Yadda zaku hada maganin sanyin mara mai kuraje da kaikayin gaba da kaikayin matse-matsi.
Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da war haka muna muku fatan Alkhairi, da fatan muna cikin koshin lafiya.
A yau zanyi bayani ne game da maganin sanyin mara na maza da mata, kuma wannan magani ne sadidan mujarrabun kaifiyyan la shakka fihi.
Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Kashi Na Daya.
ALAMOMIN SANYIN MARA.
1. Dauke sha’awa
2. Fitar farin ruwa daga gaba
3. Tsagewar farji
4. Fitar kuraje a gaban mace ko namiji
5. Saurin inzali.
6. Ciwon idanu, har yakan sa a daina gani
7. Fiyar kuraje a jiki ko wani sashe na jiki.
8. Fitar kuraje a baki da Maƙogwaro
Karanta>>> Matsalar Ƙanƙance Gaba Da Rashin Jimawa Yayin Saduwa Da Iyali.
ABINDA ZA’A NEMA:
1. ganyen zogale( moringer)
2. Ganyen raihan(basil)
3. Kanun fari(clove)
4. Citta(Ginger)
5. Tafarnuwa (Garlic)
Karanta>>> Yadda Zaku Kula Da Fatar Jikinku A Lokacin Sanyin Nan
Karanta>>> Hanyoyin Da Zaku Bi Domin Karin Kiba Ba Tare Da Kunsha Maganin ba
YADDA ZA’A HADA:
Za’a samu abubuwan da muka lissafa amma kowannen su busashshe ake bukata, sai a hade waje guda a dake su ko ma niƙe su,suyi laushi.
Za’a rika diban karamin chokali a zuba a shayi ba madara (Tea) a barshi na tsawon kinti 5 sai a sha, za’ai haka sau 2 a rana.
Idan mace na ciwon mara da debi chok81 babba ta tafasa da ruwa kofi 2,idan ya wuce sai tasa zuma,tasha kofi 1 safe 1 yamma.
Za’ai amfanin dashi na tsawon sati 2 ko wata 1.
Danna Rubutun Domin Karanta Abubuwan Dake Haifar Da Tusar Gaba