Halysaah Page 47 By Khaleesat Haydar
HALYSAAH PAGE 47…Da Asuba Khaleesat na zaune kan gado ta dafe kanta da yayi mata nauyi sosai, tun karfe uku da rabi bacci ya kaurace mata, bayan tayi sallahn nafila ta kai ma Allah kukanta shine take ta zaune saman gado tana tunanin rayuwarta, in 3 weeks time za su yi resuming school wanda shekarar su na karshe kenan za su shiga a makarantar but unfortunately tasan baza a koma da ita ba, ko kadan bata saka ran zata koma John Hopkins ba dama, but it’s really hurtful don duk shekarun da tayi a makaranta zai tashi a banza kenan, ta goge hawayen da ya gangaro mata jin ana kiran sallan asuba ta sauka daga saman gadon, sai da ta dafa bango sbda juya mata da kanta ke yi, tun da ta tashi daxu take jin jikinta kamar ba ita ba, she can’t even understand how she is feeling, sai da ta koma ta zauna na yan mintuna sannan ta tashi tana tafiya slowly ta wuce bandaki, wanke bakinta tayi sannan ta dauro alwala ta fito daga bandakin, bayan ta idar da raka’atanil fajr tayi sallan asuba, har karfe bakwai na safe Khaleesat na zaune kan darduma duk da ta idar da azkar din ta, in tayi wannan tunanin tayi wancan a haka dai har ta mike daga karshe tana tafiya a hankali ta nufi kofa ta bude ta fita daga dakin, bata karasa parlon ba ta tsaya tana kallon Abdul dake kwance saman 3 seater idonsa a lumshe yana sauraron karatun qur’ani ta wayarsa dake gefensa, duk tunaninta bacci yake ganin yanda ya lumshe ido, har zata juya ta koma dakinta taga ya bude ido yana kallonta, ta sauke idonta ta karasa cikin parlon tana tafiya a hankali ta duka kusa da shi cikin sanyin murya tace “Ina kwana” Yace “Lafiya” Bata sake cewa komai ba kanta a kasa, after some seconds ta mike zata bar wajen, calmly yace “I need breakfast, ban ci abinci da daddare ba” Ta daga kai ta kallesa, sai kuma tace “Toh….” Juyawa tayi ta nufi kitchen don ganin me zata girka, doya da kwai tayi deciding tayi don shi tagani available a kitchen din, wajen karfe takwas ta gama komai ta kai har gabansa a parlon ta durkusa ta ajiye, ganin bread a kan dining table ta mike ta tafi ta dauko sannan ta dawo ta ajiye masa tana kallonsa a hankali tace “Gashi na gama, in hada maka shayin?” Without looking at her yana danna wayarsa daga kwancen da yake yace “Ohk” Hada shayin tayi bayan ta gama ta koma gefe tana kallonsa a hankali tace “Na gama” Ajiye wayarsa yayi ya sauko daga saman kujeran, shayin ya dauka yana sha, ba tare da ya kalleta ba yace “Ke ina naki shayin?” Shiru tayi bata ce komai ba, jin tayi shiru ya daga kai ya kalleta, sunkuyar da kanta tayi, sai kuma ta mike ta nufi kitchen, ba a dau lokaci ba sai ga ta ta dawo da cup da tea spoon, ta duka kasa ta fara hada shayin nata, ya kalli madaran da ta zuba a shayinta ya dau wani spoon ya kara mata madaran, ita dai bata bari sun hada ido ba, a plate daya ya dibar masu doyan ya fara ci, ita dai juya shayinta kawai take a hankali, after some minutes ganin bata fara cin doyan ba ya daga kai ya kalleta yace “Ko a baki za a baki?” Ta ɗan yi murmushin karfin hali ta dau fork ta fara cin doyan a hankali, da ta kallesa sai su hada ido, kana ganinta kasan she is not comfortable a wajen don ya riga ya sa mata tsoronsa a zuciya, daga karshe ta ajiye fork din hannunta a kan tray, ya daga kai