Halysaah Page 221 The End By Khaleesat Haydar
HALYSAAH PAGE 221…Ajay na zaune parlor yana jin Khaleesat a sama tana fama da yara kamar zata ari baki sai masifa take, after a while ya daga kai jin motsi a sama, little Jawwad ne ke kokarin durowa daga second flour through the rail of the stairs kamar yanda ya saba in ba kowa a parlor, yana ganin Ajay ya fasa abinda zai yi ya fara saukowa stairs din, Ajay ya dinga yi masa wani mugun kallo har ya sauko kasa, yaki kallon uban nasa, bai yarda ya tsaya a parlon ba ya wuce next parlor, Sai ga Aryaan (Yusuf) da Arham (Aliyu) that are almost 7 years old su ma suka fara saukowa downstairs suna sanye da kaya iri daya just like the twins that they are suna ganin Ajay a parlor suka yi tsit daga fadan da suke so su fara tun daga sama, bayan sun sauko sai ga Sudais (Muhammad) that is 5 shi ma ya sauko sanye da farin jallabiyarsa da Ghutrah da aka dora agal a samansa, yana rike da iPad dinsa a hannu, shi ko fara’a baya yi a duk yaran, Ajay ya bi sa da kallo don yasan daga ma Khaleesat hankali yaron Endi Bookan sa masa wannan kayan, in dai za a fita to shi uniform dinsa kenan, b mintina biyar Khaleesat na rike da hannun Little Jeeddah me shekaru uku suka sauko downstairs yarinyar na kuka, ita kadai ce ta dauko complexion din Khaleesat a duk yaran, ga dimples ga gashinta har gadon baya kamar twins din Aunty Faridah Hanan and Farha, amma duk mazan sak babansu, Khaleesat ta wuce dining area zata dibar mata cake din da tayi mata a takeaway don fita za su yi kuma bata cin abinci sai cake idan bata ga dama ba, Ajay yayi mata alama da ta zo, ta make kafada ta bi uwarta tana kuka, wani shegen kallo khaleesat tayi mata cikin tsawa tace “Matsa kusa da ni kar in wurgar dake, don ban san inda kika yi gadon kukan banza ba, you are stressing me” Sai da Ajay ya saki baki yana kallon Khaleesat jin abinda tace, sosai ta basa dariya, Little Jeeddah kuwa kamar an kara tunzurata ta dinga rusa kuka tana bubbuga kafa a kasa, Ajay ya mike ya tafi ya dauketa yana kallon Khaleesat yace “Kika ce baki san inda tayi gadon kukan banza ba Momy?” Ko kallonsa Khaleesat bata yi ba ta gama packaging abinda take tayi tafiyarta ta bar su tsaye a Endianabolin, dama haushin yanda ya bar ta tana ta fama da yara tun daxu a sama ta bayan kuma yasan fita za su yi, yayi kissing little Jeeddah yace “Yi hakuri Ummina, kyale Momy kin ji, we will not play with her again” Khaleesat ce tayi driving dinsu har Emirate, Ajay na zaune gaban mota da Little Jeeddah a jikinsa, duk shi ya kara sangarta yarinyar don son abarsa yake kamar ya maida ta ciki, irin son da yake ma Eeeman yake ma little Jeeddah, tsabar yanda ya sangarta Jiddah a dakinsa ma take kwana kuma in yana gida baya yarda a dole ta, mazan kuwa idan yana waje ko motsin kirki basa yi, kamar yanda yanxu ma suka yi tsit kamar babu su a motar, he is so strict with them barin yanda suke sa matarsa ciwon kai, yanxu haka duk murna suke za su tafi hutu Emirate wajen Jay da suke ce ma Abbanmu tunda shi bai takura masu ba, shi ma Ajay ya kagu ya kai su Emirate din matarsa ta huta, duk da akwai masu aiki a gidan amma kwata kwata yaran basa yarda masu aikin su yi masu komai sai dai uwarsu ko kuma Yakumbo idan tana nan, tun 5 years ago Ajay ya tafi har garinsu Yakumbo yayi bincike aka kuma nemo masa Nijar mahaifan babanta, Yakup ta dawo ne kamar er uwa ta jini yanxu yanda Ajay ke ji da ita zaka zata Kanwar mahaifiyarsa ce ita din, ita kadai su little Jawwad ke yarda ta yi masu abu a gidan idan ba uwarsu ba don shegen kyankyami ne da su balle Yayansu Jawwad don ko Hajja baya cin abu idan ta basa wai saboda her hands are wrinkled a cewar sa, tun da suka yi hutun makaranta bakin Khaleesat bai huta ba don Yakumbo bata nan, ga hidimar su, ga raba dambe, ga judging case, ga girki, ga hidimar ubansu duk ita kadai, gashi su yi ta dukan mata yarinya suna cin zalinta now and then, duk Little Jay ya fi bata wahala a yaran wani lokacin ji take da ma akwai boarding din yara ta