Kannywood

Kotu ta bada Umurnin kama Ado Gwanja

Babbar kotu jiha Kano tayi umarni a kama mawaki Ado Isa Gwanja tare da haramta Masa Waka ko zuwa taron biki.

Hukuncin na kotun ya biyo bayan karar da majalisar malamai ta jahar kano ta shigar tana kalubalantar Gwanja da wasu mutane kan kalaman da sukeyi.

Saidai bayan haka Gwanja ya garzaya gaban Babbar kotun jahar Kano inda yake neman kotun ta bashi kariya wajan hana kamashi, inda a zaman kotun na yau tayi umarnin da aka Kamashi tare da hanashi yin wakoki da kuma zuwa gidan biki har zuwa lokacin da za’a kammala bincike.

Shin koya kuke kallon irin kalaman da Gwanja yake amfani dasu a wakokinsa.

Karin bayyani na ku danna hoton dake ƙasa 👇👇👇👇

Back to top button