ya kalleta, a hankali tace “Na koshi” Bai ce mata komai ba, ta koma gefe tana shan shayinta slowly, after a while Abdul ya mike ya koma saman kujera, ta tashi ta dau sauran abincin ta kai kitchen, sai da ta wanke utensils da suka yi using sannan ta fito daga kitchen din, magana take son yi masa amma tana tsoro, ya kalleta tayi saurin sunkuyar da kai kamar munafuka tana wasa da yatsunta, yace “Me ya faru?” Ta karasa ta duka daga gefensa a hankali tace “Dama pls ina son zan yi magana da Safiyyah, ka taimaka ka kira min ita ta wayarka” A takaice yace “Bazan kirata ba, kanwar baabarki ce Safiyyar?” Sosai jikin Khaleesat yayi sanyi, ta sunkuyar da kanta tayi shiru bata ce komai ba, yace “Tafi ki bani waje” A hankali ta mike a sanyaye ta wuce dakinta, goge hawayen da ya taru idonta tayi ta zauna gefen gado, after a while ta share hawayen da ya ki tsaya mata ta mike ta cire hijab din jikinta ta linke ta ajiye sannan ta shiga bandaki, brush tayi sannan tayi wanka, ganin abubuwan wanke gashi a bathroom din ta wanke gashinta ta tsane da karamin towel sannan ta dau wani towel din ta daura ta fito, tana tsaye gaban madubi tana shafa man gashi taji an bude kofar dakin, da sauri ta juya gabanta ya fadi sosai ganinsa, kana ganinsa kasan daga wanka ya fito shi ma, cikin dubara ta gyara daurin towel dinta tana jin zuciyarta na bugawa ta ci gaba da oiling gashinta, ya karaso har inda take tsaye ya tsaya a bayanta yana kallonta ta madubi, ita dai ta kasa dago idonta tana jin saukan numfashinsa a bayanta, ta ajiye oil din hannunta a hankali don duk ta daburce, shi dai yana tsaye dab da ita yana kallonta ta madubi, ya kai hannu zai yi loosening din towel din kirjinta, juyowa take son yi da sauri kamar zata yi kuka cause bazata iya ganin kanta ta madubi a yanda yake ganinta ba, yaki barin ta juyo hakan yasa ta runtse idonta zuciyarta na bugawa, bai fasa kallonta ta madubin ba har ya cire towel din jikinta ya jefar saman gado, he kept his eyes glued to her cause he just can’t stop admiring her bare body any time he set his eyes on her, gaba daya taki yarda ta bude idonta, bata ankara ba kawai sai jin su tayi a saman gado, bata san sanda ta bude ido ba ta fashe da kuka tana turasa a tsorace ganin yau kai tsaye kawai far mata yake kokarin yi babu bata lokaci, ita kanta bata san inda ta samu courage din turasa ba duk da tsoronsa da take, da mamaki yake kallonta yana sauke numfashi, ganin kiciniyar sauka take yi daga saman gadon tana kuka, cikin kakkausan murya yace “I will give u a dirty slap” Danneta yayi yanda ko motsin kirki bazata iya ba balle tace zata sauka daga saman gadon, ta dinga masa kururuwa tana kokarin kwatar kanta don bata taɓa tsorata ta gigice da lamarin nan ba irin yau, duk yanda Abdul ya so cimma burinsa a wnn moment din hakan ya faskara, kawai ya tuna ita ba irin matan da ya saba mu’amala dasu bane, he couldn’t have his way no matter how hard he tried, he was so confuse as at how intact she is even though he knows she is a virgin, hakan yasa ya fara romancing dinta roughly to make his way more slickier, cause he was determined in fulfilling his mission today, wani wawan marin da yayi resetting dinta back to default ya sauketa mata don duk da yanda ya danneta she is still struggling so hard