Kannywood

An Yanke Wa Mujra Ibrahim Hukuncin Sharar Asibitin Murtala, Kano

Babbar kotun shari’ar Musulunci da ke Hausawa Filin Mushe a Kano ya yanke wa Jarumar TikTok din nan, Murja Ibrahim Kunya hukuncin sharar masallaci.
Kotu da ke karkashin jagorancin Mai Sharia Abdullahi Halliru, ta yanke wa sauran abokan burmin nata hukunci makamancin wannan.
A hukuncin da kotun ta yanke yau Juma’a, ta bukaci Murja Ibrahim ta rika sharar Asibitin Murtala na tsawon sati uku, sannan za ta dinga zuwa Hisba tsawon watanni shida daga ranar Litinin zuwa Alhamis.
Kodayake hukuncin bai fayyace ko za a dinka wa Murja Ibrahim kayan Hizba ba ne, amma dai kotun ta bukaci za ta rika zuwa tun daga karfe 8-5 na kowace rana, tare da yi mata wa’azi don a tabbatar ta natsu…
Domin ganin cikakken bidiyon sai ku danna hoton dake kasa 👇👇👇

Back to top button