Health

Amfanin Shayin Na’a Na’a A Jikinmu Musamman Lokacin Shan Ruwa

NA’ANA’A

Na’ana’a Wato (Mint life a Turance)
Wani Ganyen Mai Albarka Dake dauke da Manyan Sana daran Inganta lafiyar Dan Adam

Ana Samun Na’ana’a Mafitan Qasashen Duniya Ci Har da Qasar mu

Karanta>>> Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.

GA KADAN DAGA CIKIN AFANIN NA’ANA’A:

1- ASMA:
Shan Shayin Ganyen Na’ana’a Lokaci-lokaci Yana Maganin Ciwon Asma.

2+ MURA:
Ayi Shayin Ganyen Na’ana’a da danyar Citta zaa Sami Lafiya.

Karanta>>> Amfanin Zogale Guda 18 A Jikin Dan adam

3- (SLIMING RAGE QIBA) RAGE KITSE MARA KYAU A JIKI:

Ariqa Yin Shayin Ganyen Na’ana’a ana sa Lemun Tsami Zaa Rage Giba Mara Amfani

4- KUMBURIN CIKI:

Shan Shayin Ganyen Na’ana’a na Magance Matsalolin Ciki Musamman Kumburin Ciki.

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

5- KWAKWALWA:

Shan Shayin Ganyen Na’ana’a Yana Wanke Kwakwalwa daga Chushewa

6- DANDANO:

Wanda Ya Rasa Dandano Sakamakon Wani Ciwo da yayi Ko Hakanan Kawai
Yasha Shayin Ganyen Na’ana’a Dandano sa Zai dawo.

Karanta>>> Dalilin Daya Sa Matan Hausawa Ke Tsufa Da Wuri Da Zarar Sunyi Aure

7- HAQORA:

Shan Shayin Ganyen Na’ana’a Yana Qara Lafiyar Haqora da Qarfin su

8- SHAWA (FEVER):

Shayin Na’ana’a na Maganin Shawara.

Karanta>>> Ina Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah

9- IDANU:

Shan Shayin Ganyen Na’ana’a Na Qara Lafiyar Ido da Qarfin Gani da Hasken Ido

10- MAI JUNA 2:

IDan Macce Na Laulayi Shan Shayin Ganyen Na’ana’a Zai Taimaka mata Sosai
Wajen Qarfafa jikin ta Wajen Qara mata Kuzari da Saita mata Dandanun Bakin ta.

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

11-MAI SHAYARWA:

Shan Shayin Ganyen Na’ana’a Yana Qara Ruwan Nono

12- FATA:

Shan Shayin Ganyen Na’ana’a Yana Kawar da Cututtukan Fata Ya SATA Sheqi da Hasken

Karanta>>> Maganin Toilet Infection Da Kuma Rashin Sha’awa Ga Mata

13- NUFASHI:

Shan Shayin Ganyen Na’ana’a Na Inganta Lafiyar Huhun Dan Adam Wajen Kawar Mishi Da Cututtukan Dake Huhun shi da Qara Mishi dadin Numfashi

14- MAQOGWARO:

Shan Shayin Ganyen Na’ana’a da Kanumfari na Magance Matsalolin Maqoqwaro.

Karanta>>> Maganin Kowacce Irin Cuta Da Izinin Allah.

KA TURA WANI GROUP DAN WASU SU AMFANA…

 

Back to top button