*JININ AL’ADA…..*
π§π§π§π§π§π§π§π§π§π§π§
*FUTOWA TA π02*
*MENE NE JININ AL’ADA*
Jinin Al’ada : Wani jini ne da yake futowa daga qarqashin mahaifar mace a yayin da ta balaga a lokaci sananne ba tare da wani sababi na rashin lafiya ba ko makamanci haka.
Daga lokacin da mace ta balaga zata fara jinin al’ada kuma wannan jinin da yake zuwar mata ba cuta bane tsarine na zubin halittartar babu wata da ta kubuta daga haka, kuma wannan jinin yana zuwar mata duk wata ko dai goman farko ko goman tsakiya ko goman qarshe na ko wanne wata a duk lokacin da mace jini bai zo mata ba a wani wata ba dayan biyu ko dai tana dauke da juna biyu (ciki) ko kuma bata da lafiya.
*MU HADU A FUTOWA TA GABA*
*Rubutawa… βοΈβοΈβοΈ*
*Dalibi mai neman ilimi*
*Nazifi Yakubu Abubakar*
*(Abu Rumaisa)*
π₯ 08145437040 π₯