Harijin Tsoho Page 15 Romantic Hausa Novel
Gyara zama tayi tace “abba last exam ɗinmu nasamu carry over guda ɗaya a corse ɗin habeeb wanda zahra zata aura. s tai mishi mgn,yace ze gyaramin amma a turoni office ɗin sa da yamma washegarin ranar datai masa mgnr.seta kirani ta faɗamin taje inje insameshi,abba na shirya naje wajanshi to azuwannawane shaiɗan yay nasara akanmu har shi habeeb ɗin ya kwanta dani wanda sanadin hakan abba yanzu cikine dani kuma nasa”ta ƙarasa mgnr cikin matsanancin kukaAbba kanshine ya fara sara masa da ƙarfi jin abinda ke tafe da khadeejar lallebko in har hakan ya zama gaskiya baze taɓavaura masa zahraba.duba natsanaki yayiwa,khadeeja yace”naji abinda kikace kuma zanyi nazari akai ,banaso kowa yasn da wannan mgnr ciki harda mahaifinki,sabida tattalin lafiyarshi nake pls”cewar abban.Gyaɗa mishi kai tayi sannan yace taje ze nemeta,godiya tai masa ta tafi,ranta fess dan tasan ta ƙullawa habeeb tsiyar tunda a yunƙurinshi na hanata ɗaukar mataki harda matso da ranar auransu.komawa tayi gidantaamu anata kimtsa marya ana mata hotuna gidan ya cika da ƙawayensu.sede koda ta duba bataga halima ba,bata kawo komai arantabacaka ci gabada harkar arziƙi da ita.halima ko aɓewa tayi itama ashe ta nufi ffice ɗin abba,yana tsaka da tunanin halin da khadeeja take ciki halima itama ta shigo,seda ya tsorata da ganinta dan besan ita kuma me ya kawtaba.duƙawa tayi ta gaisheshi ya amsa cikin zaƙuwa dan ya ƙosa yaji abinda ke tafe da ita.gyara zama tayi tace”abba kaiubane na kwarai aya samar daƴava kwarai watakan zahra kenan,abba auren zahra da habeebbinkavɗaurashi bakayiwa rayuwar ƴarka adalciba sabida sam zahra bata dace da miji irin habeeb ba”cewar halima tana kallin abban Glass ɗin idanunshi ya cre ya dubeta asanyaye yace”halima kokina da wani dalili kwakkwara gameda abinda kikace?”ya faɗi ciki tsoron kar ko itama cikin habeeb ɗin yay mata.hotunan data sa ka ɗauka ta miƙawa daddy,awayarta tana faɗin”mazinacine daddy kuma da khadeeja yake yin hakan wanda nide bansan dalilinsuba amma tabbas suna tare”ta kwashe komai data sani ta faɗawa abban.Ajiyar zucya a sauke,sannan ya dubi haleemar yace”kituramin htunan yanzu,tashi kije karsu nemeki ngd Allah ayi miki albarka,inaso in kin turamin to ki goge na gurinki gaba ɗaya”cewar abban yana kallnta.”To Abba zanyi hakan insha Allahu,atashi lafiya”ta miƙe ta fice daga office ranta fess dan tasanwannan bakam ɗin da abban yyi hukuncin daze ɗuka bazeyi daɗiba.itama dawowa tai cikin tarodan tun a hanya ta turawa abba hotunan da video ɗin,kuma ta goge na waarta.abba koda ya dawo gida be nuna komaiba aka cigabada hidimar bikiashegari hka aka tafi kamu inda ango da amarya sukayi kyau har suka gaji,khadeejako se kuka take dan ganin abba har yanzu be dakatar da aurana.halima ma anata ɓangaren ranta bacdaɗi dan ita tun jiyan taso yita ta ƙare,amma bari tagani zuwa gobe ranar ɗaurin auran.hakade aka gama kamu ran ƙawaye kuma aminan amarya bacdaɗi wato khadeebja da halima.Washe gari ko tuni unguwa ta fara ɗinkewa da jamaa ahalarta ɗaurin auren dan dadd ma gayata yayi ta musamman amininsa ze aurar da ƴa.jamaa ta koina tuttuɗowa suke,sabida tarone na ƴan siyasa tunda daddy ɗan siyasane fitacce. da ze tsaya takarar sanata watanni masu zuwa.Habeeb ango se ƙamshi yake ansha manyan kaya kamar nacAllahshida tawagarsa shima.tuni malamai ma ɗaura aure suka hallara,duk wani abu da abba ze tsara tun daren jiya ya gama tsarashi.shiyasa ana zuwa kowa ya zauna mazauninsa.gurin taro a cika ya tumbatsa,daddy nacan gefe yanata faraa,danji yke kamar shine yake aurar da khadeejansa.wakilin ango habeeb shima yana zaune agurin.se ƙanin mahaifin zahran wanda shine waiyyinta.Abbane ya matso ya zaro kuɗi dubu ɗari biar ya miƙawa wakilin ango habeeb yace ga sadakinku,amsa yayi yana murmushi azatonshi sake badawa zeyi agaban jamaa tunda sun jima da kai sadakin,ga mamakinsa wasu kuɗin abban ya sak zarowa a aljihu ya miƙawa waliyyin zahran yayinda wakilin ango habeeb ya tsaya yana binsu da ido”nine wakilin Alhaji sammani anji ina nema masa auran ƴarka zahra bisa sadaki naira milian guda”cewar abba.”Na bashi,bisa sharaɗin ze ɗauki nauyin,ci da sha,sutura,kula da lafiya,ilmi,da kyakkyawar gurin kwana nata”cewar waliyinta.”Ya ɗauka”abbaya amsa.Ay tuni liman yace “sallu alal nabiyil kareem”cikin ƙanƙaninnlokaci aka ɗauracuran daddy da zahra ba tare dashi kanshi daddyn yasan dashi aka ɗaura ɗinb,dan sunƙi yin amfani da lasifikar da aka kawo.ayko se fatiha kowa ke shafawa,hbeeb se murna yke dansunacn baya baya,jin anshafane yabasu tabbacin an ɗaura.wakilinshine ya fice gurin hankali atashe ranshi aɓace ya isa gurin su habeeb ɗin dke ta famangisawa da mutane ana masa murna.”kai dallah ku dakata bafa dakai aka ɗaura auranba ga sadakinka nan sun bani in baka” cewar wakilin nashi.
