa, ko kunun gero, ko ko ko duk dai wanda yasamu sai ki dafashi da wannan hadin mai albarka.

Karanta>>> Yadda Zaki Haɗa Ingantaccen Maganin Ciwon Sanyi (Infection)

How to Increase Breast Size at Home?

Can You!

Yes, you can increase the size of your boobs naturally by massaging, breast enlargement exercises and foods that make it look bigger. Here is what you need to do to make it look big and flaunt it.

1. Breast Increase Foods:

Foods such as milk products, fruits and nuts can aid in natural breast enlargement. Here are some healthy recipes that will ensure results in a month.

Milk Your boobs are entirely made of fat and consuming whole milk products that are rich in fat can increase boobs size.

Papaya Papaya mixed with milk increases breast size. However, if you are pregnant, it is not the fruit that needs to be added to your pregnancy diet.

Fenugreek seeds Contains a rich source of estrogen that stimulates bigger boobs. Make a paste and mix with mustard oil and massage your breasts gently.

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

Fennel seeds Add fennel seed powder to your food OR make a paste and mix it with olive oil and massage.

Flax seeds Chew flax seeds OR add flax seed powder to your food.

Nuts Nuts have a rich source of monounsaturated fats that are essential for building breast tissue.
Soybean Soybean is rich in phytoestrogens which is a hormone that is responsible for big boobs. It also prevents free radicals that cause cancer.

Domin Sanin Sahihin Ko Inganccen Maganin Sanyi Sai Ku Taba wannan Bulun Rubutun

Back to top button