A hankali take tafiya a harabar asibitin tana shedding tears, tana goge hawaye wasu sabbi suna zubowa, she can’t stop crying after what doctor ya fad’a mata, kud’ad’e ne masu yawa, bata dasu, bata da hanyar samunsu, mahaifinta yana akan gadon asibiti rai a hannun Aallah, he is dying, fara ce sol har yellow skin dinta yake saboda haske, dogowa ce and slim, good looking babe er kimanin shekaru goma sha bakwai, tana sanye da long hijab har tana sharar kasa, maroon color ce, yard mara pattern, she look decent, Salma Safwan kenan, ta durkushe a karkashin baranda ta dafe kai tana hawaye, tana k’arama a lokacin da abun ya faru, suna dawowa daga kauye suka hadu da en fashi wadanda suka so ketawa mahaifiyarta haddi, mahaifinta ya shiga tsakani saying suyi mashi ko miye amma kadda su tab’ata shine sukayi mashi wannan ta’addancin wanda yake fama dashi for many years, amma abun bakin ciki shine bayan wata daya da faruwar abun mahaifiyarta ta saka ya saketa dole sannan ta tafi ba tareda ta sake waiwayensu ba, ta’addancin da aka yi mashi shine yake fama dashi har tsayin wadannan shekaru, a hankali ta mik’e ta soma tafiya heading to the get, mutum daya ne ya fad’o mata a rai, ta bude poss dake hannunta naira dari ukku ne a ciki, akwai nisa tsakanin asibitin zuwa GRA amma she don’t mind ta soma taking steps, a kafa ta taka har zuwa GRA….
A bakin get din wani katon mansion ta tsaya tareda goge hawayen dake fuskarta ta soma danna bell, mai guard ya bud’e kofar dake gefen get ya dubeta yace,
Download>>> Yaro Ne Complete Document
“Salma…”.
Salma tayi crossing dinshi ta shiga ciki, ya bita da kallo cike da mamaki saboda ba halinta bane, tayi salaam tareda knocking ta shiga ciki, tayi appearing a wani katon parlour wanda yake dauke da akalla set din expensive kujeru guda shidda, wata cute babe ce zaune cikin shiga ta alfarma tana watching series yayinda maids suke kaiwa da komowa….
Salma ta tsaya tsakiyar parlourn tace,
“Rumana… Ina yaya sadeeq?”.
Rumana ta dubeta da mamaki sannan tace,
“Salma… Meyyy ya faru? You look strange…”.
Salma ta ware idanu tareda daka mata tsawa tace,
“Rumana… Where is he… I said where is he?”.
Download>>> Kwarata Complete Document
Rumana tayi baya da sauri sannan ta nuna mata staircase tace,
“Yana bedroom dinsa…”.
Salma ta juya ta wuce upstairs, Momcy ce ta fito daga kitchen tace,
“Rumana kamar muryar salma naji…”.
Rumana tace, “Itace…”.
Momcy tace, “Where is she?”.
Rumana tace, “She asked for yaya sadeeq tana sama…”.
Momcy tayi jim….
Direct salma ta wuce wani bedroom tayi knocking tareda salaam sannan ta shiga, wani breathtaking saurayi d’an kimanin shekaru ashirin da takwas ne zaune akan sofa, fari ne good looking and handsome, yayi tsawa ba tareda ya kalleta ba, yace,
“Who are you? What the hell bring you here?’.
Salma tayi baya da sauri sannan tace,
“Salma ce…”.
Da sauri ya b’oye bottle dake gabansa, da wata husky voice mai sanyi yace,
“Salma…”.
Download>>> Ingarman Namiji Complete Document
Sai kuma ya mik’e yana layi ya shiga bathroom, jim kadan ya fito ya jingina da kofa tareda folding hannuwa yace,
“Salma…”.
Salma ta kalli gefe sannan tace,
“Abba yana kwance akan gadon asibiti rai a hannun Aallah, he is dying, doctor yace yana buk’atar a mashi aiki cikin gaggawa domin ceton rayuwarsa, 550K, bani dasu, bani da hanyar da zan samesu…”.
WRITTEN BY: HAFSAT HISHAM
NOVEL NAME: BURIN ABBANA COMPLETE
UPLOADER: AIHAUSANOVELS
DOCUMENT SIZE: 36KB
DOCUMENT TYPE: TXT
MODIFIED DATE: 1- SEPTEMBER -2022
CATEGORY: LOVE STORY
PRICE: ₦300
Proceed To Download Burin Abbana Hausa Novel Document.
Domin Sauke Littafin Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!
Domin Karanta Littafin Sai ku Danna Inda Aka Saka Read More
DOWNLOAD: “HARIJI BOOK 1 COMPLETE DOCUMENT”
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.
Email > aihausabooks@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
Copyright
If you are the right owner of this novel and you want us to remove it from our site please mail Us at aihausanovels@gmail.com