Kimiya da Fasaha
3MTT suna tura sako acike shirin da zaku samu laptop da table wato YIB /Federal government Grand
Shirin 3MTT suna turo sakon email dan shawartar al’ummar Nigeria dasuyi kokari suyi applying Young Innovative Builders Initiative musamman ɗaliban manyan makarantu shirin da ake raba laptop dakuma tablet.
Apply for the Young Innovative Builders Initiative!
Labarai masu kayatarwa! Ma’aikatar Sadarwa ta Tarayya tare da hadin gwiwar Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) sun kaddamar da shirin Young Innovative Builders Initiative.
Shirin na YIB yana ba ɗalibai dama don nuna ƙirƙirar su kuma a san su don ƙirƙira.
Why applying
• Nuna sabbin dabarun ku.
• Samun karbuwa don gwanintar ku.
• Samu damar lashe kwamfutar tafi-da-gidanka (laptop) ko kwamfutar hannu (tablet).
Application Deadline: 6th December, 2023
HOW TO APPLY