Sirrin Rike Miji

Abubuwan da ke ciko da gaban mace

MAI DA TSOHUWA YARINYA

Wannan hadin yana ciko da naman gaban mace yana kuma matse gaban mace sannan yana saukar da ni’ima ta wani fanni kuma yana ciko da nono mace.

Karanta>>> Yadda Zaki Hada Sabulun Da Zai Sa Ki Dinga Kyalli, Santsi, Kamshi Da Kuma Maganin Kuraje

↠ Nonon rakumi
↠ Dabino
↠ Kwakwa
↠ Apple
↠ Ayaba
↠ Zuma
↠ Man hulba

Karanta>>> Domin Dawo Da Martabar Nonuwanki Cikin Sauki.

Yadda zaki hada da farko zaki tafasa nonon rakumin ki ya huce sai ki jika dabinonki ki cire kwallayen ki hada shi tare da apple sai ki markada idan ya markadu sai ki zuba zuma ki zuba man hulba ki juya shi sosai sai ki zuba a cikin fridge yadda ba zai lalace ba sai ki
rinka sha a kullum sai ki samu man hulba kina shafawa a nononki zaki sha mamaki.

Karanta>>> Matsi Ga Sabbin Amare Kafin Kije Gidan Miji.

TSALLE DAYA WANNAN HADIN YANA SAURIN SAUKARWA MACE NI’IMA

↛  Aya
↜ Dabino
↜ Kwakwa
↜ Zuma
↜ Madara ruwa

Yadda ake hadesu guri daya sai a markado sai a tace ki zuba zuma da madarar ruwa ki rinka sha ke da kanki zakiji canji tun daga lokacin.

Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi

MAI TOLO HADIN CIKOWAR NONO

matar da takeso jan hankalin mijinta to ga hadin da zaki yi domin nononki yana da matukar muhimmanci ga mace don kula dashi.

↧ Cukul
↣ Gero
↣ Zuma
↣ Madara peak
↣ Aya

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

KADA KI ZAMA AYASHE 2
MAZA KI JARABA UWARGIDA

Karanta>>> Hanyoyin Da Ya Kamata Matan Aure Subi Domin Kara Inganta Zaman Aurensu: Malama Juwairiyya

Back to top button