Hausa novels

Gargadar So Chapter 103 By M Shakur

Wani irin kallo Sam kema Khaleel shima Khaleel haka ranshi yayi masifan baci sai kawai ya nunamai kofa yace “get out and don’t ever and ever come to my office or anywhere nake ever again! Duk wanda bayason matata baida space arayuwana har abada! Get out!”Khaleel yafada azuciye ranshi abace dayasa Sam yayi wajen kofa jikinshi yayi bala’in sanyi ganin the only family dayake dashi today is threatening to kill him sabida matarsa, harya taba kofan saikuma yadawo da gudu kawai ya rungume Khaleel yafashe da kuka dan kusan halinsu daya da Khaleel ajebotas, the way aka raini Khaleel haka aka raini Sameer, Sam yace “I’m sorry okay I didn’t mean to disrespect Hawwa kasan ni baruwana da irin abubuwan nan, I’m just angry ne”gwanin ban tausayi yace “I just miss my cousin, our fathers su kadai iyayensu suka haifa, mu kadai suka haifa even though I was a year old da aka haifeka but we grew up together, we do everything together, we went to school together you are my best friend Khaleel! Duk inda zani idan babu kai I don’t enjoy it har party su Moh can’t fill in space naka in my heart kaine dan uwana ko na kashe wani yau kai zan kira ba su Moh ba” murya chan kasa yace “tun bayan aurenku i feel all alone! I’m all alone, You don’t go out again, you don’t answer my calls nor my chats dazaran nazo gida kace zaka tafi gashi baka bari na biyoka flat dinka mu zauna tare like we use to do a dakinka dake flat na Momy you just abandon me without thinking about me, without thinking how I will feel”sosai Khaleel yaji Sam yabashi tausayi Sam is his best friend and only family relation his cousin, tare suke komi duk wani gantalinsu na duniya da yawon banza da party tareda Sam sukeyi, dan ijiyan zuciya yasauke sai kawai yadagoshi daga jikinshi ya zaunar dashi kan kujera yace “stop crying” wucewa yayi yabude wani box yadauko auduga yajawo kujera yazauna agabanshi yana goge mai blood na lips nashi yace “I’m sorry you feel kaman I abandon you, I just want to stop all this life ne is not good Sam kaima kadena” dasauri Sam yace “injiwa? Wat is life without fun? Ko zamanin annabawa ana shagali abuga mandiri ayi rawan koroso, balle zamanin mu, mun zauna a Riyad, Oman, Katar, Jordan, Saudi all those larabawan friends namu bakaga suna having fun more than us ba? Larabawa fa do much more than us” dan shiru Khaleel yayi yace “I don’t want to make my wife sad she doesn’t like this kind of life mukeyi Sam and she’s right Allah yahana, it doesn’t matter ko larabawa nayi or not, wlh I want to be a good person na shiga aljanna kaga ko anan duniya i hate fire balle nayi ending up a lahira a wuta, and I really, really, reallyyyyy don’t want to hurt my wife I love her so sooooo much Sam!” Khaleel yayi maganan cikeda damuwa kuma da zuciya daya, ganin haka shima Sam da zuciya daya dan duk kalan kansu daya yace “to be hiding it from her she won’t know sai kazo muyi fun kadan saika tafi kaji she will not know, bakai missing party ba yanzu?” Ahankali Khaleel yace “I do but not sosai My wife makes me forget so many things” Sam yace “tun ranan damukazo kadan busa kadan a terrace ka karasha?”Ahankali Khaleel ya girgiza kai, murmushi Sam yayi yace “kaga kanada Hawwa kazo kahada da fun life will be rainbow, rainbow, and rainbows for you kahada all the colors tsaf tsaf you will be extremely happy, anjima akwai wani party a doll house namu kazo muje katashi daga aiki around 8 saika koma gida” dan kallonshi Khaleel yayi so tempted to go saikuma ya