Mallama Juwariyya

Yadda Ake Maganin Daukewar Sha’awa Cikin Sauki

Yadda Ake Maganin Daukewar Sha’awa

Game da matsalar daukewar sha’awa ko rashin sha’awa, akwai dalilai masu yawa dake haifar da hakan, sai dai zan taƙaita akan abubuwa uku kaɗai.

Karanta>>>  Ingantaccen Matsi Da Bashi Da Illa, Kuma Da Kanki Zaki Hadashi.

1. Sha’awa takan gushe daga jikin Mace ta dalilin wata cuta dake tare da ita, Misali kamar ciwon sanyi da sauran nau’o’in cutukan dake shafar ƴan uwa Mata a al’aurarsu.

Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi

2. Wani lokacin idan mace tana shan wasu ƙwayoyi masu ƙarfi na asibiti sukan gusar mata da sha’awa, Misali kamar magungunan hawan jini, ciwon Sugar, Sickler, Arthritis, Asthma, da sauransu.

Karanta>>> Amfanin Gishiri A Gaban Mace…

3. Shafar Aljanu: Idan mace tana da matsalar shafar Aljanu(Musamman aljanun Soyayya) sukan ɗauke duk wata ni’ima daga jikinta kuma su haifar mata da daukewar sha’awa, ko jin zafi yayin saduwa, wata ma da zarar ta kammala Jima’i da maigidanta zata riƙa ganin Maniyyin yana zubewa, don haka ina mai bamu shawara kar muyi wasa da magani wajan kula da kanmu.

Karanta>>> Karin Ni’ima Ga Mata Da Kuma Yadda Zaki Zama Kamar Famfo Saboda Ruwa.

maganin daukewar sha’awa

Shawara anan ita ce idan kina fama da wasu daga dalilan nan dana lissafa na daukewar sha’awa, to lallai sai kin magance abun kafin kisha kowanne maganin don samun dawowar sha’awa din.

Sannan yana da kyau ki dinga cin abinci masu gina jiki da kara sha’awa, kamar su kwai, kankana, citta, tuffa, ayaba, lemon zaki da sauran kayan abinci hakan zai inganta lafiyar ku da kara muku sha’awa.

_👁‍🗨MUNA SAIDA *KAYAN MATA KAMAR HAKA*_

☞  Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba allah sarki

☞ Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare, wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu daceba, to wllh ko sanyi yakai shekara goma a jikinki insha Allah kin sallama da sanyi, wanan maganin mujarrabine angwada kuma anji dadinsa

Akwai na matsi da yake maida mace kamar budurwa, da wacce qaddara ta samesu suka rasa budurcinsu zasu koma kamar wacce a taba saduwa da ita ba.

☞ Maganin ni’ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni’ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni’ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu…….

.

☞ Maganin rashin sha’awa ko daukewar sha’awwa da gamsuwa, Akwai  matan da basa sha’awar saduwa, ko kuma daukewar sha’awa insha Allah zan rabu da matsalar

☞ Akwai maganin rashin saurin kawowa (release)

.

☞ Akwai maganin Matsanacin ciwon Mara kafin al’ada da kuma cikin al’ada,

Back to top button