Sirrin Rike Miji

Darasin Ma’aurata: Lokuta 8 Da Yin Jima’i Yafi Ga Ma’aurata

Duk namijin da bai taba yin jimai a daya daga cikin wannan lokuta ba hakika shi abun tausayi ne domin za’a iya cewa bai san dadin jima’i ba kamar yadda masana suka bayyana.

Akwai wasu lokuta da ba kowane dan adam yasan cewa yin jima’i yana matukar gamsarwa da jin kololuwar dadi ba, ku kalli wannan video ku ji cikakken bayani. Shi wannan lokutan yana zuwa ne lokaci zuwa lokaci.

Karanta>>> Amfanin Hulba Guda 21 Ga Lafiyar Dan-adam.

Muhimman Lokuta Takwas Da Jima’i Yafi Dadi

Karfe 3 Na Rana;

Wani bincike ya gano cewa a wannan lokacin yin jima’i ne da yafi dacewa kuma yafi dadi fiye da kowane lokaci a ranar, bincike an yi shi kan ma’aurata fiye da dubu 10 a shekarar 2018 da science lab suka gudanar ya nuna hakan. Sun kara da cewa yin jima’i a wannan lokacin kwayoyin halitta mace da namiji na da matukar kyau da dacewa.

Karanta>>> Maganin Rage Tumbi Sadidan Ga Yan Mata Da Matan Aure

Sanyin Safiya

Bincike ya gano cewa yin jima’i da sanyin safiya na taimakawa jin dadi sosai domin kwayoyin halittar sha’awa maza yana kan ganiyarsa. Shiyasa wasu lokuta idan namiji ya tashi da safe zai ji gabansa a Mike. Hakan yana taimakawa jawo sha’awar matan idan an fara Jima’i dasu. 

Sai dai ma’aurata ba kasafai suka fi yin Jima’i a wannan lokutan ba domin bincike ya gano cewa kaso 70 na ma’aurata suna yin Jima’i ne daga karfe 11 na dare zuwa 1 na daren. Wanda kuma shine mafi munin rashin samun jindadin jima’i a cewar binciken. 

Karanta>>> Maganin Tusar Gaba Da Abinda Ya Kamata Kusani Game Da Ita

Bayan Gama Motsa Jiki 

Yin Jima’i bayan motsa jiki na daga cikin abinda ke sa jindadi da gamsuwa sosai, domin yayin motsa jiki bugun zuciyar mutum yakan bambanta fiye da na kowane lokaci sannan kuma yawan gudanar jinin jikin mutum yana karuwa wanda ke taimakawa gaban mutum samun karfi. 

Karanta>>> Dalilan Dake Sawa Nonuwa Suke Zama Kanana

Yayin Da Mace Ke Da Ciki 

Akan wannan haryanzu akwai bincike da ake yi kan meyasa mata masu ciki suka fi dadin jimai. Sai dai wasu daga cikin ma’aurata da aka tattauna dasu sun bayyana cewa hakan yana kara musu dadi day jin gamsuwa idan suka yi jimai lokacin da mace ke da ciki. 

Karanta>>> Yadda Zaki Haɗa Ingantaccen Maganin Ciwon Sanyi (Infection)

Lokacin Al’ada 

Mata suna jindadin Jima’i a yayin tsakiyar lissafin watan yin al’ada su kamar bayan kwanaki 10 zuwa 15 lokacin tsakiyar al’adar su wannan lokuta na da matukar tasiri wajen saka jindadin jimai domin a wannan lokacin Kwan halittar mace ya gama cika da. 

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

Lokacin Ruwan Sama 

Lokacin saukar ruwan sama ko bayan saukarsa jindadin Jima’i yana kasancewa na musamman, idan kun jarraba yin hakan za ku tabbatar da hakan. 

Karanta>>> Domin Dawo Da Martabar Nonuwanki Cikin Sauki.

Yayin Sha’awa 

Idan ma’aurata suna jin sha’awar junansu yana taimakawa sosai wajen jindadin juna, domin wasu lokuta idan mace naso jimai shi kuma namijin baya so ba’a fiya samun gamsuwa. 

Wadannan dai sune lokuta 8 Da yin jimai ke da dadi sosai idan ma’aurata za su yi, da fatan kun ilimantu daga abubuwan da Ku Karanta. 

Kuna iya kallon cikakken bayani kan muhimman lokuta 8 da jima’i yafi dadi.

Back to top button