Hausa novels

Gargadar So Chapter 93 By M Shakur

Bala’in firgita Hawwa tayi kaman taga dodo gabanta yashiga faduwa kaman zai fashe, kiss ya manna mata a kumatu yace “you are my party babu inda zani ai amarci muke ko? Kinzo da international passport naki? I want us to go for honeymoon namu”? Dauke kai tayi murya chan ciki adan diddire tace “ni babu inda zani dakai” ashagwabe Khaleel yace “whyyyyy”? Ahankali Hawwa tace “i don’t love you plus honeymoon is for lovers and we are not lovers” shiru Khaleel yayi yana kallonta anytime da Hawwa zatace bata sonshi ko ta tsaneshi there’s a way abin ke pinching heart nashi da saiyaji har gwara an zubamai tafashashen ruwan zafi data fadamai haka, share maganan yayi ya manna mata kiss a neck yakai hannunshi yana shafa boobs nata da suma ciwo suke mata Hawwa ta runtse idanunta murya chan kasa dake cike da tsana tace “this is all you know how to do, taba mata, cinsu da zuwa party, banda haka babu wani abu da kasani arayuwanka tayaya zan taba son irresponsible boy like you who feed off his parents?” Tsayar da shafa boobs nata yayi cikeda so yace “what is making you angry Moonshine? Ai bazanje party ba, banma yimai reply ba uhn wat is making you angry My Moonshine?” Cikeda takaici Hawwa tace “I’m angry sabida I end up marrying someone like you and iyaye na are not giving me listening ear su san waye kai!” Tafara shesheka kawai yanda Khaleel yasameta bagas sai ci yake abin namata ciwo tace “I wanted to marry miji mai suna miji, wanda will be role model dina, wanda will set good example na rayuwa for me, someone that will guide me to the right path, someone responsible dayasan menene rayuwa, menene gargadan rayuwa, da yanda ake rayuwa, Khaleel ni ba yarinya bace I know wat I want and you are not wat I want, I want a man not a child at heart person irinka! Kwata kwata bakasan menene maturity ba, shekaru ne kawai but wlh kanina Aminu ma yafika hankali! Bana sonka ko kadan wlh! Hallayyan ka nabani takaici yanasa zuciyana daci sosai, you have a work a profession kayi school but dakayi aiki ka gwammace kaita yawon duniya kaman gantalalle from this party to that party kuna shaye shaye dakaje hospital kai saving lives kasami lada” kawai abubuwa tasoma Hawwa suke from nowhere tace “I don’t want to be a part of your life! Khaleel ka aure ni, you’ve had sex with me now kome kakeso kasamu akaina can you grant me a divorce lemme just get out of your life cus I feel suffocated wlh! You are suffocating me! I hate you! And I hate life naka!” Shiru Khaleel yayi idan yace kalamam Hawwa basumai zafi ba yayi karya kaman ta zubamai acid azuciya but still ya danne gently yayi hugging nata ta baya, tana so ta tureshi takasa fuskanshi yasa awuyanta yana kama hannayenta ya rungumesu a kirjinta murya chan kasa da bata fita da kyau yace “I know I’m not perfect but from the first time dana sanki naga the kind of hatred you have for the kind of life nakeyi and I tried to adjust” yayi dan shiru yace “wlh tun jiya bansha komiba har yanzu kinji wani warin abu ajikina?” Yabude bakinshi cus yayi tunani maybe sabida ta tashi bata ganshi ba ta dauka yaje wani waje and mosque yaje sallan magrib, Hawwa tai banza dashi, muryanshi duktai sanyi yace “I want to become a better person for you! I want to change my self and be the type of husband you want for yourself! I want you to look at me one day naga that proudness na you are my wife a idanunki” yayi dan shiru sai kawai ya kankameta muryanshi yayi sanyi sosai yace “don’t give up on me Hawwa please! I will work hard on myself kinji, kome kikeso I will do it for you I promise, zan chanza” cikin jin zafi da daci dakuma tsanan shi ita kanta Hawwa batasan meke bata mata rai ba haka tundaga ganin chatting din nan tace “old habits die hard, ban hango maka chanza wa ba, you will forever and ever be an irresponsible person, Dan shaye shaye da party, fool at 30 will be fool forever!” Huci taji Khaleel yayi mai shegen zafi breath nashi na shaking, muryanshi na rawa yace “y……ou….you are……hurting me Haww!”Cikin zafi Hawwa ta buge hannayenshi daga jikinta tawani juyo itada since takasa tashi but yanzu sai bala’i yasa ta iya tashi zaune tace “oh sabida kasaba babu wacce ta taba standing up to you in your entire life tagaya maka gaskiya shine zakace I’m hurting you? Tell me meka sani banda cin mata da giya da shaye shaye can you even read from Nas to Naba’i I mean Amma yatasa’alun dan nasan bakasan wani sura ake kira da Naba’i ba, Look at Noor kun saki Noor haka ba islamiyya saidai taje boko taje outing, are you guys even Muslim eh? Wani irin rayuwa akeyi acikin gidan nan you think all this” tanuna dakin da gidan tace “kadauka all this burgewa ne? Money is not everything, da kudi zaisa na soka da tuni nasoka wlh but I can’t ever love wanda kanina yafishi hankali God forbid!” Cika idanun Khaleel sukai da hawaye yana kallonta sai kawai yakoma baya yatashi daga gadon yayi kofa yabude yafita hakan bakaramin ciwo yama Hawwa ba kaman ta kurma ihu tadaga murya tace “sannu Pops boy ba’a isa amaka fada ba kayi fushi ko to kayita fushin” har duhu duhu Khaleel ke gani kofa yabude yafita daga flat ne baitaba sanin wacce makes him very happy today can make him this sad ba, side nasu yawuce dasauri yashigo falo babu kowa ciki, muryan Babanshi yaji a study room nashi baiyi wata wata ba yawuce yashiga Excellency meeting yake da desktop nashi but direct Khaleel yawuce kawai yazube agabanshi gaban chair dayake kai akasa yadaura fuskanshi akan kafafun Babanshi yafashe da kuka zuciyanshi harwani shaking yake he felt so insulted, downgraded and degraded by Hawwa Ya Allah! He felt eXxtremely bad! Kaman irin little boy dayazo wajen Mamanshi yayi kuka bayan someone hurt him haka Khaleel yama Babanshi.HAWWA IS RESPONSIBLE ADULT THAT SHOULDER RESPONSIBILITY GIDANSU KAP AND TOOK CARE OF KOWA BA YARINYA BACE!UNDERSTAND WHEN YOU COME FROM PERSPECTIVE NATA YOU WILL UNDERSTAND WHY SHE IS PAINED ABOUT HALAYYAN KHALEEL!BUT AT THE SAME TIME KUMA HAWWA IS TOO JUDGMENTAL BATA TSINCE KALAMANTA IDAN TANA FUSHI, SHE İS VERY HARSH WITH WORDS NATA TOWARDS KHALEEL.BUT QUESTION KUNA GANIN SON DATAKEMAI YASA SHE İS THIS HARSH???IS SHE BEING FAIR TO KHALEEL CUS YARON LOVES HER WHOLEHEARTEDLY!!!ABEG I WILL POST LAST EPISODE LATER COULDNT EDIT IT

Back to top button