Sirrin Rike Miji

FATAWA: Ina Da Girman Gaba Shiyasa Koda Yaushe Mijina Baya Jindadin Mu’amalar Aure Da Ni

Gyara Kayanki

Mata da yawa suna fama da wannan Matsalar ta budewar farji, wasu idan sun Haifu Wasu kuma idan suna Hawa Keke me taya biyu, wasu kuma idan suna Tsalle-tsalle, wasu kuma idan An yi Musu Fya’de.

Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi

Idan kina kukatar farjinki ya tsuke ya dawo kamar na Yarinya wacce batasan ‘Da Namiji ba a rayuwarta to ga Matakan da Zaki bi kamar haka:-

1. Bagaruwar Hausa

2. Ganyen Magarya

Idan kika samu wadannan abubuwa sai ki dafa su, ko kuma ki dafa ita bagaruwar ita kadai, sai ki rinka wanke gabanki da ruwan, ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumi duminsa kaman 30mins a kalla sau biyu a sati.

Karanta>>> Maganin Toilet Infection Da Kuma Rashin Sha’awa Ga Mata

Sannan ki samu

✓ Kanunfari

✓  Zuma (Pure Zuma) 🍯

Idan kika same su sai ki dafa da zuma, ki dinga shan sa da zafinsa, ko ki jika shi ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma.

Karanta>>> Ina Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah

Za ku kuma ki iya yin wannan, ki samu

Kanunfari,

Ana kuma dafa shi kanumfarin a zauna a ciki da dumi-duminsa ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanunfari a garwashi a tsugunna, ayi turare, shi ma sau 2 a sati.

✓ Ki yi wannan kamar haka

✓ Samu Kwallon mangwaro

✓  Zuma (Me kyau) 🍯

Karanta>>> Dalilin Daya Sa Matan Hausawa Ke Tsufa Da Wuri Da Zarar Sunyi Aure

Idan kika samu kwallon Mangwaro sai ki fasa shi, zaki ga dan cikin fari, sai ki shanya shi Ya ya bushe, Idan ya bushe sai ki daka shi, a kwaba da zuma sai ki dinga sakawa a gabanki da daddare bayan isha’I, amma idan zaki kwanta bacci sai ki wanke gaban naki.

Karanta>>> Yadda Rai Dore Yake Warkar Da Cutuka Da Dama A Cikinsu Harda Sanyin Mara Da Kuma H.I.V

ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa, ki wuni kina tsarki dashi, ko ki zuba ruwan a baho sai ki na zaunawa a ciki shima a kalla sau uku a sati.

✓ Haka kuma ki samu

✓  Bagaruwar Hausa

✓ Chikui (Dabino)

Idan kika samu Bagarauwa sai ki Shanya ta ta bushe, Sai ki daka ki tankade, sai ki samu Chikui, Kina Dangwala da shi kina ci.

Insha Allah Zaki sha Mamaki.

Karanta>>> Maganin Gyaran Nono Mai Saukin Haɗawa

Ma’anar Chikui, Wani Nau’ine na dabino Wanda ba’a fiye nomashi a kasar Hausa ba, Amma baya wahala a kasuwa, shi din Zaki Ganshi yanuna sosai kamar an zuba masa Zuma tsabar Laushinsa da zakinsa, kuma Manya-manya ne.

Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Ga Budurwa Da Matar Aure Kashi Na Daya

Back to top button