Sirrin Rike Miji

Yadda Rai Dore Yake Warkar Da Cutuka Da Dama A Cikinsu Harda Sanyin Mara Da Kuma H.I.V

RAIDORE

Sunan da akafi Sanin Shi dashi Kenan Amma Yana da Sunaye Masu Yawa da Hausa Kamar
RAI-RAI, SANGA-SANGA, LAFIYA DUBU, RAI Da dai Sauran Sunayen

Raidore Tsiro ne Mai Albarka Dake Dauke da Sanadaran Dake Yaqar Cututtuka a Jikin Dan Adam Irin su
POTASSIUM, PROTEIN, IRON, MAGNESIUM, VITAMIN C, K, D, E, B, A, CALCIUM, ARTHRITIS, RIBOFLAVIN, Da Sauran Sanadaran Masu Ya

Ana Amfani da GANYEN RAIDORE, Da SAIWAR SHI, Da FUREN SHI, DA BAWON SHI, Da YAYAN SHI, HARDA ITACEN RAIDORE ANA MAGANI

GA KADAN DAGA MAGUNGUNAN DA RAIDORE YAKE YI 👇👇👇👇👇👇

 

OLSA
A Sha Garin Ganyen Raidore A Kowanne Irin Abin Sha Amma ba Mai Tsami ba Kuma ba Mai Gas ba Rabin babban Cokali Sau daya a Rana Taswon Mako Ukku, Zaa Warke daga Ko Wace Irin Olsa.

 

CIWON ZUCIYA
Ayi Shayin Ganye Raidore Ana Sha da Zuma Sau Biyu A Rana Zaa Sami Lafiya.

 

KARFIN MAZA
A Soya Yayan Raidore Sama-sama Amaida Su Gari A riqa Sha a Ruwan Dumi Asa Zuma , Zata Qara Kauri da Tsayi.

 

H.I.V
A Dafa Raidore Gabadayan Shi Ganye da Saiwa da Furen Shi Babban Kofi Sau daya A Rana, Kwayar Cotar Baza Ta Sami Yin Galaba Ajiki ba.

 

CIWON HANTA
A Kwa6a Garin ‘Ya’yan Raidore da Zuma kimanain Lita 1 Kulun Asha Cokali Daya da Safe Daya da Yamma Zaa Warke daga Ciwon Hanta.

 

MALARIA
Zazzabin Maleriya a Dafa Ganyen Raidore Asha Sau Biyu A Rana Ayi Surace da Wanka Zaa Sami Lafiya.

 

SANYI MARA
Adafa Saiwar Raidore da Jar Kanwa Asha Yana Maganin Sanyi Mara (Amma kar Ashashi da Zafi).

 

WARIN BAKI
Mai Fama da Matsalar Warin Baki Ya Dafa Raidore da Dan Gishiri Kadan Ya Riqa Kuskure Baki Da Ruwan Sau 2 a Rana Sati 2, Zai Rabu da Warin Baki.

 

COWON HAKORI
Yin Asuwaki da Itacen Raidore Yana Maganin Ciwon Haqori Kuma Yana Rigakafin Kamuwa da Ciwon Haqori.

 

CIWON KODA
A Dafa Yayan Raidore A Tace Ruwan Asha Qaramin Kofi Sau Daya a Rana Mako 4 Zaa Sami Lafiya.

 

AMAI
Shan Ruwan da1aka Jiqa Saiwar Raidore Yana Tsaida Amai.

 

TSUTSAR CIKI
A Dafa Yayan Raidore Asha Qaramin Kofi Sau Daya A Rana Kwana 3.

 

HAWAN JINI
Shan Shiyin Furen Raidore Sau 2 A Rana Yana Saukar da Hawan Jini.

 

CIWON CIKI
Shan Shayin Ganyen Raidore Yana Maganin Ciwon Ciki.

 

GYARAN FATA
Garin Furen Raidore A Sashi Cikin Mai da Ake Shafawa Yana Kawar da Duk Wata Matsala ya Fata Ya Gyara Fata Tayi Kyau.

 

RIKEWAR JIJIYOYI
Garin Saiwar Raidore a Riqa Sha a Ruwan Dumi zaa Sami Lafiya.

 

TOSHEWAR MAFITSARA
A Sha Garin Yayan Raidore Cikin Ruwan Tsamiua Sau daya A Rana Zaa Sami Lafiya.

 

KYANDA (BAKON DAURO)
A Dafa Raidore Asha ayi Wanka Zaa Rabu da kyanda.

 

KASALA
IDan Mutum Na yawan Jin Kasala Ko Yaushe Ya Dafa Ganyen Raidore Yaci (Ya Kwada)

GARGADI: MACCE MAI CIKI KAR TA SHA DAFAFFEN RUWAN GANYE KO SAIWAR RAIDORE, CIKINTA NA IYA ZUBEWA

A YADA RUBUTUNI DAN JAMAA SU AMFANA, AMMA BA YARDA A JUYA RUBUTUN TA WATA SIGA BA.

Back to top button