Sirrin Rike Miji

Maganin Rage Kiba Da Tumbi Cikin Kankanin Lokaci In Sha Allahu

MAGANIN RAGE KIBA

Duk wacce take so ta ragu yayin da kiba tayi mata yawa, to ga wani sirrin.

1. Da farko dai ki zama mai yawan motsa jikinki wajen (Training)

Karanta>>> Yadda Ake Matsi Da Tafarnuwa

2. Na biyu sai ki samu wadannan sirrin kina yin shayi kina sha safe da yamma.

Karanta>>> Dalilan Dake Sawa Nonuwa Suke Zama Kanana

1. shayi ba madara ☕
2. Lipton
3. lemon tsami 🍋
4. na’a-na’a 🍵

Karanta>>> Yadda Zaki Haɗa Ingantaccen Maganin Ciwon Sanyi (Infection)

Da farko ki tafasa shayi ba madara tare da Lipton da na’a-na’a da kayan kamshi.

sai ki matsa lemon tsami a ciki ki sa sukari ki rikka sha safe da yamma tare da yawan motsa jinkinki a duk lokacin da kika sha.

 

Domin Sanin Sahihin Ko Inganccen Maganin Sanyi Sai Ku Taba wannan Bulun Rubutun

 

To insha Allah Zaki ga yadda jikinki zai komo bayan wata daya.

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA:

Back to top button