Uncategorized

Maganin Cuta Kowacce Iri Da Izinin Allah

Wannan ababe sune wadanda likitocin musulunci suka bayyana cewa duk wanda yayi kokari ya mallakesu su bakwai 7 dinnan to lalllai a likitancin musulunci idan aka kirashi da likata to ya amsa domin kuwa ya tanadi maganin dukkan wata cuta wacce zata iya zama barazana ga garkuwar jikin dan Adam wadannan abubuwan sune zan lissafosu

Karanta>>> Maganin Zubewar Nono…

 kamar haka:

• 1. Garin Habbatus sauda

• 2 . Garin Hulba

• 3. Garin Zaitun 

• 4. Garin kwayoyin Gwaba/gwaiba

• 5. Garin Sabara

• 6. Garin Cucumber (Gurji)kenan da Hausa

• 7. Garin Baure(Tin)

Karanta>>> Amfanin Gishiri A Gaban Mace…

Idan aka sami nasarar hada wadannan abubuwan to saikuma ayi kokarin mallaki Zuma mai kyau kowace irin matsala ce ta taso sai adiba a yamuste da Zumar asha.

Insha Allah duk wanda yayi kokarin mallakar su to insha Allahu musamman ma wadanda suke fama da matsalar gyambon ciki(Ulcer) wacce tayi tsananin.

Karanta>>> Yadda Zaki Matse Gabanki… (Vaginal Tightening)


  Wannan ababe ga duk wata irin matsala wacce zata shafeka ko iyalinka agida wadannan sune zasu zamar maka amatsayin kamar (first aid) musamman wadanda ake samun matsanancin rashin lafiya acikin dare akuma rasa yanda za’ayi.

Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi

Back to top button