Uncategorized

Yayi Ne Book 2 Complete Hausa Novel Download Document

 

Mama ta nemi izinin shiga taga halin da Meenaufa take ita da Babies ɗin da akace ta haifa,tura ƙayuran shiga ɗakin Mama tayi ta shiga.

Kwance ta hangi Meenaufa akan gadon asibitin ga yaranta kwance a kusa da ita a ɗaya gadon,ƙarsawa Mama tayi gadon da yaran suke tana kallonsu kyawawa da su tubarkalla.

Download>>> Abban Sojoji Book 2 Complete Document

Duk da  yaran bata hanyar halas aka same au ba amma Mama taji kaunar yaran sosai a zuciyarta domin ta tabbatar koda ba ma ita ba duk wanda yaga yaran sai yaji ƙaunar su a zuciyarta.

Mama wata nurse ta samu ta bata amanar Meenaufa da yaranta tace bari taje gida ta dawo.

Tun da Mama ta tafi Nurse ɗin ke zaune tana gadin Meenaufa.

Ita kuwa Mama bayan ta koma gida abin da zata buƴata da wanda Meenaufa da jariran za su buƴata ta ɗauka sannan ta zuba abinci a kula da tea a plask ɗin shayi sannan ta kira number Baba ta faɗa masa.

Koda ta fita gidan Ummi ta nufa ta shaida mata da haihuwar,tare suka tafi asibitin da ita.

A can kuwa asibitin Meenaufa bayan ta farko cikin taimakawar nurse ɗin ta miƴe zaune ta jingina da filo,sannan ta juya tana mai ƙarewa yaran kallo cike da tsantsar mamaki haɗi da fargaba innalillahi kawai take mai maitawa a zuciyarta.

Da taimakon nurse ɗin ta bawa yaran nono sannan ta shiga toilet dan kama ruwa,bayan shigar tatane ta rushe da wani irin kuka mai tsima zuciya amma ta toshe bakinta dan kar wani yaji.

“Kar dai ace zaton ta zai zama gaskiya kenan haka abin yaje tun da gashi ubangiji ya raba gaddama”

Download>>> Ingarman Namiji Complete Document

Meenaufa ta furta cikin damuwa.

“Na shiga uku ni Meenaufa ubangiji nagode da jarabtarka na yarda ceqa jarrabawarka kana yinta ne ga mumini wanda zai iya ɗauka”

Ta sake furtawa.

Jin shigowar su Mama har suna tambayar ina take yasa ta sake rushewa da kukan,da kyar ta iya samu ta dakata tare da wanke fuskarta ta fito.

Tun da ta fito Mama da Ummi ke kallonta.

Komawa kan gadon Meenaufa tai ta zauna jikinta duk a mace.

Ummi ce tai mata sannu sannan ta zagaya domin ɗaukan yarana ta gans,ai wani shock taji loakcin da taga namijin har macen ma kama suke a ranta ta faɗi haka.

‘Gaskiya yaran masha Allah tubarkalla, amma naga wani abun mamaki fa a game da su”

Ummi ce tai wannan maganar…

WRITTEN BY:   ZAINAB MUHAMMAD

NOVEL NAME:   YAYI NE BOOK 2

UPLOADER:     AIHAUSANOVELS 

  DOCUMENT SIZE:         100KB

DOCUMENT TYPE:              TXT

MODIFIED DATE:    23- SEPTEMBER -2022

CATEGORY:              FICTION  STORY

PRICE:                             FREE

Proceed To Download Yayi Ne Book 2 Hausa Novel Document.

Domin Sauke Littafin Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!

Domin Karanta Littafin Sai ku Danna Inda Aka Saka Read More

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels

Copyright 

If you are the right owner of this novel and you want us to remove it from our site please mail Us at aihausanovels@gmail.com

Back to top button