Hausa novels

Harijin Tsoho Page 20 Romantic Hausa Novel

zahra gurin halima ta koma,”ke meye naki na fitowa banziya sekin haɗa masa ruwan wanka tukunna haka akeyi”cewar halima muryarta ƙasa ƙasa tana tura zahran.noƙewa zara tayi tanadariya tace”wlh bazan iyaba keni wannan ɗinma da nayifa akunyace nake wlh,waini ga me miji harda ansar jaka,kan uba”ta faɗi tana tuntsurewa da dariya.”Allah ya shiryaminke bestie,don Allah ki tarairayi mijinki kizauna lafiya,ni wlh tausay yake bani mutumne shi very calm and gentle pls ki kula da amanar tsohon mutane”cewar halima.ƙarar wayar zahrance tasa sukai shuru,koda ta duba shine ke kiran nata seda ta seta natsuwartasannan taɗaga kiran.”In ban takurakiba ina son ganinkine”cewar daddy a hankali.”Ganinan zuwa”cewar zahra tana ɗan cije leɓe tana ware idocire wayar tayi akunnenta ta kashe ta dubi halima tace murya ƙasa “wai inje yanason ganinafa yace””yess haka nikeso kekuma kitashi kijeda saurinki nima tafiya zanyi””kijiran dan Allah in dawo se insa driveryakaiki”cewar zahra.Takawa tayi ta wuce ɗakin uncle ɗin tana waigen halima ita kuma tana gyaɗa mata kai gamida jinjina mata hannu.tura ƙofar tayi ta shiga,bakinta ɗauke da sallama kanta aƙasa ta durƙusa tace asanyae”daddy gani””am nt your daddy zahra am ur husband,banason wannn sunan na daddy pls,sanu wani sunan kisamin,in babu ki kirani da sammanina”cewar daddyn yana kallnta.”Kayi haƙuri nadena”ta faɗi kanta aƙasa tana wasa da hannunta.”ruwan wanka nakeso meɗan zafi inba damuwa”ya faɗi yana kallonta.miƙewa tayi da sauri ta shige toilet ɗin ta haɗa masa ruwan ta fito shi kuma ze shiga batasan tayiba ɗora hannunta tyi akan nononsa tana faɗin”ka jira daddy baasa turaren wankaba aciki naga babu a toilet ɗinne znje in ɗauko anawa”Hannunta yabi da kallo yadda yake kwance akan ƙirjinshi gwanin burgewa.bin inda idonshi yake kallo tayi ayko da sauri ta ɗuke hannun akunyace tana sosa ƙeya duk tabi ta daburce murmushi yayi ya koma ya zauna ita kuma ta fice zuwa ɗakin nata ta ɗauko turaren taje ta zuba masa ta fito.kuɗi ya miƙa mata yace “kiba halima ta gaida gida inta tashi tafiya””dama inba damuwa inaso insa driver ɗinka yakaita gidane”cewar a ɗan daburce.murmushi yayi ya kamo hannunta yasa mata kuɗin aciki yanafalin”da gidan dani da abun cikin gidan da maaikatan gidan duka muna ƙasan umarninkine dan gidankine”Amsa tayi hannu biyu tana godiya,ya shige toilet ɗin yana murmushi,ita kuma taje ta kaiwa halima kuɗin ta rakata har gurin motatasa driver ya wuce da ita suna ɗagawa juna hannu.Cikin falon ta koma ta zauna tana tunanin yadda wannan zaman aure tsakaninta da daddy ze kasance.tananan zaune taji alamun yana saukowa zuwa falon,ayko ƙara gyara zamanta tayi ta duƙar da kanta.takowa yayi ya ƙaraso falon yana waya,shuru tayi tana sauraronshi,har ya ƙaraso kusa da ita ya zaunanyana faɗin”woman leader banason fa yaran nan marasa kunya in zaki turo ki zo da masu kamun jai kinga office ɗin shugaban ƙasane zaaje”ya faɗi yana ɗaukar remote yana canja tasha.yana gama wayar ne ya dubeta yace yana shafa cikinshi”ɗan tsohon mijinki yunwa yakeji asammin abinci in anyi saura”ya faɗi yana haɗe hannayenshi guri guda.miƙewa tayi kantacaƙasa tace”abincinka na dinning ay daddy””amma baki faɗaminba ay”ya faɗii a tausashe.”so nake dama ka fito se in faɗa makan”miƙewa yayi yabita abaya,tana kaɗa mazaunaikujera ta ja masa ya zauna sannan ta fara zuba asa abincin tana gamawa ta juya zata bar gurin se ji tayi ya