sa uban ya kai sa kawai, suna isa Masarauta yaran suka sauka daga mota suka nufi fada da gudu zuwa gun Mai martaba, Hadiyah na gyara ma last daughter dinta gashi Khaleesat ta shigo parlon da sallama, Maleeyha ta sauka daga jikin mamanta ta tafi wajen Khaleesat, Khaleesat ta dauketa ta rungumeta tana kissing dinta, sa’ar Little Jeeddah ce yarinyar kuma sunansu ma daya, Hadiyah tace “Kika sa nayi ta kallon hanya jiya amma shiru baku En Pd Boarr cake nayi ma Little Jeeddah gashi su Maleeyha sun cinye tass” Khaleesa murmushi tace “Sai yau Allah yayi wallani, ina Ikhram da Eeeman?” uk yaran Hadiyah uku mata ne Allah ya bata, and she love them so much, Hadiyah tace “Ikhram na wajen Mami” Ta kwalo ma Eeeman kira ta fito daga daki da iPad dinta, tana ganin khaleesat ta tafi ta rungumeta da murna tace “Momy ina Daddyna?” Khaleesat tace “He is outside dear” Jay ya shigo parlon yana dauke da little Jeeddah fuska kaca kaca da hawaye, takwaransa Jay da twins da Sudais na biye da shi a baya kamar sojoji, idan ka tambayesu waye babansu Jay suke nunawa tun ma basu kai haka ba, Ajay kuma Uncle suke ce masa dama, Khaleesat ta gaishe da Jay tana murmushi sannan ta fita zata je gaida su Mami da Aunty Farida, Hadiyah ta bude ma Little Jay hannu tana murmushi, ya tafi ya rungumeta yace “Momy good afternoon” Ta zaunar da shi gefenta tana kallonsa tace “Afternoon my love, how are you?” Yace “Fine” Tunda Eeeman taga Little Jay ta hade rai ta zauna gefen uwarta ta kai bakinta kusa da kunnenta tayi kasa da End of Bpolice “Mom…. is Junior also staying here for the holiday?” Hadiyah na kalk tana murmushi ta shafa dogon gashinta tace “Yes my love” Hawaye suka cika idon yarinyar ta kara kai bakinta kunnen uwarta yarinyar ta kara kai bakinta kunnen uwarta tace “I don’t want him to stay here, yana duka na a school, i don’t like him” Ashe little Jay na jin ta ya wani kalleta yace “I don’t like you too Eeeman” Hadiyah ta hade rai tace “C’mon bana son in sake jin haka from both of you” Eeeman ta mike ta fice daga parlon zata tafi wajen Ajay don ita kuma shi take ce ma Babanta ba Jay ba….. Throughout ranan Khaleesat tare da Hadiyah suka wuni a bangarenta, a nan suka yi deciding ankon da za su yi iya su biyu na bikin Khadijah yarinyar Aunty, warce aka sa mata rana da Salem, kuma ba kowa yayi mata miji ba illa Ajay don ya yarda da tarbiyyan Salem dari bisa dari, and Jay was also in support of that don duk sun san wanene Salem, Khaleesat felt so much relief bayan sun dawo gida da Ajay da daddare sun bar yaran duk a masarauta har little Jeeddah za su yi hutun sati uku, ko ba komai bakinta zai yi shiru na sati ukun, Hadiyah kuma ta banu da bari bari har hutun ya kare tunda basa yarda su zauna EndajfeBobkwa a masarautar sai wajenta, den ma twins din Aunty Farida a wajen Ul suke hutun su always, su ma su je can kaло su hadu da yan biyun Noor that is Married to Abdul 6 years ago, ita Islam kuma a UK take ita da mijinta Haiydar with her two kids amma ba twins ba, sai duk karshen shekara suke zuwa Nigeria, Khaleesat ta fito wanka kenan daure da towel Ajay ya shigo dakinta, da biyu dama ya tura yaran masarauta su yi hutu don idan suna gidan basa bari ya sake yanda yake so da matarsa, ya jawota ya cire towel din jikinta yana kare mata kallo ya dauketa sai saman gado yayi kasa da murya yace “It’s been long you gush out Slushie” dariya ya bata tace “Baka fa ci abinci ba Abban Junior” Yana lumshe ido yace “Gashi a gabana yanxu” Lokaci daya ta zaro ido, sai kuma ta lumshe idanuwanta cause he took her unwanted…..Hmmm HALYSAAHAlhamdulillah a nan na kawo karshen littafin HALYSAAH, kurakuren da nayi a ciki Allah ubangiji ya yafe min, I dedicate the book HALYSAAH to my Husband Barr Ibrahim Abdullahi, thank you for sparing me all of ur time, Endank for bearing with me, thank you fo encouragement and prayers always, Gaisuw musamman zuwa ga mahaifiyata Hajiya Hajarah she is my everything on earth, thank you for molding me to who I am today mum Allah ya

