Uncategorized

Maciji ne Page 73-74 Hausa Novel

 

Elegant online writers📚📚

Free book 

Page 73/74

_______________Cikin wata irin murya,mai kama da wanda yake cikin mayen barci,Adeeb ke fadin” Hul…wa….k.i…n…amin…cce dani..ma..tsayin…abokin….ray..uwa?kin aminci na kusa…..nc.c.eki?”ya karasa da gyar numfashinsa na hawa da sauka.

Fattu kuwa gaba ɗaya ta rude sai wani juye-juye take kamar tarwada,cikin kasalalliyar murya tace “Hamma ba kyau,baffa yace yin hakan haramunne Hamma,ina jin tsoro ka bari”abinda bakinta ke faɗi kenan,amma kuma sam ba hakan bane cikin zuciya da gangar jikinta,tana faɗin ya bari kuma tana kara rikeshi ajikinta sosai,dan bata  fata da son ya daina yi mata abinda yake mata,yanzu.

Download>>> Jiddertul Khair Complete Document

Cikin rawar murya shima yake faɗin”Hulwa abinda ke shirin shiga tsakaninmu ba haramun bane,ke ɗin mallakina ce, na biya sadakinki,bazan taɓa cutar dake ba Hulwa,Please ki bani damar samun nutsuwa atare dake,i promise not  to hurt you”Adeeb ya fada,cikin yanayinsa na bukatuwa, yana mai tura kansa gefen wuyanta.

“Hulwa kin amince?kin bani damar zama mallakinki?”Adeeb ya faɗa yana rawar jiki.

Ahankali cikin rashin sanin abinyi fattu tace “na amince hammana,nasan bazaka taba cutar dani ba,amma Hamma ina jin tsoro Ni yarinya ce Hamma bana son na mutu”fattu ta faɗa cikin wani irin salo idanunta arufe.

“Bazaki mutu ba hulwatee  zan biki ahankali nasan da karancin shekarunki, amma ba yadda zamuyi Hulwa,wannan itace kaddararmu”Adeeb ya faɗa cikin sanyin murya asaitin kunnen fattu.

Cikin nutsuwa Adeeb ke yin komai,yana ƙoƙarin bin fattu cikin lumana dan sosai yake jin tausayinta kasancewar tana da ƙarancin shekaru,sam baiyi niyyar wani abu ya shiga tsakaninsu ahalin yanzu ba,saidai yadda yake jinsa halin yanzu bazai iya dakatar da zuciya da gangar jikinsa akan abinda suke bukataba.

Addu’ar saduwa da iyali Adeeb ya fara karantowa afili,kafin ya danna wata yar na’ura dake maƙale jikin gadon,nan da nan dakin yayi wata kalar duhu mai burgewa, labulaye masu hudu suka sauko suka rufe ko ina nacikin dakin.

Sannan dakin yayi duhu baka iya ganin fuskarsu.

Ni dai ina daga gefe bana iya ganin komai dan duhu,saidai cikin lokaci ƙanƙani na fara jiyo ihun fattu ,da karfi ta kwalla ƙara,karon farko,sai kuma naji shiru nadan lokaci, kafin wani ƙaran ya kara biyo baya. Da sauri na bar ɗakin zuciyarta cike da tausayin fattu.dan kuwa gaba ɗaya Adeeb ya rasa gane inda yake,hankali da tunaninsa gaba ɗaya sun bar jikinsa,hakan yasa ya manta da wa yake tare,ya zage iyakar karfinsa yana making love da fattu.

Bayan kusan  awanni biyar ina nan zaune na buga tagumi,ina son komawa dan dauko muku rahoto,amma har zuwa lokacin dakin duhu gareshi ,saidai ina iya jiyo sautin kuka, kuma Muryar Adeeb  nake jiyowa,dan haka cike da alhini na ɗan leƙa dakin.

