Uncategorized

Matsayin da Na ba Mahaifina na Gida, Shi na bai Wa Adam Zango – Jaruma Tumba Gwaska

 A wata Hirandan gidan Talabijin na Farin wata tayi da jarumar Tumba Gwaska, an tambayeta akan yadda take da alaka mai karfi tsakaninta da Jarumi Adam A. Zango har wasu suke ganin kamar soyayya ce bisa, kumar yadda Tashar Tsakar Gida ta ajiye.

 Sai dai a bayyaninta, ta tabbatar da cewa babu soyoya alamun, uban gidanta ne shi sannan kamar uba yake a warinta kamar shi sai dai inda karfinta ya kare.

 Jaruma tace gaskiya magana babu komai tsakanina da Adam Zango, wallahi wallahi babu komai tsakanina da Adam Zango sa mutuncin, yadda na dauki girma na ba Mahaifina na gida, haka  na dauka na ba Adam.

Related Articles

Bidiyon Sadiya Haruna Tana Taki Rawa Tabar Kasida Ta Koma Bin Safara’u Da 442

Matsayin da Na ba Mahaifina na Gida, Shi na bai Wa Adam Zango – Jaruma Tumba Gwaska

Kalli video Yadda Jarumin Adam A Zango Yake koyawa ‘Yarsa Waka

Yadda Rayuwar Jaruman Hauwa Waraka Ta Koma Bayan Daina Saka Ta Film

Masha Allah: Bidiyon Hafsat Idris (Barauniya) A Gidan Aureta

Yayin da aka tabo ma Tumba batun Safara’u wanda tace musu ‘yan wahala, ta ce kowa yayi nagari don kansa.

 Ta ce fim ne ya sanya Safara’u yin suna sannan babu yadda za ayi mutane su kalleta idan banda fim din da ya fito da ita.

 Ga Ciakken Bidiyon kama haka 👇👇👇👇

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels

Copyright 

If you are the right owner of this novel and you want us to remove it from our site please mail Us at aihausanovels@gmail.com

Back to top button