■・・・❒ *DAREN FARKO* ❒・・・■
◇ *SIRRIN ☆ RIKE ☆ ℳIJI* ◇
❑・・SIRRINMU・・❑
Daren angwanci wani dare da ake farinci, idan an wayi gari cikin sa rana ce masoya basa mantata ranar fari ciki. zaku kasance awani hali mai tattare da shauki da zumudi na kasance warku a matsayin abu daya daren daraja ga ma’aurata kenan da zarar an kai amarya gidan mijinta ango kenan, Iyayanta da kawa yanta zasu barta a daki tana jimamin kasancewar ta a wannan yana yi Na zama amarya akan so bayan an watse ambar amarya ta tashi ta dan gyara abin da take ganin bazai kayatar mata DA ango ba a wasu guraran kawayan amarya suna tsayawa har sai an kawo ango wannan baya cikin al’ada an fison abar amarya daga ita sai ango suci amarci kai ango kashigo kuyi abinda addini Ya yarda dashi Na sanarda ita yaya addini kuyi sallah muna godiya ga Allah kuci daga abinda Allah Ya baka a wannan dare domin more amarci.
▽▽▽
▽▽
▽
Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata
◆☛ Na biyu shine kokarin tafiyar da kunya tsakanin ma’aurata kasancewa sababbin ma’aurata duk baki suke ga wannan harka ta ibadar aure.
Dole Ya kasance akwai kunya da yar fargaba game da daren, don samun cikakkiya nasara daren farko, sai ma’aurata sun rage jin kunyar dake tsakaninsu, Ya kasance suna tattaunawa kan batun ibadar aure, da yadda suke fatan daren farkonsu Ya kasance da kuma dokinsa dasa kyawawan tunani cikin zuciya game da shi tun kafin zuwan
ranar a Nan aikin ango ne Ya rikka Bi a hankali, cikin wasa da raha da zolaya ta hanyar amfani da kalmomi makimanta ba masu nauyi ba, kuma Ya kasance suna cike DA shauki, har yaga Ya zakulo amaryarsa ta rage jin kunya, in ma dai ba ta daina ba, fada matan zai sa ta zama cikin sanin abinda ka iya faruwa, haka kuma yana da kyau ma’aurata su nema tare da karanta littafai dasu kai bayani kan ilimi ibadar aure don a fahimce su.
Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi
⇨ SHIRYA JIKI DA JINI:
domin dai jiki da jini kamar inji ne ga fetur din gabatar da ibadar aure: don haka yana da alfanu ga ma’aurata su inganta lafiyar jikinsu
da ta jininsu ta hanyar cin abinci mai kyau DA gyara jiki musamman ganyayyaki da ya’yan itatuwa da yawan motsa jiki da sauran shirye -shirye makamanta wadannan yin kyakkyawa zato game da juna: ango Ya sani abubuwa da yawa Na iya ballewa mace murfin budurci ta daga cikinsu akwai.
⇨ jinin haila mai nauyi
⇨ hawa sama
⇨ tsalle-tsalle
⇨ hawan keke ko doki
⇨ jaki
Karanta>>> Amfanin Dabino Da Kuma Magungunan Da Yake Yi Guda 50
Ya kamata iyaye su dinga hana yara mata irin wadannan matsalolin don haka haramun ne Ya kawo wani mummunan zargi game DA matarsa har in Ya same ta ba da murfin budurci ba.
Karanta>>> Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa
⇨ Ana iya samun matsala ma’aurata su sani cewa ba lallai bane su samu nasara a daren farko su domin gajiyar hada-hadar biki da fargabar yin wani muhimmi abu Na Karo Na farko Na iya haifar da kaduwar jiki har tasa ango yaji Ya kasa, don haka ba lallai bane ko dole sai an gabatar da ibadar aure a daren
farko, in aka daga shi zuwa wani dare, bayan jiki Ya huta.
Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata
❒ *SHAWARA GA ANGO A WANNA LOKACIN* ❒
abin yafi kayatarwa sannan ga sabon angon daya san yayi sabo da zinara hannu, Ya kamata yayi kokarin dainawa a kalla wata uku kafin daren farko.
Kuma Ya sababbin ma’aurata su sani, haramun ne gare su yin tunane-tunanen alfasha kallon finan-finan alfasha.
Karanta>>> Ko Kunsan Amfanin Shan Kunun Aya
♜ *LADUBBAN DAREN FARKO* ♜
Domin sababbin ma’aurata DA farko idan zaka shiga dakin amaryarka, zaka shiga ne da alwala. sannan zaka nemi dan wani abinci mai daraja.
Misali: kamar kaza ko tsire da sauransu idan kashiga zaka umurceta itama taje tayi alwala sannan Kuyi ma Allah godiya abisa cika musu burinku da yayi kuyi addu’o’in abisa kanku da dukkan al’ummar da suka amsa gayyatar ku suka halarci wajen daurin aurenku daga nan sai ka dafa kanta ko goshinta sannan ka karanta wannan addu’a.
Karanta>>> Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa
☛
“ALLAHUMMA INNEE AS’ALUKA KHAIRAHA WA KHAIRA MA JABALTAHA ALAYYA WA A’UZUBIKA MIN SHARRIHA WA SHARRI MA JABALTAHA ALAIYAYA”
(Ko kuma ma jubilat alaiha)
(Abu dawud Ya ruwaito da ibnu maajah da nisa’i)
Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata