Uncategorized

Sanadin Labarina By Hafsat Rano Complete Novel

 

SANADIN LABARINAH

HAFSAT RANO

DANDANO DAGA GUDA CIKIN ZAFAFA BIYAR

“Ya Tariq amma…”

“Look fauwaz, ba zan iya auran yarinyar nan ba, tayi min kankanta da yawa, plus bata cikin spec dina gaskiya. Bana so mace ta cika siranta da yawa, plus she’s young. Very very young da rainon ta zanji ko da aiki na!?”

“I know, amma when last kaga Jidda? When last ka ganta face-to-face?”

Karanta>>> Gurbin Ido… Na Huguma (Zafafa2022)


“Ba zan iya tunawa ba, infact na manta kamar ta ma baki daya ni. So it’s better kaje ka sanar da Yayah, ba zan iya ba gaskiya, gobe goben nan zan koma in da na fito, daga dawowata? Haba!”

“Calm down and give it a second thought, karka yanke shawara base on abinda ka sani a baya, jiddan da ka sani shekara biyar baya ba itace wannan Jiddan ba! Ka daure ka ganta.”

“Fauwaz!”

Sai ya mike tsaye

“Kana bata bakin kane kawai, ba zan iya ba gaskiya, ba zan daukar ma kaina abinda na san ba zan taba iyawa ba.”

Mikewa shima yayi, yana girgiza masa kai, zai yi magana ya daga masa hannu

“Bana son sake jin komai. Ya isa haka nan, ba zan taba iya soyayya da ita ba, bare har ta kai ga maganar aure! Never!!!

Karanta >>> Inaya By Mamuhgee (Zafafa2022)


****Tray din ruwan da yake hannun ta ne yake neman subucewa, tayi saurin rike shi hawaye na saukowa a kuncin ta, ya zatayi da auren sa da yake kanta? Ya zatayi da rayuwar ta yanzu kenan? Innalillah wa inna ilaihi raji’un. Ta shiga maimaitawa. Takun takalmin sa ne ya iske ta, tayi saurin matsawa jikin dan corridor din dake jikin dakin ta makale, fuskar sa a hade take tsaf, yana cikin shigar fatar tshirt wuyan sa sakale da necktie navy blue sai dogon wandon chinos dake sanya a jikin sa. Dogo ne sambal, kuma giant na ajin karshe, zuwa yayi ya wuce ta, ba tare da ya lura da ita ba, tana jin kiran da Ya Fauwaz yake kwala masa amma yayi biris kamar be ji ba. Ya wuce kansa a gaba cikin yanayin da ta kasa hange ko hasashen sa. Ji tayi tamkar kafarta ba zata iya daukar ta ba, duniyar na juya mata, shekara guda kenan tana dauke da igiyar auren sa, igiyar da ta raba ta isma’il me tsananin son ta da kaunar ta, ta zabi zaman dakon jiran shi, duk da bata da yakinin abinda zata tarar daga gareshi. Zuciyarta tayi nisa a kaunar sa wanda har take jin bata da wani katabus idan har babu shi. Me yasa zuciyar ta, ta zalunce ta? Me yasa ta sakata kaunar wanda baya son ko ganin ta? Lallai zuciyar ta, ta zalunce ta zalunce mafi girma.

Zaman dirshan tayi a wajen, cup din da ruwan kowanne yayi nasa wajen, Fauwaz ne ya fito, ya ganta a wajen, yanayin da take ciki ya tabbatar masa da lallai taji maganganun su, durkusawa yayi a gabanta cikin yanayin tausayinta, dan yasan yadda take son Ya Tariq, kuma yasan sune ummul abaisin gina mata soyayyar shi a cikin zuciyar ta, shi da Amira sune suka bata hope, suka dora ta akan turbar da a yanzu shi kansa be san da wanne irin baki zaiyi amfani wajen gyara matsalar ba.

“Jiddah.”

Ya kira sunan ta cikin yanayin da shi kansa yasan abinda zai fada bashi da wata maana, dago manyan dara-daran idanun ta tayi, wanda a kullum suke cike da wani haske me kyawun gaske, sai dai a yanzu sun rine sun koma wasu iri na daban, tamkar ba su.

“Nasan kinji komai da muka ce, bansan me kuma zan ce miki da zai karfafa miki guiwa ba, amma na miki alkawari sai Ya Tariq ya kawo kansa wajenki, begging you on his two knees akan ki taimaka masa. Nayi miki wannan alkawarin, sai ya sauke duk wata izza da yake ji, sai ya ajiye duk wani self respect nasa, ya nemi soyayyar ki.”

