Uncategorized

Izzar So Episode 80 Original

 Assalamu alaikum jama’a barkanku da wannan lokaci sannan sannunku da bibiyar wannan kafa tamu, kamar yadda kuka sani an bayyana cewa za a saki shirin izzar So Episode 80 a wannan satin. Kuma an saba sakin sa ne da misalin karfe 8:00 na dare to sai dai jiya na samu wasu yan matsaloli wanda yasa sai cikin dare aka ɗora shi don haka yanzu ga shirin na izzar So Episode 80 ga wanda yake son ya kalla sai ya danna inda aka saka Download Video

AlhamduLillahi Dan Malam Isah Pantami Ya Kubuta Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane.

How To Download And Install The Latest GbWhatsapp Pro 2022

Shirin ya kunshi manyan jaruman finafinai ta Kannywood kamar su:

Ali Nuhu

Maryam Malika

Lawan Ahmad

Auwal Isah West

Kada dai na cika ku da surutu gadai shirin nan ku da hoton dake ƙasa domin kallon shirin kai tsaye ko kuma inda aka sa Download Video

                   Download Video

Back to top button