girgiza kai yace “uhm’uhm nidai katafi lemme see patient dina” kin tafiya Sam yayi yabude uwardakan office din yace “I will wait for you bari nai bacci” yashige ciki Khaleel yabishi da kallo kawai yakoma chair ya zauna yafara aiki yasa aka fara turo patient yana dubasu kafin daga bisani yaje wardround tareda some nurses dawasu new doctors yan internship .Wuraren 1 Hawwa ta tashi ahankali jikinta ciwo yake bana komiba saina wahalan Khaleel tashi sauna ahankali tayi tadauki dan note din da Khaleel yabarin mata dasauri ta taba hakoranta Allah tsokana ne baby wnada yataba gayamata tana bude hakori agida ta harari note din ta tashi ta kwashe bedsheet na gadon tadauko wani ta shimfida ta kunna turaren wuta adakin sannan tawuce dakinta wanka tayi da ruwan zafi sosai tasaka yar karaman riga tadauki wayan ta tana dubawa koya kırata taga bai kirata ba kasa tawuce ta zauna taci abinci saikuma ta tashi tawuce kitchen hakanan yau kawai saitaji tanaso tasha kayan matanta kodan sabida yanda Khaleel yabi pussy natane tanaso ya kara dadi tunda shi mayen pussy ne bari tadanmai wannan tawani ja gorinan kaman bataso din nan tashiga bude komi tanasha kadan kadan ta maida fridge tafito daidai wayanta yashiga ringing Khaleel ne wani dan murmushi tayi but still taki daukan wayan na gab da katsewa ta dauka takai kunne tayi shiru, ahankali yace “kin tashi My baby”? Ahankali tace “uhn” murmushi yayi yace “yau baki banni nazo aiki dawuri ba Kulu” zaro idanu tayi jin sheri tace “ni?” Dan dariya yayi ganin yasa tai magana yace “eh mana ke, kin wani zo kina kadamin boobs tacikin hijabi and I got distracted then we had sex” akunyace Hawwa ta zare wayan daga kunnenta ta katse, sake kiranta yayi dasauri tadauka yace “maisa kike kashe wayan”? Ahankali tace “sabida u are saying naughty stuff” cikeda tsokana yace “but you love my naughty stuff ko Yar Sanda ta” hade fuska tayi murya ciki ciki tace “ni me ruwana dan tani karma ka karayi” zaro idanu yayi yace “me karya dan wuta dai, nima dazan iya hakura dana ki yi but I can’t do good solid 48hrs without sex wlh” hararanshi tayi taki magana, cikin wani voice mai sanyi yace “Hawwa!” Wani iri dataji sabida yanda yakirata yasa taki amsawa, murya chan ciki yace “just know that I love you, I will always love you and I will never stop loving you saidai idan zuciyana yadaina aiki” lumshe idanu Hawwa tayi kalamanshi na kakkashe mata joints na jiki, murya chan kasa yace “we are going on a date tomorrow namana reserving wani eatry so don’t cook dinner gobe okay” wani juya ido tayi maganan yamata dadi amman shegen yanga tace “ni bazani ba” kaman dan yaroYace “whyyyyyyyyy mana Kulu”? Ahankali tace “sabida banso……” hakanan saitaji kalman tamakale dan gyaran murya tayi tanaso tace sabida bata sonshi but ta kasa, shima Khaleel kaman ya gane abinda zata fadi baiso tai hurting nashi this afternoon yakasa aiki yasa yace “saloon mata will be at our house by 2:00, get ready kisa full kaya that will cover you maybe abaya kai kawai na yarda ataba amiki kome kikeso banda haka ban yarda wani ababu ba” abin yabama Hawwa mamaki dahar saida tace “hmmmm” sarai yajita yace “zan shiga mosque salla I might not come back home early cus banzo aiki early ba, I love you bye” kasa daurewa Hawwa tayi dasauri tace “karfe nawa zaka dawo?” Shiru Khaleel yayi baitaba tunanin zatamai tambayan ba, ahankali yace “I don’t know yet but I will call you nagama, bari naje i love you Moonshine take care of yourself for me” ya katse wayan tabi wayan da kallo.

Back to top button