to free her self under him, Khaleesat taji kamar numfashinta na yi mata gardama, at this moment tasan babu me kwatar ta hannunsa sai Allah, she was so weak and in severe pain hakan bai hanata struggling ba cikin kuka take cewa “Don girman Allah ka rufa min asiri Abdul, wallahi mutuwa zan yi bazan iya ba, it’s soo painful….” Ya kara sauke mata wani marin cause he is seriously trying to find his way by all means, Gaba daya Abdul komawa yayi kamar bai taɓa tarayya da mace ba a wnn lkcn, ya koma kamar Amateur da ta mance inda zai bi, duk wani dubaransa was fortile, he was really frustrated and vexed, Ganin how helpless she was ga numfashinta na neman daukewa ya rungumeta gam jikinsa yana kallon fuskarta da tafin hannunsa ya kwanta ta dalilin marin da yayi mata, lumshe ido yayi yana sauke numfashi kamar wanda yayi tsere, saukan hawayenta ya dinga ji a kirjinsa ya lumshe idonsa zuciyarsa na bugawa, after almost a minute yayi kasa da murya da kyar, yana shafa dogon gashinta yace “I am sorry Khaleesat, i am sorry” Ita dai hawaye kawai take tana sauke ajiyar zuciya, tana jin wani azaba in between her, they were like this for almost 5 mins, Abdul ya saketa ya koma can karshen gadon ya dafe kansa dake sara masa, ga wani azababben ciwon mara da yake ji, da kyar ya mike ya dafa bango na ɗan lokaci kafin ya nufi kofa ya fice daga dakin, Khaleesat ta takure cikin duvet tana sauke ajiyar zuciya hawaye wasu na bin wani a idonta, bata san lkcn da baccin wahala ya dauketa ba a haka. Karfe sha biyu saura taji hannu a forehead dinta, bude idonta da suka kumbura tayi a hankali don sosai kanta yayi mata nauyi, suna hada ido ta sauke idonta, Calmly yace “Ta shi ki shirya mu tafi shopping” Da kyar ta mike zaune tana kara rufe jikinta da duvet, sai kuma ta fara jawo towel din da ya cire mata daxu, shi dai bai ce mata komai ba yana kallonta, har cikin ransa he felt bad ganin yatsunsa kwance a fuskarta, cikin dubara ta daura towel din sannan ta mike tsaye lkci daya ta duka kasa da sauri tana runtse ido, yana kallonta yace “What?” Lokaci daya hawaye ya idonta, cikin rawan murya tace “Bazan iya ba, zafi nake ji sosai” Ya hade rai yace “Zafin me?” Ta kasa kallonsa hawaye na sauka idonta, yace “Me na maki da za ki ji zafi?” Ita dai bata dago kanta ba gabanta na faduwa, mikewa yayi ya fice daga dakin ta bi sa da kallo, after a while Khaleesat taji fitar motar sa a gidan, ba karamin daurewa Khaleesat tayi ba ta tafi bandaki, sai da tayi sit bath sosai sannan taji ta samu sukuni, tayi wanka ta dauro alwala ta fito. Karfe biyu saura tana tafiya a hankali tana dingishi ta fito parlor, ledan kayan da Momy ta bata ta gani a parlon, ta karasa ta bude ledan sai a sannan taga irin kayan da su Meemah suka siyo mata, a hankali ta daure ledan ta dau kayan walking slowly ta koma dakinta da su ta ajiye ta dawo parlon ta tafi kitchen don daura girki… Momy dake zaune parlor tana kallon Meemah da wani expression tace “Bacci fa kika ce Meemah??” Meemah ta ajiye gyalen jikinta tace “Wallahi kuwa Momy” Momy tace “To baccin me take wajen karfe sha dayan safe??” Meemah tace “In kin tambayeni in tambayi wa?” Momy ta gyara zama tace “Toh baki tafi dakin kin dubo ba?” Meemah tace “In lafiyarta qlau ai kinsan taso ta zai yi ta fito ta gaisheni barin ma da nace masa kin bani sako in bata, sai ce min yayi magani ta sha tana bacci” a hankali Momy tace “Innalillahi wa inna ilaihi raji’un” Meemah tayi wani murmushi tace “Kinsan Allah Momy, kawai jikina ni tun asali ya bani ba lallai irin wannan asirin yayi tasiri lokaci daya ba, bance bazai yi tasiri ba amma sai ya gama moreta tukun, kin ga in rabo ya shiga kafin nan kuma ai mun shiga uku mun lalace, hada iri da talaka ya tabbata” a fusace Momy tace “Ke dai a rayuwarki baki taɓa furta alkhairi sai sharri Amina? Asirin kusan miliyan biyun kike ce min ba lallai yayi tasiri ba? Ko kina hauka ne?” Meemah tace “A’a ni bance bazai yi tasiri ba Momy, cewa nayi…” Momy ta dakatar da ita rai bace tace “Bana son ki sake saka min mugun bakin ki a lamarina, ki tashi ki ban waje kar in yi mummunan bata maki rai wallahii” Mikewa Meemah tayi ta kyabe baki tace “Shi Abdul din da duk mun san yanda idonsa ke kan mata ne kike tunanin zai bar yarinyar nan su kwana gida daya babu abinda ya shiga tsakaninsu?” Wani zagi Momy ta kunduma mata tace “Baza ki tafi ki ban waje ba, me mugun alkaba’i kawai, duk ba ke kika ja mana wannan bala’i ba?” Meemah na tabe baki tayi tafiyarta sama, Mikewa Momy tayi ta fara zaga parlor tana jin zufa na keto mata duk da Ac dake kunne, sai kuma ta dau wayarta ta wuce sama da sauri. Wajen karfe hudu da rabi Abdul ya dawo gida, Khaleesat ta idar da sallah tana zaune kan darduma ya shigo dakin ya ajiye shopping bags din hannunsa, ta mike a hankali tana kallonsa tace “Sannu da zuwa” Yace “Ki duba ko akwai abinda ba a siya ba” Tana kallon bags din ta karasa inda ya ajiyesu tana duba tsadaddun Abayan da ya siya mata kala kala, da takalma da handbags, irin dai quality din da yake siya mata a baya, duk wani abu da zata bukata sai da ya siyo mata, har da tsadaddun turaruka iri iri da man gashi, da na shafawa, kallon lube din da ta ciro a siyayyan ta dinga yi don at first tayi zaton na shafawa a fuska ne, sosai gabanta ya faɗi ta ɗan kallesa taga kallonta yake, da sauri ta dauke kai zata ci gaba da ciro sauran abubuwan da ya siyo ya mika mata hannu alamar ta basa lubricant din, ta mika masa ba tare da ta bari sun hada ido ba, juyawa yayi ya dau ledan kayan da Meemah ta kawo daxu ya fitar da shi daga dakin, a hankali Khaleesat ta zauna gefen gado nan da nan hawaye ya cika idonta, bata san sanda ta fashe da matsanancin kuka ba tana tuna azaban da ta sha daxu. Wajen karfe takwas da rabi na dare Khaleesat ta gama dafa ma Abdul tea din da ya sa ta ta dafa masa, gaba daya tun daga sanda ya dawo har zuwa yanxu bata da sukuni a gidan, tana sanye da hijab ta karasa har inda yake zaune a dakinsa yana karatun Alqur’ani, ta durkusa ta ajiye masa shayin, zata mike ya jawota jikinsa bayan ya rufe qur’anin, yayi kissing goshinta yana kokarin cire mata hijab din har dai ya cire, lkci daya jikinta ya fara rawa tana son kwace kanta, ƙin saketa yayi ya riketa gam, tun tana ganin abun kamar wasa tunda a zaune yake, har sai da ta gansu saman gado ya rabata da komai na jikinta sannan idonta yayi clear, ihun da ta dinga masa tana kuka tana kokuwa da shi bai sa ya fasa abinda yake yi ba, upon yayi using lube da ya siyo amma kamar daxu yanxun ma dai bai iya yayi mata komai ba, after a while ya sake ta, fuskarsa a daure yace “Fita” Ta sauka kan gadon da sauri ta dau hijab dinta ta saka ta fice daga dakin jikinta na rawa, zaunawa yayi gefen gado ya rike kansa da yayi masa nauyi yana sara masa. Throughout washegari Abdul bai bi ta kanta ba a gidan, ta dai gaishesa da safe ya amsa babu yabo babu fallasa, amma hatta breakfast da tayi bai ci ba balle lunch, sosai taji guilty conscience na damunta don tana tsoron kamun Allah, tunda tayi karatun addini tasan kuma meye aure, amma yanxu ita kanta tasan ba intentionally bane taki basa hadin kai, kasa daurewa tayi wajen karfe uku na rana jiki a sanyaye ta samesa a parlor ta durkusa daga gefensa a hankali tace “Don Allah Ya Abdul kayi hakuri idan nayi maka laifi” Shiru tayi don ita kanta tasan she sounds stupid, Babu yabo babu fallasa yace “Laifin me?” Ta sauke idonta ta kasa cewa komai, Yace “Ohk kinsan ma abinca kike yi kenan” Ta girgiza masa kai da sauri, kallonta kawai yake don duk yau ji yayi kamar an dauke masa sha’awarta, unlike before da ko me zata yi feeling din nan nata dai na nan a ransa, kawai ji yayi baya ma son ganinta kawai, Calmly yace “Tashi ki bani waje” A hankali ta mike ta bar parlon. Da daddare bayan magrib yana kwance parlor ya kunna karatun Alkur’ani ta wayarsa yana saurare, tun da Khaleesat ta fito zata je daukan abinci a kitchen ya bi ta da kallo, har ta fito daga kitchen din ta wuce dakinta da abincin, ya mike zaune, after a while sai ga ta ta sake fitowa ta kai plate din kitchen, hijab ne har kasa a jikinta, still da ta fito haka ya bi ta da kallo, ita dai ta gefen ido kawai take kallonsa har ta koma dakinta, Bayan isha’i ya bude kofar dakinta, sosai ta tsorata ganinsa, suna hada ido ta sunkuyar da kanta don dama zaune take kan darduma ta idar da sallah, Yace “Make me a cup of tea” A hankali tace “Toh” Jiki a sanyaye ta tashi taje ta dafo masa tea din ta kai masa dakinsa, haka kawai gabanta ya dinga faduwa ganin kallon da yake mata, ta dai ajiye cup din tea din sannan ta fita ta koma dakinta ta kashe wuta ta kwanta ta shige cikin duvet, banda faduwa babu abinda gabanta yake yi, har ta fara bacci ta ji ana cire duvet din jikinta ta mike zaune a tsorace tana kallonsa kamar zata yi kuka don ya kunna dim light a dakin, yace “Nan wai wayo kika yi kika zo kika kwanta da wuri?” Sunkuyar da kanta tayi zuciyarta na bugawa bata ce masa komai ba, ya xauna gefenta ya jawota jikinsa a hankali, yayi kasa da murya yace “Kar ki manta you are my wife legally Khaleesat, why are you making everything seems hard for us both?” Kuka ta fara yi a hankali, yana magana kamar me rada yace “You just have to stay calm and relax plss, i promise i won’t hurt you Khaleesat, the lube will help, jiya kin ki sakin jiki shi yasa bai yi ba” Khaleesat dai kukan tashin hankali kawai take bata ce masa komai ba tana kallon lube din da ya ajiye saman gado, kwantar da ita yayi taking off her nighty ya fara bi da ita gently kamar yanda yace, duk yanda Khaleesat ta saka ma ranta yau dai zata daure kawai tayi hakuri yayi abinda zai yi amma yana fara taɓata ta fara masa kuka da karfi tana turjewa, tsabar feelings dinta da yake ji yau duk bai ma san tana yi ba, banda lallabata da bata hakuri babu abinda yake yi yana bi da ita a hankali, don burinsa kawai yayi accomplishing