Hausa novels

Harijin Tsoho Page 35 Romantic Hausa Novel

a ranar aka sallami zahra aasibiti,inda direct wani makeken gida daddy ya kaisu tare da halima, ba abinda gidan be mallakaba aciinsa se babuce kawai babu.barinsu yayi agidan yawuce gurin kiran da hajiyarsa ke masa dan tun ɗazu tasa ashaida mishi komai dare yazo tanason ganinsiɓhi,yasan akan khadeejane shiyasa bedamuba.bayan fitar daddy halima a rngaɗa wata guɗa tace”Allahya kashe ya baki ƙawata,wllahi naji miki daɗi kya huta damijinki abunki ke kaɗai ba ƴan hanaruwagudu””da taimakon Allah da taimakon ki halima wannan sauyi nasameshi duk da nima nasha mari kwarara guda biyu fuskata har yanzu bata denazafiba”cewar zahra tana dariya.Itama halimadariyar tayi tace”kuma tsabar bura uba irin taki wai kinji awaya ina faɗin asume kike kuma kika tsaya kina bina da ido baki da niyyar suman har sedanace mikiba”ta faɗi tana,dariya.”to ay rasa abun yi nayi wallahi nifa da niyyata kawai inya dawo ince sede yasakeni bazanzauna ba”cewar zahra.”Kaji shashasha wayace miki in faɗa ya haɗokada makusantan miji haka ake,ay kirsace ke ayki kamarde wannan,sannan dole ki iya makirci daiya haɗa tuggu dan in kikahaɗu da irinsu khadeeja da kalar salon ake maganinsu”cewar halima.Ayko rungumeta zahra tayi suna shewa.”ƙawata kici gaba,da maganinki kinga alamun nasara na bayyana,ga gidan cin durin kunsamu,dn Allah ƙawata in hanyar ta buɗe banda rowa ki sakar masa jiki yayi abinda ykeso kinjiko”Cewar halima.”Ay bari kedai halima wallahi nayi aniyar inde lafiyar tasamu koshi be ciniba ni sena cishi tunda de gindinnan dan acin akayishi baxe yiwu inda wankewa abanxa ba ba mamaroba”cewar zahra.Sun jma suna hirar kiran sallah yatashesu suka tafi sallah.khadeeja dake zaune tana ganin shigowar daddy tai wuff ta koma bayan hajiya,tanaware ido.Daddy be bi takanta ba ya tsuguna yana gaida hajiya,wacce daƙyar ta amsa masa tsabar haushinshi da takeji.”sammani kayi ƙuruciya lafiya bakasani ciwon kaiba,se yanzune dagirma azo mana,zaka tsiro da halaye da ɗabiun banza wai ace akan matarka kadaki ƴarka kamar zaka kasheta”cewar hajiya kamar zata aro baki.”Ay da ita ta kashe musu ƴa hajiya da baki samu bakin mgnba”cewar daddy ransa aɓace.kwashe duk abinda yacfaru yayi ya faɗawa hajiya harda zancan yimasa asiri da yadda sukayida marwa.”wallahi bamu daketaba hajiya ƙarya take mana”ewar khadeeja hawaye naxubo idanunta.Hajiya wacce take salati da sallallami jin khadeeja har tasan tai asirin kashe gaba duka takaiwa bakin khadeejar da bayan hannu tana faɗin”yimin shuru mutuniyar banza ashe dama haka kike,kikasa nasa yaro yayi aure ashe duk dan wata biyan buƙata takine,wacce irin shaiɗaniya kika zama bansaniba”cewar hajiya.”Wallahi hajiya sharrin shaiɗanne bazan kumaba dama anty marwa takaini gurin daddy kayafemin”cewar khadeeja cikin tsananin tsoro dan yanzu hajiya ta juya mata baya.”Wallahi hajiya sema kinga dukan da sukayiwa yarinyar mutane,ashe bashine ma na farkoba har wuƙa itakhadeeja tasha binta da ta zata kasheta wai dan ta aureni,yarinyar da aura mata ni akayi dan dole aka tauye mata hakkinta shine itakuma taɗauketa abokiyargabarta”cewar daddy