Kannywood

Dana ji wakar yabin Annabi da gwanja yayi sai da kasa bacci Shikh Harisu Jos

A yayin da yan film ke fuskantar tssngwama daga al’umma da kuma shan nasihohi daga malamai kan irin yadda wasu lolutan suke wuce iyakar addini da musamman irin su Ado gwanja da kurar su ta dade da kuka a yau kam ya samu yabo daga wani malamin darika mai suno sheikh Harisu Jos inda ya yabi irin yadda Ado gwanjan yayi wakar uabon abangbi da ta kusan hana shi bacci saboda yadda ya fadi abubuwa masu muhimmanci a ciki wakar tasa.

 

Ga Cikakken bidiyon nan a kasa 👇👇👇

Back to top button