Uncategorized

Maganin amosani, zubaiwan gashi da kuma tsirowarsa Kyauta

 Ki samu abubuwa kamar haka:

– Albasa.

– Lemun Tsami.

– Ɗanyen kwai. 

Ki yan yanka albasa ki daura ta kan wuta kamar na mintuna 20 sai ki sauke. Ki tace ruwan.

Ki fasa kwan ki matse lemun tsamin cikin kwan ki kwaɓa su hade da ruwan da kika dafa  albasar ki gauraye su sosai ki rika wanke gashin kanki da wannan ruwan kamin ki shiga wanka kina kuma shafawa kamin ki wanke zaki sha mamaki.

Karanta>>> Tasirin Da Tazargade Ke Yi Ga Lafiyar Mu

Mãsu bukatar haɗanɗe sai suyi inbox.

Back to top button