cikinfaɗa.khadeeja jin kalar salon makircin zahran jitayi wani jiri na ɗaukarta,dan bata san zahran zata iya haɗa tuggu irin haka ba.nanfa akasata agaba kowa nafaɗin albarkacin bakinshi tsakanin hajiya dadaddyn.”tattarawa zatayi tazo tabi ƴan uwanta can Holland bazan iyadawannan masifar atata ba”cewar daddy.”Ta tafi Holland kode ta fidda miji aymata aure taje can ta ƙarata,ay wallahi bata komawa can aurezaa mata in kumabatada tsayayye ko cikin maaikatankane ka haɗata da ɗaya,wannan masifacar ina,tun yanzu tana iyahaɗamakirci irinwannan inaga kum tafi hakan?”cewar hajiya.”To hajiyaay gaki gatananko gobe inta tsaida mijin ni aura matazanyi amma wallahi bazata dawo gidana da zamaba ta zauna anan seyafi”cewar daddy.”Kayi haƙuri hannunkabe ruɓewa ka yanke ka yar,dan gidanka zata iya zuwa mana koda bata koma dukaba zataje sede tunda yanzu angano halinta se aci maganin zama da ita,amma tabbas mafitar itace aymata aure”cewar hajiya.Daddy sallama yayiwa hajiya ya bar gidan dan beson saka khadeeja a idanunsa in ya tuno cewa itace ta hana burarsa cin zahra tun suna England abun na masa zafi.gida ya tafi byan yayiwa zahra tsarabar abubuwan dayasan tanaso,yana zuwa yasamu halima agidan tana taya zahra zama aji daɗin hakan dan duk meson zahra shima yanasonshi.”halima wannan kulawa da kikeba ƙawar nan taki inajin daɗinta dan hakame kikeso in sakamiki dashi ladan tukuicin ƙaunar da kike mata”cewar daddy bayan ya zauna afalon tare dasu.Murmushi halima tayi tace”kariƙemin zahra amana kaso farincikinta daddy shine kawai abinda zakayi kabiyani”cewar halima tana dariya.”Wannan ki ɗauka tabbataccene halima ki faɗi wani abun”cewar daddy.”Akwai sabbin motoci agidannan kabata ɗaya aciki sabida in nasamu ciki labor yazo baka kusa tai saurin zuwa ta kaini asibiti”cewar zahra tana lafewa ajikin uncle ɗin dan dama batason yawon halima a napep.ssai maganar zahra taiwa daddy daɗi dan hka dubansa yakai gun halima yace”kije ki zaɓi dukwacce kikeso acikin sabbin halima na baki duniyacda lahira,darajar son da kikewa zahra”cewar daddyn.Ayko rungumeshi zahra tayi tana masa godiya halima har ƙasata duƙa tana masa godia,zahra sakin daddyn tayi suka rungume junada halima suna murna daga haka suka runtuma da gudu zuwa gurin motocinwacce tafi kyau da tsada zahra tas halima ta ɗauka,dama ta iya driving a motocin su zahran ayko haka ta shiga taja ta fice agidan suna ɗagawa juna hannu ita da zahran wacce takejin sanyi aranta yau itama tayiwa halima wani abu da taji daɗi.marwa koda ta isa garinsu bata nunawa kowa dalilin zuwantaba,shiyasa mahaifinta ya tirketa kan ta faɗamasa dalilin zuwanta ba,shiri.cikin kuka ta shaida masasharrin da zahra tai musu da hukuncin da,daddy ya yanke akanta.”amma ban taɓa sanin e mahaukaciya bace marwa se yau kin ɓata wayonki wallahi kuma banga laifin alhaji sammani ba bisa hukuncin daya yanke miki ke kika jawa kanki”cewar baffa cikin faɗa.”sharrin shaiɗanne baffa bazan kumaba danAllah ka kira hajiyanshi kabatahaƙuri intahaƙura shima nasan ze haƙura,”cewar marwa cikin kuka.”Wallahi bada ni zaa raba wannan abun kunyarba dan haka keda kikayi laifin kije kibasu haƙurin amma ki cireni