Adeeb na hango  kwance gefen fattu,hawaye na tsiyaya daga idanunsa,yayin da yake rike da fattu ajikinsa,ya rungumeta kam ƙam.idanunsa alumshe suke,yayi luf akan gadon riƙe da fattunsa,wacce kallo daya nayi mata cikin dan haske. Da Adeeb ya kunna bayan komai ya wakana,gabana yayi mugun faɗuwa ,domin kuwa ko motsi fattu batayi ,sannan gaba ɗaya zanin gadon da suke kai ya ɓaci kaca-kaca da jini.lallai fattu taga aikin manya.

Adeeb kuwa yana daga kwancen nan,tunani yake tunda yake arayuwarsa bai taba tsintar kansa cikin nishadi da kwanciyar hankali tare da jin dadi irin na yau ba.gaba ɗaya fattu ta rikita masa lissafi,wannan shine karonsa na farko daya taɓa sanin ya mace,bai taba tsammanin haka abin yake ba domin jinsa yayi kamar ba a duniya yake ba,wani irin masifaffen so da kaunar fattu ke ratsa dukkan wani kashi da bargonsa ,ji yake ahalin yanzu zai iya sadaukar da rayuwarsa akan fattu,lallai fattu ta cika yar baiwa domin yaji abinda bai taba tsammanin ji ba atare da ita.kuma yayi alƙawarin saidai mutuwa ce zata tabashi da fattu,dan bayajin zai iya koda cikken awa daya ba tare da Fattun ba.

Download>>> Budurwar Mijina Complete Document

Ahankali ya daga hannunsa daga ƙugun fattu zuwa kanta,shafa kan nata yake slowly tare da ƙara lumshe idanunsa,kissing ɗin wuyanta yayi akaro na ba adadi kafin ya dan ɗago kansa dake masa ciwo sosai,leka fuskar fattu yayi dan yaji kamar bata motsi.

Aikuwa da sauri ya zabura tare da zama akan gadon ya birkito da fattu yana kallonta.

Kunnensa ya kai saitin hancinta,amma yaji shiru,nan ya gane da ta suma.cikin sauri ya janyo boxern sa ya sanya,sannan ya kunna hasken dakin.da sauri ya runtse idanunsa yana dafe ƙirjinsa,dan yadda yaga gadon ya mugun ɓaci da jini face-face.dafe kansa yayi yana mai jin mugun tausayin fattu cikin ransa,garin yaya yayi mata wannan aika-aikar?shidai yasan yayi iyakar ƙoƙarinsa Dan bida ita ahankali,amma baisan ya akayi ya rasa nutsuwa da tunaninsa ba.kallonta ya karayi akaro na biyu,yayi saurin kawar da kansa,dan kuwa ko tantama bayayi cewar fattu ta karu,”ya salam” ya furta ahankali,kafin yayi saurin shigewa toilet,ruwa ya haɗa mai matukar zafi,ya sanya abubuwan da zasu rage mata radadi cikin ruwan,kafin ya dawo dakin,tana nan kamar yadda ya barta,da sauri ya sureta yayi toilet da ita,bai zame da ita ko ina ba sai cikin kwamin wankan daya cika da ruwa.

Yana zuwa ya sanyata cikin ruwan ahankali tare da zama abakin kwamin yana riƙe da kafaɗunta.

Fattu kuwa lokacin da zafin ruwan nan ya fara ratsata yana shiga jikinta,ta farfaɗo tare da kwallah ƙara mai ƙarfi,jikinta yana rawa kamar dan mazari tana kokarin tashi daga cikin ruwan.

Da sauri Adeeb ya riketa tare da danne kafaɗunta ta yarda bazata ita tashi ba.”sorry Hulwa kiyi haƙuri kinji,ki zauna cikin ruwan zakiji daɗin jikinki AM sorry ” Adeeb ya faɗa cikin sanyin murya kamar zaiyi kuka.