ruƙo hannunta da sauri ta waiga tana kallonshi shima ita yake kallo.”banaso ki dinga zama ba pant inde ba lokacin bacci bane zahra”maganar ta mata nauyi amma ya zama wajibi ta bashi amsa langaɓe kai gefe tayi tace”wallahi daddy bana zana babu pant banma iyawa””to kinsa amma mazaunanki suke rawa sosai”a faɗi yana kai hannu kan ɗuwawun nata yana shafawayana so yajiyo pant ɗin.tsigar jikinta tashi tae sabida shafatan da yakeyi tace a hankali tana yaye riarta rai sama da ita ta gefen cinarta ta kamo pant ɗin tace “kagani nasaka wlh”Kallon gurin yayi idanunsa ya sauka kan fararen cinyoyinta masu kau da tsarin gaske yace”gd ki rage motsasu to inde bake kaɗai bace dan wanizeyizatonbaki saka pant ba”ya faɗi yana maida kansa kan abincin da yake ci.**********To zahra zama yayi zama tsakaninta da uncle dan yanzu bata jin ƙinsa azuciyarta sede nauyinsa da shakkarshi da takeji, asa bata iya sakewa a gabanshi.shima daddy kama girmansa yakeyi be ƙara nemantaba sabgoginsa yakyi tunda de yasamu ta natsu guri guda shibedadamuwa.Yau daddy nada biin da zashi dinner ƙarfetara na dare ana isai ya shigo gida zahra kamar kullum ta duƙa har ƙasata karɓi jakarshi sannan taimasa sannu dazuwa ta juyata nufi ɗakinshi da jakar yana binta abaya.sunacshiga ta ajiye jakar,inda ake ajiyewa sannan ta wuce toilet ta haɗa masa ruwan wanka,ta fito,tana kallonshi.”zahra fitomin da kayan a zansa zanje dinner ne anjima kaɗan so ki fitomin da kayan daya dace babban tarone”ya faɗi yana cire rigarsa.ɗago ido tayi ta dubeshi cike da mamaki tac”daddy dinner kuma kamarya?””ta faɗi tana ɓata rai.”dinner bikin abokinane akeyi to an gayyacemu harda abbankima zamu haɗu duka can. Shiyasa nake sauri”ya faɗi yana dubanta.langaɓe kai gefetayitace daddy kaje danitsoron zama ni kaɗai nikeji,in bakanantsoron zama nakeyi”ta faɗy a shagwaɓe.kamar zatai kuka tana taɓe bakimrmushi daddy yayi yasa hannu ya rungumotajikinshi,yace “toki shirya muje amma ba ruwana in aka ganmu akai mikidariyar mijinki tsohonee”murmushi tayi ta sunnekanta a ƙirjinshi.sakinta yayi ya shiga wankanayko kamin ya itozahra ta gama ƙure adaka kamar itace maryartasha fited gown ta murza hularta da MB FASION TURBANS suka ɗinko mata ɗaurin ture kaga tsiya abun se wanda ya ganigyalenta ta yafa agefen kafaɗa taci taalminta cover me tsini ta ɗauki jakarta me kyau ta zauna gefen gadozama jiran fitowar daddyn.a gurguje ya fito ta taimaka masa da miƙa masa mayukan shafawan sannan ta miƙe ta fice dagacɗakin dan ya shirya.bin bayanta yayi da murmushi yadda take tafiya abun na burgeshi,agurguje ya kimtsa a fito abun mamaki kayan nasu nacshige da juna, kallnshi zahra tayi tai murmushidan sosai ay mata kyau dan uncle akwai iya ɗaukar wanka,farin gemunsa da sajavnsa ƙaramushi kyausukeyi “amma zahra baahaka zaki bini ba ko,kalliyar tayi awa kuma gyalen kalleshi can yana retofa ze faɗi,ay bame cewa ke matar aurece”cewar daddy yana janyo gyalen.Riƙe mushihannu tayitaecashagwae”nida a haka zani wlh ayƴanmtan gurin da zasuje wasuma ko gyalen bazasu sakaba kuma sunayine dan nazan mutane sufaɗa tarkonsu”ta faɗi tana turo baki gaba.kokaɗan beson damuwarta,hakanne yasa yaja hannunta yana faɗin”muje karmu makara”gaan mitarshi gbox ya buɗe mata ta taka tashiga,ta hakimce ta juyotana kallonshi,murmushi uncle yayi ya girgiza kaiyamaida motar ya rufe yazagaya ya shiga ya tada mitarsuka fice agidan yana me alfaharin kallnta agefensa amatsayin matarsa taaure.

Back to top button