Harijar Kishaya Romantic Hausa Novel
Ƙaramin gida ne mai ɗauke da ɗakuna huɗu, ɗaya na Rashida ɗaya na Jamila, Rashida da Jamila sun kasance amarya da uwar gida, Rashida itace babba Jamila kuwa itace amarya.Yau ma kamar kullum sun tashi da habaice-habaice kamar inda suka saba, malam Adamu ya shigo hannunsa riƙe da baƙar leda bakinsa ɗauke da sallama, Rashida ta tafi da sauri ta fizge ledar cikin ɗaga murya tace “na rantse da Allah ko me ka siyo mata kayi a banza dan ko ɗanɗane bazatayi ba, munafuki kawai, ina jinka jiya cikin tsakiyar dare kana darara ihu kai kace sabon kwarto”Malam Adamu yace “Rashida ni kike kamantawa da kwarto, bayan a ɗakin matata ta sunnah nake?”Jamila dake tsaye tana saurarar abinda suke cewa bata ce musu komai ba, hannu ta miƙa ta kamo hannun malam Adamu, dama yana daga bakin ƙofar ɗakinta ne tace “muje ciki mu fara sai inda Hali ya yiwu, ki je kici abinda aka kawo na bar miki, duk da baki da masaniyar mu biyu ya kawowa kikai uwa kikai maɗaukiya akai, dan haka zamuje muci gindi”Rashida tayo kan Jamila da gudu tana mayar da numfashi, cikin ɗaga murya tace “shegiya karuwa ƴar iska, tunda mijina ya aureki nake ganin tasku, na rantse da girman Allah ki shiryawa shiga wuta dan wannan auren naku babu alkairi a cikinsa aikin asiri ne”Ƙarar danna saƙata taji wanda yasa ta shige ɗaki tana huci gami da cewa “shegu inda kasan kwarata haka suke, ta buɗe ledar tana zama a saman kujera mai zaman mutum biyu, jikin kujerar wani gurin ya zurma wani gurin yana dai-dai, ledar ta buɗe taga kilishi ne ɗauri biyu, taja dogon tsaki, ta buɗe ledar kilishin kenan ta jiyo ihun Jamila na cewa “wayoo Allah daɗi, malam nifa a duniya zan iya haƙura da abinci inhar zan samu wannan kayan daɗin, dan Allah ci gaba da aiki, malam bata shiga sosai, wayoo Allah, wayoo daɗi washhh ahhhh wayooo dan Allah ci gaba malam, Rashida ta fito da gudu hannunta riƙe da ledar kilishin wanda ta buɗe ta kasa kaiwa baki ta kasa kunne tana saurarar Jamila dake faman surfa ihu, can kuma taji malam na gurnani, yana cewa “wai Jamila me kike sawa gindinki ne yake zaƙi haka, gaskiya keɗin ta dabance”Sam basa iya ɓoye nishaɗinsu daga shi har ita, Gara ma ita jamilan da biyu take yi, shiko malam ga dukkan alamu ba da biyu yake yi ba, tun safe suka shiga ɗaki sai da ƙarfe 1:pm tayi kafin Jamila ta fito da ɗaurin ƙirji, hannunta riƙe da babbar buta zata zata shiga ban ɗaki, dama tun ɗazu Rashida ta koma ɗaki sai da ta cinye kilishin tass, kafin ta fito tana suɗe hannu, cikin ɗaga murya tace “Allah ya kyauta, sannan kuma Allah yana gani, inaga dai kwanan nan malam zai fara satar kwana tunda har kika kafamasa ƙahon zuƙa idan kika samu abu kamar kin samu tuwon gidan ubanki”Jamila tayi murmishi hannunta riƙe da buta tace “nifa wannan abun ya fiye min tuwon gidan ubana, saboda zan iya haƙura da cin tuwon gidan Ubana ban haƙura da karɓar sandar girma a gurin Malam ba”Rashida taja dogon tsaki gami da cewa “asara rashin kamun kai, dama can a gida an saba bin maza dole da akai aure a bada himma”Malam ya fito yana sanye da koɗaɗun kaya yace “Rashida wai me yasa bazaki dinga jan girmanki bane, maganar da ta kamata da wacce bata kamata ba duk ki dinga faɗa..?””Au nasiha kake yimin? malam ka ɗauki lasifika ka gayawa gari ina sa muku ido, kuma koma wacece dole ta faɗa, kun mayar da cin gindi kamar cin tuwo, na rantse da Allah ba zan lamunta ba”Malam yana riƙe da buta shima a hannunsa yace “ba saɓon Ubangiji mukai ba, kema idan kwananki yazo gobe ai sai inda mai ya ƙare”Jamila ta kwashe da shewa tana tafa hannaye ta shige banɗaki wanda yake kewaye da ginin siminti babu rufi a sama,Da shigarta ta tsala ihu tana cewa “wayoo Allahna ku taimaka min”Malam ya taho banɗakin da gudu cikin ɗaga murya yace “lafiya Jamila me ke faruwa?”Shogoɓe murya tayi tace “ƙadangare ne kuma ya gudu, malam ka tsaya in gama wanka sai ka tafi”Malam yace “haba Jamila kiyi wankanki babu abinda zai sameki, sannan ma babu kyau magana a banɗaki kiyi wankan zan jiraki a waje”Ta fashe masa da kuka bil haƙƙi har da hawaye, Daga can waje Rashida ta rangaɗa guɗa kafin tace “iskanci yayi iskanci yanzu kuma na banɗaki za’ayi kenan, ayi dai mu gani idan tusa zata hura wuta…” Tana gama faɗa ta koma ɗaki, abin duniya fa ya isheta, wannan shegiyar yarinyar ta zame mata ƙarfen ƙafa, mai yasa ta gagareta mai yasa mai yasa…!Tsinkayo maganarsu tayi malam na cewa “kai Jamila, kin mayar dani wani ƙaramin yaro dan Allah…, kin sani nayi wanka a gabanki”Da Uban gudu Rashida ta fito cikin ɗaga murya da masifa tace “wlhi malam kaji kunya, na rantse da Allah kaji kunya a gaban ƴar cikinka.., koda yake babu komai ba laifinta bane laifinka ne da kake da Budurwar zuciya har ka auro yarinya sa’ar ƴar cikinka, mtsw Allah ya kyauta munafukai kawai”Ta faɗa tare da sunkuyawa ta ɗauki buta ta shiga banɗaki tai tsarki sannan ta ɗauro alwalah, kallon bakin ƙofar ɗakin Jamila da ta shiga yanzu tayi, taja dogon tsaki, tace “ko ayu ya sama miki lafiya”