“Wayyo allahna Hamma ka bari bana so ,wayyo zafi nakeji dan Allah kayi hakuri Hamma  na fasa ban yarda ba wllh ,zaka kasheni wayyo baffana wayyo Allah Hamma ,dan Allah kaji tausayina,nice fa fattunka,kace bazaka cutar daniba wallahi idan ka ci gaba mutuwa zanyi wayyo Allah zafi”abinda fattu ke faɗi kenan cikin dasasshiyar muryarta,dan da alama saida ta sha kukanta kafin ta sume,

Jikinta sai rawa yake kamar dan mazari.

Download>>> Macijine Complete Document

Cike da mugun tausayinta Adeeb ya rungumeta bayan shima ya shige cikin ruwan,bai damu da zafin da ruwan ke da shiba,tsabar tausayin fattu ke azalzalar zuciya da ruhinsa.”am sorry Hulwa,ba abinda zan sake miki,buɗe idonki ki gani ba komai nake miki ba ,ina gasa miki jikinki ne dan ki daina jin zafin,kiyi haƙuri Hulwa I don’t mean to hurt you am sorry”Adeeb ya faɗa yana rungumeta ajikinsa,ji yake kamar yayi kuka.

“Dan Allah Hamma ka fitar dani daga nan zafi nakeji akasana Hamma zafi”fattu ta faɗa lokacin data buɗe idonta ta kalli inda suke.

“Kiyi shiru to zan cireki  daga ruwan amma ki daina kukan nan Please”ya faɗa yana riƙe kumatunta.

Kuka kawai fattu keyi tana kiran zafi,wayyo Allah baffanta,ita gurin baffa zata je.da gyar Adeeb ya samu ta dan bari ruwan ya sane ya cire ta daga ciki,wankan tsarkin ma shi yayi mata tana ta kuka tare da yarfe hannu,wankan yayi shima kafin ya nannaɗeta cikin ƙaton towel ya daukota zuwa cikin dakin.

Akan kujera ya ajiye ta tana ta kuka kamar ba gobe,gaba ɗaya hankalinsa ya tashi matuka,haka ya cire zanin gadon ya shinfida wani,sannan ya daukota ya dora kan gadon.zama yayi kusa da ita tare da riko hannunta cike da damuwa yake faɗin”dan Allah Hulwa kiyi shiru kanki zaiyi ciwo fa,an sorry bazan sakeba kinji”ya faɗa yana kissing din hannunta.

Kam-kam fattu ta rufe idonta,tama ki budewa bare ta kalleshi,kukanta kawai take,tana tunanin abinda hamman nata yayi mata,shikenan yanzu sunyi zina kenan?Allah zai ƙonasu awutar jahannama? innalillahi ta ci amanar baffanta?kuka ta sake sanyawa cikin dasasshiyar muryarta tana faɗin”saida nace maka karkayi -karkayi ba kyau ,baffa yace duk wanda yayi wannan abun Allah konashi zaiyi,amma kaki yarda,saida kayi,yanzu gashi gurin sai zafi yakemin,kilama ka ciremin shi wayyo allahna shikenan Ni fattu na shiga ukuna,wllh gurin baffana zan koma bani bakai Hamma ,bazan ƙara kulaka ba ,tunda baka da tausayi”fattu ta faɗa cikin kuka tana mai fizge hannunta da gyar,dan gaba ɗaya jikinta ba kwari.

Adeeb kuwa shiru yayi saida ta gama banbaminta kafin yace “Hulwa ba mu aikata haramunba,kuma Allah bazai ƙonamu ba,domin ke ɗin matata ce ,ban shigo dake cikin kasar nan ba saida aka daura mana aure,domin nasan haramcin yin tafiya da mace alhalin ba muharramarka bace,dan haka ki daina tunanin mun aikata kuskure,ke ɗin mallaki Adeeb Muhammad ashraf ce,ko tareeƙ yasan da hakan domin shine wanda na bawa sadakinki,Hulwa na aurekine domin rama alkairin da kukayimin,amma a wancan lokacin ban sani ba ko ina sonki ko bana sonki,amma ahalin yanzu ,na gane kedin kece rayuwata ,kece haskena, kuma farin cikina, bazan iya rayuwa ba tare dakeba,ina sonki,ina kaunarki, bazan taɓa rabuwa dakeba Hulwa ana ahubbikteeer Hulwa anti sururi abadan” Adeeb ya faɗa cikin wani irin. Shauƙi yana kara kamo hannun fattu cikin nashi,kallo ɗaya zaka masa kasan maganganunsa daga can kasan zuciyarsa suke fitowa,sune iyakar gaskiyarsa.

