Sirrin Rike Miji

Hanyoyin Magance Matsalolin Ma’aurata

 ███████████

▣GYARAN JIKI ▣

 

※ Ganyen alovera. 🌵

※ Lemun tsami. 🍋

※ Zuma 🍯

※ Man ridi.🥃

※ Man kanunfari. 🥓

※ Man citta. 🍂

※ Sabulu mai kamshi.

<div id=”hbu-ads”></div>

Karanta>>> Maganin Zubewar Nono…

 

Ki sami sabulun mai kamshi ki murzashi jikin makurji ko ki yanyankashi kanana kanana, sai ki matse ganyen alovera ki fidda ruwan (bayan kin dan daddaka) sai ki zuba man citta da man kanunfari da man ridi da lemun tsami da zuma ki hade ki kwaba guri daya ,yana magani taurin fata da cin ruwa da makero da sauran ciwukan fata.

 

🌿 Sai amfanin da magungunan masu sanya ni’ima ga mace yanda mukayi bayani a can baya.

 

Karanta>>> Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.

 

Ω Kankana. 🍉

Ω Ayaba. 🍌

Ω Citta 🥓

Ω Zuma 🍯

Ω Kifi 🦈

Ω Madara 🥛

 

•• gyaran jiki kamar gaba (farji)

 

Karanta>>> Yadda Zaki Matse Gabanki… (Vaginal Tightening)

 

Ω Habbatussauda

Ω Magarya

Ω Miski.

 

*╰ MATSALOLIN MU ╮*

 

duk sanda mijinki baya kusantarki ko yana neman mata ki zauna ki tunani meye ya sanya.

 

Karanta>>> Maganin Kowacce Irin Cuta Da Izinin Allah.

 

domin akwai mata da yawa da idan suka haihu suna samun kari ko ta ciki ko ta waje, to idan likita bai gyara su ba suna fuskantar matsaloli shi ne hausawa suka canfa sai ace wai daga mace ta haihu sau daya ta tashi daga aiki.

Sai kiga namiji yana fara neman mata, wani kuma aure zai kara, wani kuma wulakanci kala kala tana ji tana gani karuwa ta fita daraja wani kuma gaba daya zai yi sakin, don haka irin wannan matsala ta sameki ki fara sanya hakuri a ranki sannan ki nutsu ki ga meye ne matsalar ki , kada ki dorawa kishi ko dangin miji ko wasu daban zaki gano.

 

Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi

 

*又ISKA MAI FITA TA GABAN MACE又*

 

Haƙiƙa ita wannan iskar tana fita ne abisa dalilin budewar da al’aurar mace tayi ( farji ) a dalilin yawan haihuwa maganin abun shine ki nemi maganin da zakiyi amfani dashi wanda zai sanya ki samu tsukewa da matsewa daga cikin abubuwa da ake amfani dasu.

 

☆ Alimun.

★ Man shanu

☆ Ganyen magarya

★ Ganyen zogale

 

Shi ganyen magarya idan kika dafashi tare da alimin kika tace sai ki rikka zama a cikinsa tunda dan dumi.

 

Karanta>>> Karin Ni’ima Ga Mata Da Kuma Yadda Zaki Zama Kamar Famfo Saboda Ruwa.

Back to top button