Kannywood

Adam A zango yayî kaca kaca da Abokan sana’arsa da makusantan sa.

Idan na fadi sirrin matata daya, rayuwar tata kare Adam A zango yayî kaca kaca da Abokan sana’arsa da makusantan sa.

Abu kamar wasa karamar magana tana shirin zama babba game da fusata Adam A zango da aka yi, wanda shekaran jiya ke korofi akan yadda ake nuna masa soyayyar karya, da yadda ake dukan shi kuma a hana shi kuka da sauran su. A yau jarumin ya fito ya yi wasu maganganu masu nauyi akan abokan sana’ar tasa da wayanda ya taimaka suka juya masa baya da sauransu.

Cikin jowabin nasa ne ya gangaro kan matan daya rabu da su, inda ya bayyana biyu daga ciki ne kawai yasan ya rabu da su saboda abin da bai kai ya kowa ba ko yarinta, amma duk ragowar in ya fito ya fada abin ba’a cewa komai. A bangaren matar sa da suka rabu a karshe kuwa cewa yayi in har ya fadi wani sirrin ta daya da ya sani kafin ya aure ta, to fa, sai an jinjina masa, an kuma ce sahabi ne.

Danna bulun Rubutun dake ƙasa domin karanta cikakken bayanin 👇👇👇

Back to top button