Download>>> Yaro Ne Complete Document

Kallonsa fattu keyi,cike da mamakin jin abinda yake fadi,kenan shidin mijinta ne?ya aureta?amma me yasa bai sanar da ita ba tun da wuri?wayyo Allah yanzu Hamma mijina ne ? Kuma yana soma?fattu ta faɗa cikin zuciyarta tana jin wani irin sanyin daɗi yana ratsa zuciyarta.hawayene kawai ke saukowa daga kan fuskarta.kamar yadda shima Adeeb hawayen ke sulmiyowa daga cikin fareren idanuwansa masu matuƙar kyau da haske.kallon juna suke cike da wani irin shauƙi daya bayyana cikin idanunsu.

“Hulwa kina so na ?zaki zauna dani matsayin mijinki?”Adeeb ya faɗa yana kallon cikin idanun fattu.

Cikin zubda hawayen daɗi fattu ta jinjina masa kai tana kuka,saikuma tayi saurin turo baki tare da girgiza masa kai tace “ba kai bane kayimin wannan abun mai zafi,ba ruwana  da kai,kuma Ni ba matarka bace, Ni gurin baffana zan koma”fattu ta faɗa cikin kuka tana turo baki,amma kana kallon fuskarta zaka fahimci zallar farin cikin da yake ciki,domin Allah ya sani tana matukar kaunar hamman nata,saidai bata san cewar sonshi take ba,sai wannan lokacin data san cewar shiɗin mijinta ne.

Murmushi Adeeb yayi ganin yadda ta sauya amsarta lokaci ɗaya,wato fushi take dashi,amma ba tun yauba yasan fattunsa tana kaunarsa, dan haka cikin yanayin shagwaba da baisan yana da itaba ya wani langabe kai tare da shagwabe fuska yace “Please hulwata kiyi haƙuri,bazan ƙara ba fa,idan baki sona zanyi kuka”ya faɗa cikin irin Muryar datayi masa magana.

Harara ta balla masa tare da kara turo baki tana mai lumshe ido,kafin ta maƙale kafada alamun taki.

“Shikenan to kirama Abunda nayi miki,nima sai inji zafin inyi kuka,kinga shikenan ko”Adeeb ya faɗa cikin wata murya mai cike da nishadi da farin ciki.jinsa yake kamar wani sarki,yau gashi ga fattunsa ,sun zama abu daya,kuma harya sanar da ita matsayinta agurinsa,sannan ya bayyana soyayarsa agareta.wannan kaɗai ya isheshi farin cikin rayuwa.

Hawayene ke silalowa daga idanun fattu zuwa kuncinta,kuka biyu take ,na farko zafin da takeji akasanta,na biyu farin cikin sanin Hamma mijinta ne ,ba haramci ya aikata da itaba ,wannan kadai ya isheta jin dadi.tasan ta sami miji mai kaunarta,wanda zai kare mata mutuncinta,sannan jarumi cikin jaruman maza.

Ahankali Adeeb ya kai hannunsa kan wuyan fattu,zafi yaji sosai alamun zazzaɓi ya rufeta.cikin hanzari ya haɗa allura yazo yayi mata.kawai saijin tsininn allura tayi ajikinta.kuka ta sanya cike da shagwaba tana turo baki,

Download>>> Bakar Inuwa Complete Document

Kwanciya yayi tare da rungumeta ajikinsa yana rarrashinta,dan har data barci ya hada mata,dan yana son ya dubata idan akwai yiwuwar yayi mata ɗinki saiyayi mata.

Aikuwa tana cikin kukan barci yayi gaba da ita.

