Hausa novels

Gargadar So Chapter 120 By M Shakur

Kallon Excellency Hawwa tayi Excellency yace “idan bakison Khaeely I personally zan karba miki saki a hannun Khaleely yarabu dake for ever it’s your fundamental human right ki zauna in a marraige da kikeso not wanda bakiso, tell me DO YOU AT ALL LOVE MY SON HAWWA KOKUMA YOU HATE HIM?” Shiruuu Hawwa tayi rayuwanta da Khaleel from beginning of haduwansu kawowa yau na flashing right before her eyes, babu wanda yataba making nata special like Khaleel! Like he always makes everything about her! He loves her kaman itane alkibilan rayuwanshi, dazu dayace su rabu was the darkest moment of her life, she felt this fear of loosing him forever! She felt this urge na she can’t even go a day without Khaleel arayuwanta! Right now she’s feeling Khaleel in her heart, her tissues! Her organs and blood, she’s feeling Khaleel in her mind and soul ahankali tace “Abba inason mijina!” Tayi shiruuuu chan tace “I am afraid of loosing him!” Hawaye suka gangaro daga idanunta tace “Abba I love Ibrahim Khaleel with everything in me! Abba wlh ina bala’in son mijina kaman zan mutu!” Excellency yayi shiru yana kallonta, ahankali tace “I know I messed up! Nayi kuskure da dama, I disappointed you, Baba na, Mahaifiyata and mijina ma!” Muryanta yafara rawa tace “Abba just give me second chance I will make everything right! I will show Khaleel he was never wrong to love me! I will show him I am the only girl made for him!” Dan murmushi kadan Excellency yayi saikuma ya gyara fuskanshi yace “okay I will give you second chance! Khaleel is extremely angry with you! All explanations din nan dakikamin find a way make him listen to you sabida you guys have lot of misunderstanding na each other, don’t worry bazan taba bari ya rabu da ke ba aurenku mutu karaba but don’t ever make this kind of mistake kinji” gyadamai kai Hawwa tayi ahankali tana share hawaye,Excellency yace “all of this dake faruwa are just OBSTACLES OF LOVE! find a way and overcome it! Everything is going to be okay alright”? Gyadamai kai Hawwa tayi sai kawai Excellency yataso yadauki tissue yazagayo da kanshi yasa hannu yadago Hawwa ta mike da kyar yakai tissue kan fuskanta yana sharemata hawaye yana kallon lips dinta da akwai jini yace “meya sami lips dinki?” Girgixamai kai tayi tace “bakomi” dasauri yace “did your parent hit you?” Sunnar da kanta kasa Hawwa tayi, cikeda masifa Excellency yace “Ha’a why will they hit you eh? An gayamusu ana dukan yarana you are just a child you made mistake okay shi Khaleely ai he’s not entirely innocent, shima he provoked you banson abu hakafa, No banson ana tabamin yarinyana fa” Wayyooo Allah kai! Maganan yataba Hawwa kawai saitaji she’s regretting cema Khaleel datayi iyayenshi basu bashi tarbiya ba iyayen Khaleel are very nice wlh! Abinda mahaifinshi yamata today ko mahaifinta bai mata shi ba, he gave her a listening ear, ya saurareta, corrected her and yagoge mata hawaye, kawai sai Hawwa ta zube tai kneeling agabanshi tafashe da kuka sosai tace “Abba dan Allah kayafe mini I was very wrong I’m sorry Abba I am so sorry Abba dan Allah” kallonta Abba yayi sai kawai yaduka yadagota wani kyakkyawan side hug yabama Hawwa yace “shuuu shiiiii shuuuuu! It’s okay, I forgive you no need to be this hard on yourself okay, ya isa kukan, you’re just a girl! Akwai wanda baya mistake ne, dena kuka don’t worry everyone will forgive you har Khaleel, ya isa hakanan okay” yakai tissue yana sharemata fuska Hawwa tai lamo a shoulder shi feeling that fatherly love daga wajenshi, Ahankali Excellency yace “it’s okay karki damu da duk wani abu da Madam zatace that one dama tacika masifa but she’s also a good person like me, and she’s not wicked trust me she will come around and she will love you also kinji, just work on giving me GrandBabies!” Dasauri Hawwa tasakeshi tajuya da fuska tana jawo gyalenta tana rufe fuskanta kunya kaman zata shige kasa Excellency ya kwashe da dariyan manya yace “I want 20kids if possible, ayi abani jika Hawwa uhmm sarkin kunya” Hawwa taboye kai sosai, Excellency yabude kofan office din yace “let’s go” fitowa sukayi tare kan Hawwa na kasa suka shigo falon Mommy na hararanta Khaleel na zaune akan kujera kusada Baba yadan jingina kanshi a hannun Baba yayi shiru idanunshi a lumshe Hawwa tazauna akasa gefen Ammi kanta akasa Excellency ya kalli Baba yace “Alhamdulillah Malam naji dadi da kuka dawo da Hawwa immediately, this shows Hawwa tafito daga gidan manya gıda masu tarbiya da sanin yakamata, idan mata da miji sun sami matsala ba’a nuna anyi supporting yarinya dawo da ita ake hakan da kukayı ya kara nunamin yess! Danmu ya auro matan data dace dashi” Baba yayi gyaran murya yace “Hawwa ta kunyatani ta kunyatamu abubuwan datayi