mission dinsa yau ya maida ta mace, amma me? even with the help of so much lube hakan yayi seeming impossible, magiya ya dinga yi mata kamar zai mata kuka yake rokonta she should let him pls don gani yake kawai don taki sakin jiki ne, sosai yake rokonta as if his life depend on what he is trying to do, ita banda kukan azaba babu abinda take tana kokarin kwace kanta tana turasa da duk sauran karfinta, mari ya sauke mata a fusace ya shakota yana huci yace “Is all this among ur plan??” Kasa magana tayi saboda shaƙeta da yayi da karfi, ya wani turata har sai da ta fadi kasan dakin, yana huci ya sauka daga saman gadon ya nufeta yace “Ni xaki raina ma hankali? Ni zaki dinga dauka for granted?” Cikin kuka tana komawa baya ta dinga cewa “Don girman Allah kayi hakuri, wallahi bani bace Ya Abdul, nima ban san me yasa haka ba” Ya dagota da karfi yana kallonta da idanuwansa da suka yi jajir yana wani irin numfashi yace “Saboda kin saka a ranki baki son aurena baki son zama da ni shi yasa baza ki bani hakkina ba?” Jikinta na rawa ta dinga girgiza masa kai tace “Wallahi a’a, don girman Allah kayi hakuri….” Wurgata yayi da karfi har sai da ta buga da bango, ya juya ya fice daga dakin kamar zai tashi sama, ƙasa motsi Khaleesat tayi tana ganin duk dakin na juya mata, yana fita dakin da minti goma taji fitar motarsa a gidan, kuka Khaleesat ta dinga yi sosai ko ina na jikinta na mata ciwo a dakin, ta fi awa daya kwance inda ya wurgata, ji take kamar bazata iya tashi ba ga azaban da take ji a ƙasanta, da kyar ta rarrafa zuwa bandaki daga karshe, bayan ta gyara jikinta ta fito ta kwanta nan kasan dakin tana kuka a hankali ga wani azababben ciwo da kanta yake mata, tashi zaune tayi ta jingina da gado tana tunanin what exactly will be the problem, don ita ta riga tayi give up din Abdul a matsayin mijinta, ko dai tana da wani ciwo ne da bata sani ba a wajen, if not ko yanda yayi using lube din nan should have been enough, to ko ce masa zata yi su je asibiti don ya dena zargin hanasa take yi, bazata so Allah ya kamata da laifin hana mijinta kanta ba, hawaye masu zafi suka dinga sauka idonta, she wish zai bata listening ears ya saurareta yasan she is not doing this purposely, sai wajen karfe daya da rabi na dare taji shigowar motar Abdul, gabanta ya dinga faduwa tana kwance kasan dakin har taji alamar ya shiga dakinsa, mikewa tayi da kyar ta saka hijab dinta tana dingishi ta fita daga dakinta, tsaye tayi tana kallon kofar dakinsa gabanta na faduwa don bata san me zai ce zai mata ba idan ta shiga dakin, daga karshe tayi shahada ta bude a hankali ta shiga gabanta na faduwa, wanka taji alamar yake yi a bandaki, ta dinga kallon wrist watch dinsa da wayoyinsa da sauran ledan Prophylactic dake ajiye gefen gadon, sosai jikinta yayi sanyi ta dinga kallon prophylactic din, taji hawaye masu zafi na sauka idonta, bayan few seconds ta juya a hankali ta fita daga dakin, wasu sabbin hawaye na sauka idonta ta koma dakinta ta kwanta saman gado tana shesshekan kuka.*Halysaah is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u send ur evidence of payment 07087865788 👈🏻, it’s better ki ji tsoron Allah ki sauke nauyi kiyi karatunki cikin kwanciyar hankali don littafin na kudi ne, in kika karanta with no payment i owe you 500*