Jin alamun tayi barcine yasashi tashi ya leka fuskata,aikuwa barcin take,ga hawayenan kwance akan fuskarta,ta turo baki cike da shagwaba,murmushi yayi tare da sumbatar kumatunta ,kafin ya buɗe bargon daya rufe ta dashi.

Sosai Adeeb ya tausayawa fattu dan kuwa yaji mata ciwo sosai,dole sai yayi mata ɗinki,gurin ya kumbura sosai abin tausayi.haka yayi mata dinkin nan,yana tausaya mata,duk da allurar barcin da yayi mata,idan ya tsira allurar nan saita yamutse fuska kamar zatayi kuka.haka dai har suka gama .jikinta zafi sosai na zazzaɓi.

Ammice zaune acikin dakinta,waya take kuma da alama wayar mai muhimmanci ce ,dan kuwa tayi shiru tana sauraron abinda ake faɗa mata acan daya bangaren.

Ajiyar zuciya tayi kafin tace “shikenan,zan saka masa maganin,amma dai sai zuwa gobe,kamar yadda ka bukata,kasan yanzu akwai riski bana son abinda zai zo ayi zargina cikin mutuwarsa”ammi ta fada murya ƙasa -ƙasa.

Ta jima tana sauraron me ake fadi mata kafin tace “karka damu da wannan matar ai na gama da ita ,bazata iya faɗin komai ba,kuma yanzu ta danta take,tun lokacin da boka yace min asirin jikinsa ya karya,na sanya aka rufe masa baki,shiyasa ma sam baya iya yin magana,bare ya fadi wani abu akai na”

Shikenan sai kaji labari zuwa goben.ammi ta fada tare da ajiye wayar hannunta,tana sakin murmushi cike da farin ciki”Adeeb ka shirya bin mahaifiyarka, dan kuwa gobe iwar haka ana zaman makokinka, tunda na fahimci ka fara zargina,ka daina fadamin abubuwan da suka shafi rayuwarka,dole kabar duniyar nan,kafin dan uwansa ya biyo bayanka, saikuma wancan tsohon mahaifin naka”ta fada tana jingina bayanta jikin kujera ,feeling so happy.

Su Amma kuwa ɗakin Rashad suka nufa bayan barin fattu daga dakin,yana kwance idanunsa buɗe ,ya kurawa saman dakin  idanu,hawayene ke zuba daga idanunsa.

Zuciyarsa tana mai zafi sosai,yana son yayi magana amma sam ya kasa,duk lokacin da yayi yunkurin yin magana sai yaji wani irin azababben abu ya tokare masa maƙoshi,kamar zai mutu.

Zama Amma tayi kusa dashi tare da sanya hannu ta share masa hawayen dake zubowa daga idanunsa,itama hawayen yana zuba daga nata idanun,sosai take jin tausayin ɗan nata,kallonta yayi da idanunsa da sukayi jajur,ya fashe da kuka harda shashsheka.

Download>>> Yar Harka Complete Document

Ficewa amma tayi daga dakin cikin sauri,dan bazata iya jurar wannan kukan na Rashad ba.nanny ma Binta tayi da sauri tana hawayen tausayin bayin allahn na.

Tareeƙ ne yazo kusa dashi ya zauna tare da riƙe hannunsa yace “haba Rashad kayi hakuri mana ,ka ɗaurewa koma me kakeji cikin zuciyarka, domin karfafawa mahaifiyarka gwuiwa,In Sha Allah komai ya kusan zuwa karshe”tareeƙ ya faɗa cike da ƙarfafawa  Rashad gwuiwa.

Jinjina kai Rashad yayi tare da juya kansa can bangaren,shi kadai yasan irin zafin da yake ji cikin zuciyarsa,yana son ganin dan uwansa ,dan sosai yake jin kewar Adeeb cikin ransa.

