Hausa novels

Harijin Tsoho Page 14 Romantic Hausa Novel

dafe ƙirji tayi ra fito da udo waje tace “na shiga uku khadeeja da bin maza halima kuma ma sauayinki?”ta faɗi ciin damuwa da tashin hankali.”wallahi shiyasa nadena kulata na fita sabgoginta,dan abun yamin ciwo”gyara zama zahra tayi sannan ace”amma ƙawata infacace nice ke daga ranr ni kuma na raba hanya dashi saurayin nawa bada ƙawar tawaba,dan duk saurayin daze iya jwanciya da ƙawarki kuma wai yana sonki be dace kici gaba da sonshiba ko waye shi dan mayaudarine”ta aɗi cikin jin zfin abinda khadijar tayi.murmushi halima tayi tace”ƙawata yanzu koda habeeb ne yay miki hakan rabuwa dashi zakiyi yadda kuka kusa aurennan?””wallahi sena rabu dashi dan in har zemin haka kan muyi aure,to wanda zemin bayan munyi auren seyafi haka,,shiyasa wlh sede rashin sani amma da sanina wlh bazan auri fasiƙiba”cewar zahra tana taɓe baki.”Alhmdllh ƙawata,ay ko arashin sanin wlh bazaki taɓa auran fasiƙinba da yardar Allah”xewar halima tana dariya.”Ke batun aurenanefa ya kawoni,habeeb ne ya matsa shide aɗaura aurenmu nan da kwana uku kuma abbana yaamince shine nazo inji me tozamu hirya a ƙurarran lokacinnan?””Zamuyi bridsl shower gobe tunda dama mu zamu bada anko kuma tuni mun bayar,hakan zaayi jibi muyi kamu in aka ɗaura aure uje dinner bashikenanba,semu tafi lalleb tun yau”cewar halima tana dariya.Ayko sosai zahra taji daɗn shawarar haliman sun jima suna tsara abubuwa kamin zahra ta baro gidan da alƙawarinzataje idan su khadeeja tai mata faɗa.inyaso gobe saje lallan da rana.************Washe gari da wuri zahra ta nufi gidn su khadeeja inda tana shiga tasamu daddy zaune afalo yana karanta jarida,duƙawa tayi har ƙasa ta gaisheshi a amsa cikin sakin fuska ya tambayeta ƴan giansu tace sunanan lafiya”to zahrau aure yazo se aje ayta haƙuri,shi ure va abun wasa bane,don Allah karki bamu kunya kiyi ruƙo da tarbiyar da muka yimiki ki ɗauki kyawawan halaye irin ba mahifiarki zahra kinjiko”cewar daddy yana kallinta.Murmushi tayi tai ƙasa dakai,tace “inshaAllahu daddy bazan baku kunyaba da yardar Allah””good Allah yayi miki albarka ya baku zaman lafia da zuria ɗayyiba “”amin daddy nagode Allah ya ƙara muku grma da lafiya da nusan kwana”cewar zahra cikun jin kunyaDaga haka miƙewa tayi ta wuce ɗakin khadeeja sanye cikin hijabinta,bayanta daddy abi da kallo yana yaba tarbiyyyarta da kamun knta.a kan gado tasamu khadejar tayi tagumi hannu bibbiyu hawaye na biyo danunra.”ay wlh kukama baki fara khadeeja tunda kikace ke bakida amana tukunnama”cewar zahra cikin fushin daya firgita khadeejar ta zabra ta koma gefe tana faɗin.”Lets me explain pls zahra wlh sharrin shaiɗanne kiyi haƙuri”ta faɗi bakinta da jikina na kakkarwa dan zatonra zahra tasan abinda ke faruwarne.”explain what khadeeja,haba don girman Allah ay wlh yadda mukede mu ukunnan zatona ko mutuwa ɗaya tai ɗaya bazata soyayya da saurayin wataba cikinmu,wai amma ace ki rasa da wanda zaki dinga sheƙe yarki se mr right ɗin halima wannan wacce irin cin amanace khadeja kikayiwa halimacfisabilillahi?”cewar zahra tana kalln khadeejar.Ajiyar zuciya khadeeja tasauke gamida fashewa da sabn kuka ta rungume zahran tana faɗin kiyafemin zahra nayi kuskure,amma bazan ƙaraba”rungumota zahra tayi itama hawayen na biyo idanunta tace””khadeeja nasan de badan kuɗi kika aykata hakanba,bawai kuma dan ke bakida masuson aurankiba in shaawace tadaki skhadeeja meyasa bazakizo gun bbnmu kimada bayani yayiwa daddnku mgn ay miki aureba,yanzu khadeeja inkikayi aure darenki na farko me zaki cewa mijin?”cewar zahra tana hawaye.Khadeeja ta kasa mgn se kuka zahra na tayata,sun jimaahaka kamin zahra a rarrasheta ta dena kukan tai mata nasiha sosai,sannan tasata ta shirya suka fice tare dan ra ɗebe mata kewa tunda yau zaayi ridal shiwer kuma zasuje lalle.*********koda suka haɗu da halima khadeeja ta kasa kallonta sabida kunya gashi ta rufa mata asiri bata tona matahaka akayi musu lalle suka wuce gidan su zahra dan su shirya tacan tunda acan zaa tafi bridal shower ɗin.bayan sunzo gidan kowa ya kimtsa,amma khadeeja jikinta be mata daɗi,tabbas ina bar zahra ta auri habeeb yaci banza kenandole tasan abunyi dan wlh bazata bari a cuceta kuma ya gujetaba,gashi yamata sabn cina kullum kwana biyun dabe hautaba duk batajin daɗi.miƙewa tayi ackin ƙawayen basu ra fice kamar zatayi waya,mtarta ta faɗa taja ta fice agidan,direct office ɗin abban zaha ta nufa dan asan yana can.yayi mamakn gann khadeejar ita kaɗai tunda yasaba ko zuwa zasuyi ita da zaha suke zuwa.hannu biyu ya karɓeta,ya taso daga kan kujerarsa ta yki ya dawo kan doguwar kujera,ita kuma ta zauna kan carpect kanra aƙasa.”khadeeja ina fatan de lafiya ko naganki dede wannan lokaci?”cewar abba yana kallinta cikin kulawa.Hawayene yafara biyo fuskarta ta dubeshi araunane,tace “abba na aykata laifin da ni kaina na tsani kaina bama ku iyayenaba”ta faɗi cikin kuka. hankali atashe abbayace”ni mahaifinkine khadeeja kuma bazan taɓa bari ki wulaƙantaba ko meneneshi na miki alƙawarin tsaida zubar hawayenki” cewar abba cikin damuwa.

Back to top button