aciki wallahi”cewar baffa.Marwa jin baffa ya rantsene yasa ta miƙe tafice agidan zuwagidn sani ɗan sholi fitaccen me haƙarrijiyar garin nasu.bayan sun gaisane ta shaida mishi rijiar bayan gari takeso ya yashematagbecdacsafezatabiyashi biyame kyau.ayko ciniki sukayi ta biya sannan ta dawo gida,ranar daƙyar ta iyabacci Dan ta ƙosa garin ya waye tajeya yashe ya bata ɗan makullin.gari na wayew shida agurin rijiyar tai mata bakwai sani ya uso gurin dame tayashi,cikin ƙanƙanin lokaci sukafara yasar rijiar,in suka zubo da taɓom marwa tasa hannu tabincike tass,cikin ƙanƙanin lokaci jikin marwa yagama ɓaci da taɓon zakaɗauka yasar takeyi itama,tun tanasaran ganin kwaɗon cikin sauƙi har tasoma cirewa.basu sukaga kwaɗonba,sedaazahar ayko duk yayi tsatsa cikin marwa har karkarwa yake ta ɗauka ta dinga musu godiya,tai gida,bata damu da kallon da mutane ke mata ba tana zuwa wanka tayi ta wanke kwaɗon sannan ta kama hanyar kaduna ranta fess tunda tasan daddy baya ƙin cika alƙawari .ta iso kaduna da magriba,inda direct gidansu ta nufa,megadi ta tambaya ko daddyn nanan,yacshaida mata baya nan.wayarta ta ciro takira daddyn,ganin kiran marwa ya bashi tabbacin aykin daya satane yakammala.lokacin yana,dinning zahra ta zuba masa abinci ɗaga kiran yayi,jiki narawamarwa ta gaisheshi ya amsacsannan tace”alhaji ga kwaɗon na samoshi sede nazo baka gidakumamasu gadi sun hana ni shigagidan”cewar marwar.”Kiba driver kice ya kawomin sabon gidana”cewar daddy yana kallon kyakkyawar fuskar zahra.”alhaji meze ana mu taho tare dashi to tunda kace zaka maidani inna samo”cewar marwa atsorace.”Kibashi nace ya kawomin kije gidan hajiya ki jirani da,safe zamu haɗu”cewar daddynAmsawa tayi jiki asanyaye,tasa megadi ya kira mata drivern yazo tabashi kwaɗon tacisamasa da,saƙon daddyn.abun hawa ta hau tawuce gidan hajiya jiki asanyaye tana tsoron haɗuwadahajiyar.driver ko na amsa direct ya wuce gidan daddyn inda ya kai masa suna tare da zahra ya fito yakarɓa ya sallami drivern yakoma cikin falon azauna kan kujera,yana juyakwaɗon ahannunsa.”daddy wai wannan menene a hannunka me zakayi dashi?”cewar zahra tana kallon hannun nasaMurmushiyayi ya dubeta yace “mabuɗin tsuliyarkine zahra gobe zan kiwa malam shi akarya asirin da akai miki dashi”ya faɗi yana juyakwaɗon”mabuɗin tsuliyata kuma daddy wanne irin asiri daddy waye zemin asirin?”zahra ta jero masa tambayoyin a ɗan tsorace.”marwa da kkhadeeja sukayi miki dan inkasa cinki shiyasa ko nayi niyyabaya yiwuwa seta ƙi tashi to da wannan kwaɗon sukayiasirin shine zan kai malam yabuɗe”.dafe ƙirji zahra tayi tace atsorace “daddyn in marwa muna auran miji ɗaya kishi asata yimin haka ita khadeeja amazaunin me zata min hakan?”ta faɗi tana shirin yimasa kuka.rungumota jikinshi yayi yacec”ban faɗa miki dan kisa damuwa arankiba tunda de Allah ya tonamusu asiri ay shikenan kuma kowacce na hukuntata,marwa na,saketa kuma bazan taɓa dawo daitaba,khadeeja na bata lokacin kawo mijin ure konacauramataduk wanda nagadama dan haka kiyi haƙuri kinji ko kishin mhaifiyarsu yasa khadeeja yin hakan,wanda nasan harda ƙuruciya kiyafe musu”cewar daddy cikin rarrashi.

Back to top button