Bayan Adeeb ya gama yiwa fattu ɗinki,wanka yaje ya karayi,ya sanya riga da wando kanana,bakin wando da milk din riga,turare ya feshe jikinsa dashi,kamar ko yaushe ,sannan ya taje kansa ,fuskar nan tayi fayau yayi wani irin mugun kyau,sai sheƙi yake,kallo ɗaya zakayi masa kasan yana cikin tsantsar farin ciki.zama yayi bakin gadon da fattu ke kwance tana barci,hannunta ya kama ya riƙe cikin nashi,tare da kura mata ido.

Sosai yake jin kaunar fattu na ratsa jikinsa,gaskiya fattu alherice agareshi,shikam bai taba tsammanin akwai wani nishadi da farin ciki irin wanda ya samu yau ɗin na ba,yarinya karama amma ta sanyashi cikin nishadi da jin dadi,lallai zai kula da fattu kamar yar tsabar zinare,zai bata dukkan farin cikin da take nema,sannan zai sadata  da mahaifanta in Sha Allah,koda zai karar da dukkan abinda ya mallaka.

Shiru yayi tare da lumshe ido,sosai yake jin kewar tareeƙ ,yana son ganinsa,amma so yake ya nuna musu kuskurensu, duk da sosai maganarsu tatsaye masa cikin ransa,yana jin kamar suna da gaskiya,amma idan yayiwa Ammi wannan kallon kamar yaci amanar ta, ne,itace wacce ta maye masa gurbin mahaifiyarsa,ta kula dashi, ta bashi duk wani gata da kulawa kamar ita ta haifeshi.amma yana nan yana ci gaba da bincike cikin tsinake.

Kiran sallar magrib shine ya sanya Adeeb tashi  ahankali ya nufi toilet ,alwala yayi ya fito,kallon fattu yayi wacce ke barcinta cikin nutsuwa,har zuwa lokacin bakinta ature yake lips dinta yayi jaa sai sheƙi yake,murmushi yayi tare da matsawa gareta,jikinta ya taba yaji ba zafi alamun zazzabin ya sauka kenan.

Saida ya gyara mata rufuwarta kafin yayi kissing lips dinta sannan ya fice zuwa masallaci,bayan ya sanya security Ako ina na part din nashi.

Download>>> Maraicin Nawaff Complete Document

Ana fitowa daga masallaci yaje gurin abie kamar yadda ya saba ,bayan sun dan tattauna ne ya miƙe tare da yiwa abie sallama ya fito.

Part dinsa ya nufa kai tsaye.abakin part din nashi yaci karo da tareeƙ yana zaune ya buga tagumi kamar wani Maraya.

Ta gefen ido Adeeb ke kallon tareeƙ ɗin,har cikin ransa yake jin kaunar tareek,kuma yana kewarsa sosai.amma haka ya fuske yayi kamar bai ganshiba.

Da sauri tareeƙ ya mike yayi gurin Adeeb din.”yallaɓai Please ka yi hakuri dan Allah ka saurareni,na kasa jure fushin nan naka akaina kayimin duk hukuncin da zakayi min amma dan Allah ka daina shareni,bani da kowa daga kai sai ummeena”tareeƙ ya faɗa cikin rawar murya alamun kuka ke son kwace masa.

Runtse ido Adeeb yayi yana jin wani irin tausayin tareeƙ ɗin cikin ransa,amma sai yayi kamar bai ji saba ,yaci gaba da tafiya harya ƙaraso kofar shiga part din nashi.

“Dan Allah yallaɓai karka tafi kabarni,kasan Ni masoyinka ne daga Ni har mahaifiyata bazamu taba cutar dakai ba ,wllh zan iya bada raina fansa akanka,idan har zakaci gaba da fushi damu,tabbas zamu bar garin nan gaba ɗaya,domin saboda kai muke cikin masarautar nan kuma…….”tareeƙ ya kasa ƙarasa maganarsa sakamakon kukan daya kufce masa.durƙusawa yayi agurin ya fashe da kuka kamar mace……

Muje zuwa masu karatu,anty mammyn kuce.

Mrs babi💘💘

Download>>> Dangin Rabi Complete Document

Share and comment fisabilillah.

More comment

More typing.

Back to top button