Novel Document

Kanwar Matata Complete Hausa Novel Document

Kanwar Matata Complete Novel By Fatima S. Omar

Description/Story:

Kanwar Matata Complete Hausa Novel Document Written By Fatima S. Omar

 

Description

Wata budurwa ce ta fitu daga bed room tana sanye da pink shirt sai trouser black iya kuwa yayi mugun kamata ko hula babu akanta
kyakykyawace sosai sade ba fara bace sosai
*MA’ISHA* ke nan budur war da baxata huce 17 years ba

 

kai tsaye kitchen ta nufa
ta had’awa tea tafito parlour ta xauna akan canter carpet ta aje cup d’in a ta fara danna phone d’inta

tana danna phone tana shan tea a hankali

sada ta shanye tea d’in tas san-nan tashi ta kuma bed room

tana shiga ta tadda *SAFNA* ta fito daga toilet tana daure da tawol ajikinta kalonta
*MA’ISHA* tayi tace “sister har yanxu baki shiryaba ko tu indai ya *MA’IN* ya dawo kinsan baxaki fitaba” murmushi *SAFNA* tayi tace ” hhmm inbanda abunki *MA’ISHA* ai fitata taxama dole sabuda kinsan jiya kwana nayi ina xaxxab’i kuma dai kinsan ba’a son masu ciki dayin xaxxab’i” “hhmm nidai inaso inga ranarda xaki haihu sister tunyanxu yana k’arami ma ana wan-nan rawar kan inada anhai feshi ra nar sai Allah ciwon mai iyali” dariya aunty Safna tayi tace “kedai bari y’ar uwa nima na k’agu naga na haihu inga wai nice da baby ranar sainayi kukan dad’i” “to Allah ya kaimu time d’in”

Haka sukaringa hira har aunty Safna ta gama shirinta tsaf ta tafi huspital

Bata dad’e da dafita ya *MA’IN* ya dawo a parlour ya yada xangu
ya ciro phone d’in shi yakira Safna tace mishi ita bata dawoba saida sukasha hirar *love* san-nan sukayi salama

kira ya k’ara dannawa amma harta yanke ba’a d’auka ba
tsaki ya ja yak’ara danna kiran amma shiru ba adaukaba dan haka yafara kiranta ahankali *MA’ISHA* amma bata amsaba ba tsaki k’ara ja yamike yanufi bed room d’inshi saida yayi wanka ya sauya kaya ya k’ara fitowa parlour amma ba mutsin mutun a cikin gidan

room d’in aunty Safna ya nufa kai tsaye

baiyi tunani komaiba ya kutsa kai ciki

tana kwance akan bed tayi d’aid’ai tana baccinta hankali kwance

ajiyar xuciya yasauke ya k’arasa kan bed d’in yafara k’iran sunanta ahankali *MA’ISHA*

cikin bacci taji ana kiranta ahankali ta bude white eyes d’inta tayi manya dasu ta xuba mishi wani irin sihirtaccen murmushi yayi yace “baby kinaji ina kiranki amma ko ki amsa ko” wani dugun tsaki taja tamike xaune tana laluben hijab d’in da xatasaka

ta d’auko xata sake nan yayi saurin riketa ya kwace hijab d’in ya mannata da jikinshi yana cewa “haba baby me kike kok’arin rufewa bayan kinsan cewa duk wata gab’a ta jikinki mallakinace nan gaba to mexaki b’uyemin bayan duk kayanane” tureshi tafara kokarinyi amma sai ya k’ara rungumeta sosai ta kasa kwacewa kalonshi tayi idonta taf da kwalatace “waikai wanne irin mutunne da kaje islamiyya ba dasainace jahilci ne yake damunka amma kanada hankali kanada ilimi amma kake abu irin wadda ko axamanin jahiliyya banji tarihin wadda yayi irinshi ba” sakinta yayi tayi saurin mikewa ta tashi daga kan bed d’in ajiyar xuciya ya sauke yace “Allah ne ya jarabeni da sanki *MA’ISHA* bayi kaina bane kuma duk da ke KANWAR MATATA…

 

File Name   Kanwar Matata… Hausa Novel Doc.
Title    Kanwar Matata
Author    Fatima S. Omar
Group    Ai  Hausa Novels
Genre    Fiction Story
Published Date    29/04/2024
File Size    115Kb
Format Size    TXT
Phone No
Download Kanwar Matata Complete Novel Document By Fatima S. Omar

Click the below green button to read the novel online

 READ THE NOVEL


Proceed with your download by clicking the below button

 

 

Be With Us

 

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Back to top button