Girgiza masa kai tayi, ta mike tana karkade jikinta, ya taimaka mata ya dauki tray din yana leka fuskar ta da ya kasa gane ainihin abinda yake faruwa a cikin zuciyar ta

“I’m so sorry Jidda.”

Karanta>>> Babu So… By Billyn Abdul (Zafafa2022)

Murmurshi ta sakar masa wanda yake dauke da abubuwa masu yawan gaske, ta shiga takawa zuwa cikin gidan, gefen ta ya tsaya suke jera yana rike da tray din, suka shiga cikin gidan zuwa part din antyn, a saman madaidacin fridge din dake falon ya ajiye tray din ita kuma tayi saurin shigewa dakin ta, tana shiga ta kulle kofar ta jingina da bayan kofar zuciyar ta na bugawa da karfi da karfi

“Ina son ki Jiddah, ina son ki fiye da yadda nake son kai na, dan Allah ki ceci rayuwata ki so ni ko da kwatan son da nake miki ne.”

“Kayi hakuri isma’il, ba zan iya ba, ba zan iya ba.”

“Shikenan Jidda, shikenan sai watarana!”

Kalaman Isma’il na karshe kenan, anya ba alhakin sa bane zai fara bibiyarta? Anya? Ashe haka kake ji idan wanda kake so ya furta maka kalmar baya son ka? Haka isma’il ya ji? Mutumin da ya so ta tun tana yar kauyen ta? Ya so ta tsakani da Allah ba dan wani abu da ta mallaka a jikin ta ba, anya bata cuci kanta da rayuwar ta ba?

Dafe kanta ta yi da yake barazanar tsinkewa, ta lallaba zuwa gaban mudibi ta tsaya tana sake kallon kanta da kanta! Duk in da ake so mace ta kai a haduwa da cika ta san ta kai, amma sai dai kash!

Karanta>>> Farhatal Qalb By Mss Xoxo (Zafafa 2022)

Tirkashi!!!!

Guda cikin littafan zafafa biyar na wannan karon, lallai zafafa bana a shiryen su suke, sun shirya tsaf dan nishadantar daku cikin salo na daban da rike zuciyar me karatu.

GA TSARIN YADDA FARASHIN SU SUKE;

ZAFAFA GUDA BIYAR 1  PAGE 1 NA KOWANNE BOOK A KODA YAUSHE INSHA ALLAH . KAMAR KO WANI YI. FARASHIN NA NAN AKAN NERA DUBU DAYA

ZAFAFA BIYAR

Littafi daya 300

Littafi biyu 400

Littafi uku 500

Littafi hudu 700

Littafi biyar 1k

GURBIN IDO

SAFIYA HUGUMA

SANADIN LABARINA

HAFSAT RANO

INAYAH

MAMUHGEE

FARHATAL QALB

NANA HAFSAT

(Miss Xoxo)

BABU SO

BILLYN ABDUL

ZAFAFA BIYAR VVIP SUITES!! WANNAN SASHI NE NA BANGAREN YAN ZAFAFA NA MUSANMAN DA KE SON KARANTA SHAFUKAN LITTAFAN ZAFAFAN SAMA DA DAYA. TO KU SHA KURUMIN KU. KUDIN VVIIP NA ZAFAFA NERA DUBU BIYAR NE KACAL NA DUKKANIN BOOKS DIN BIYAR. A KALLA A RANA ZAKU DINGA SAMUN SHAFUKA 10 KOWANNE BOOK SHAFUKA 2 KENAN.

PAY 5K FOR ZAFAFA BIYAR VVIP SUITE SECTION. MAXIMUM OF 10 PAGES DAILY, 2-2 PAGES OF EACH BOOK. MAKING 10 PAGES IN WHOLE. LITERALLY

SANNAN AKWAI TSARIN VVIP NA BOOK DAYA GA MASU RAAYIN VVIP NA BOOK DAYA KO BIYU KO UKU KO HUDU GA KUDIN SU KAMAR HAKA;

BOOKS HUDU 4500

BOOKS UKU: 3500

BOOKS BIYU: 2500

BOOK DAYA: 1500

BREAKDOWN OF ZAFAFA BIYAR VVIP SINGLE PAID BOOK

4 BOOKS  4500

3 BOOKS : 3500

2 BOOKS : 2500

1 BOOK: 1500

MUNA TALLATA HAJOJIN KU CIKIN FARASHI MAI RAHUSA

TALLA SAMAN SHAFI

DAYA NA BOOK DAYA :1000

TSAKIYA 800

KARSHEN SHAFI 500

YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS👇🏾👇🏾👇🏾

BANK NAME: ZENITH BANK

ACCOUNT NAME: HAFSAT UMAR KABIR

ACCOUNT NUMBER: 2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:

07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA DA SHEDAR A TARE:

09134848107

Back to top button