sam ba tarbiyan damuka bata kenan ba, amman ta sanarma da mahaifiyarta tariga ta janye zancen kotun tun aranan da taje kotun, kuma wlh duk randa kika kara batama Ibrahima rai gidan nan zanzo na ciccimiki mutunci kinajina!” Kanta na kasa tace “eh” cikeda fada Baba yace “kuma na sanar da ita bata babu aikin nan sabida harda aikin ke kara mata taurinkai da ji kaman ta isa tasama kowa bindiga akai” Baba yajuya yakalli Khaleel yace “Ina neman alfarma kabarta tace offis dinsu takai takarsan barın aiki da uniform bata da bindigar kaji Ibrahima” gyadama Baba kai yayi ahankali idanunshi a lumshe Baba yajuya yakalli Mom dake kumbure kumbure Khaleel yahanata magana yace “Hajiya nasan Hawwa ta batamiki rai muma duk ta batamana, abinda zaki la’akari dashi shine babu mata da miji da basa fada amfaninmu iyaye kenan idan sukayi saimu hadasu tare mu sosollesu tass mu ci musu mutunci, nasan duk maganganun da kikayi sabida kinason danki ne amman ina mai tabbatar miki Hawwa zata kula da danki da kyau, ki bama Hawwa dama tabiyu Hajiya zakiga chanji bazata kara abinda tayiba ayakuri ayakuri”Dudda yanda Mommy ke fushi she loves how Baba looked at her yamata magana dudda ta cicci mutunci yarsu agabansu, sai kawai jikinta yayi sanyi ahankali Ammi tace “ayakuri amata afuwa tayi kuskure” shiru Mom tayi for the first time saitaji kunya kawai yakamata da itane wata taci mutunci danta haka wlh ko kallonta bazata karayiba ballema tamata magana but look at ya da suka bata hakuri sai kawai ta gyadama Baba kai tace “toh” dan batasan yanda zata amsasu baBaba yajuya yakalli Hawwa sai kawai yadan daga kan Khaleel dake kafadanshi yace “ina zuwa Ibrahaima” yatashi dagakan kujeran yawuce dayan kujeran dake gefen na Ammi ya zauna yace “je ki fara bawa mijinki hakuri yafi kowannenmu matsayi da mahaimmancin arayuwanki sannan ki bawa iyayensa hakuri dan hardasu kika ciwa mutunci tashi” Ahankali Hawwa tadan kalli Khaleel da yana dauke kanshi completely baya kallon inda take gently ta tashi kowa na kallonta adakin harda Mom tazo gaban Khakeel ahankali tana kallonshi yaki kallonta zuciyanta kawai taji yana breaking, gently ta duka sai kawai tasa guiwowinta akasa tai kneeling hakan ba karamin dadi yama yan dakinba barinma Mom now that is how to beg yaronta cus her Khaleely is a king!Hannuwanta Hawwa tahade ahankali tana kallon Khaleel dayaki kallonta sai kawai bakinta yafara rawa sosai ahankali tace “Kh……l….eel” Baba yace “au haka kike kiran mijin naki gatseee” girgizakai tayi dasauri tace “Husbyyyyyyy” ko moving jikin Khaleel baiyiba kaman ba shi ba, wayyoo kawai Hawwa tafashe da kuka tace “I am very very, I’m terribly sorry Husbyyyyy, I am super sorry! I’m genuinely sorry! I’m fully, wholeheartedly sorryyyyyyyyy”Sai kawai takama kunnuwanta tana kallonshi tace “I will never ever hurt you again I promise kayakuri, forgive me kaji mijina!” Wlh kaman baisan abu na gabanshi ba sai kawai ya yunkuro ahankali yatashi tsaye dasauri Hawwa ta kalleshi ta gefenta yabi zai wuce azuciye Excellency strictly yace “Ibrahim” juyowa Khaleel yayi yakalleshi ahankali bai amsaba, Excellency yace “bakaji matarka na baka hakuri ba”? Yanuna Hawwa that is still kneeling, murya chan kasa ciki ciki Khaleel yace “uhm I heard her it’s okay!” Yafadi ba yabo ba fallasa hakan yama Baba dadi da Ammi dadi yes yaci uban Hawwa! She deserves it inba hakaba she will keep on taking him for granted, kawai yajuya zai wuce dawani kalan sauri Hawwa ta tashi ba zato ba tsammani kawai yaji Hawwa ta rungumeshi tabaya tsam tsam, gam gam tace “I LOVE YOUUUUUUUU!” Chak Khaleel ya tsaya komi nashi na tsayawa as well!Kowa na falon murmushi yayi suka daddauke kai daga kallon yaran nasu, sheshekan kuka Hawwa takeyi like a baby, bawai kalan kukan datakeyi tun dazu ba this is a special cry just for mijinta kaman wata baby sosai kuma, cikin murya mai kashe zuciyan miji tace “Ibrahim I love you!” Manna fuskanta tayi abayanshi sosai har kamshin sa tayi missing yaushe rabon da tajita ajikinshi tace “Inasonka Ibrahim Khaleel!” Ahankali tasakeshi ta zagayo ta gabanshi tana kuka takai hannayenta tadaura kan kirjinshi ta kalleshi hada ido sukayi duk wani affection data saba gani nata a kwayar idanun Khaleel yau bata gani ba Heart nata na shattering into pieces tace “I can’t loose you sabida I love you! I’m sorry about everything, I love you Khaleel!” Wani shegen kallon tsana yamata, yace “ok so?“ ya Allah!That’s one of the coldest reply someone has ever given to her in her entire life jikinta kaman ya daskare, yatsine fuska Khaleel yayi ya kabar da hannunta daga jikinshi bluntly yace “whatever Yawucewanshi yabarta wajen tsaye yabude kofa yafice, jiri jiri Hawwa taji tanaji da sauri ta duka awajen tace “na shiga uku!”.

Back to top button