Hausa novels

Harijin Tsoho Page 13 Romantic Hausa Novel

Taimaka mata tayi ta wanke fuskarta da bakinta ta fito da ita,sannan ta koma ita kuma ta gyara inda a ɓata ɗin da aman sannan ta dawo gurinta ta samu zazzaɓi me zafi a rufeta se rawar sanyi take.First aid bx ɗinsu ta ɗauko tabata paracetamol tasha,sannanta gyara mata rufa tana faɗin”in d next 30 minute inbe saukaba se muje asibiti ko akira miki doctor ɗinku,nasan stress ne da kuma damuwarnan”cewar zahra cikin tausasawa.Gefen khadeejar ta zauna ta kira number habeeb,ɗagawa yayi yana faɗin”my love i missed you badly,””baby mummn su khadejace ta rasu jiya da yamma yadace kazo gaisuwa dan namancene jiyan muna cikin ruɗu dana faɗa maka ay da kasam janaizar”.magana zahra take amma shi ya tafi wani tunanin na daban,watakan lokacindata mutu suna tare da khadeejata baje masa gindi yana ci ashe uwarta nacan ta mutu.”Kana jina kuwa?”muryar zahra ta dawo dashi daga tunanin daya tafi.”Allahu akbar,wayyo kice mutuwa akai mana toAllah yajiƙanta ganinan zanzo insha Allahu.”sun ɗan taɓa hira sama sama kamin ya ajiye wayar.khadeeja dake kwance inbanda kunyar zahran ba abinda ke damunta tabbas se yanzu takeƙarayin danasanin abinda ta aykata mata,dan zahra masoyiyartace bata cancanci hakaba agurinta.haka aka gama zaman makoki kowa ya watse,su zahra suma suka dawo gidacike da alhinin mutuwar mummyn.shiko mahaifin zahra sanin matsalar aminnin nasa ta yawan buƙatace tasa tausayinsi yaƙi barin zucyarshi kuma yasha alwashin yimaa taimakon da yasan ze uya wajan ganin ya cireshi a damuwa.**********”Wlh halima taganmu sir habeeb bada wasa nakemaba”cewar khadeeja lokacin data kwashe komai daya faru ta faɗa masa awaya daya kirata.”to in ta ganmu me yasa bata faɗawa zahranba,?”yayi tambayar cikin dauwa.”I dont know sir but tabbas nide ga yadda mukayi da ita”cewar khadeejan.”To ki fito mu haɗu musan abun yi mgnawaya bazata yiwuba”cewar habeeb cikin damuwa.”Banida lfy har yanzu wlh na rasa meke damuna komai naci seya dawo “cewar khadeeja,”In kika fito seki je asibiti mana adubaki ay bazaay ta zama ba lfy ba”cewar habeeb ɗin.salllama sukayi ta ajiye wayar zuciyarta cike da shauƙin habeeb ɗin dan har zuciyarta takesonshi.************.”Alhaji duk sanda nazo gunka cikin damuwa nake samunka,inaso kasani hajiyade ta mutu kuma har abada bazata dawo garekaba,kuma kai ga lalurarka,to gaskiya ɗayace inhar ka ɗaukeni amininka to kasamu mata ka aura,zamanka a haka baze yiwuba”cewar mahaiin zahra cikun damuwa.Murmushin ƙarfin hali daddy yayi yace”bazan iya nemanaureba kaima kasani amma na baka wuƙa ada nama tunda kai ar yanzu zuciyar taka jitake da ƙuruciya ka auromin ko wacece a faɗin duniarnan inde maxece wlh zan zauna da ita,inma inada wani category to shine ta zamo me kyau, me addini,danni inason mace me kyau”cewar daddy yana kallon abban zahra.”Insha Allahu zan binciko maka da yardar Allah kuma nagode da wannan dama daka bani””Su khadeeja ma angama komai,nanda sati biyu zasu tafi Holland can gurin yusuf ƙanina zasuyi karatu acan dan dama tun hajiya na raye mka shirya hakan”cewar daddy”Ah gaskiya hakan yayi kyau tunda kaga shima yanada yara saannin nakan kuma matarshi akwai kulawa kaga zasuji daɗin zama tare dasu,Allah de yajiƙan hajia yasa ta huta”cewar abban zahran.Sun jima suna hira kamin daddy ya rako Abban suyi sallama ya tafi.*******Khadeeja fita tayi suka haɗu da habeeb a wani gurin nadaban wanda faruwar hakan duka akan idon halima dan tasha alwashin raba zahra da auran habeeb ba tare da zahran tasan me sukayi mataba shiyasa ta baza mutane ƴan bibiyar shife da ficen haub da ita khadeejan.ayko shine yau aka kirata,akace angansu batai ƙasa a guiwaba ta isa gurin.hotunan da aka ɗaukesu tare sun fta da kyau ta yadda ba me cewa editing ne.dan harda vudeo suna rungume da juna yana sumbatar laɓɓanta bayan sun fito zasu rabu.halimatayi murna sosai da ayki me kyau da akai mata.sallamarsu tayi itama ta koma gida.khadeeja bayan sun rabu wani ƙaramin asibiti taje dan adubata asan abinda ke damunta.ayko bayan gwaje gwaje aka gano tanacɗauke da ciki na tsawon wata biyu.tashin hankali baa samaka rana,khadeeja taci kuka amota fin wanda tayi na mutuwar mummntada ƙyar ta iya ƙarasawa gida dan kukan da takeyi.ya wuce tunani,bata bari sun haɗu da kowaba ta shige ɗakinta,ta kulle ƙofa sannan ta kira number habeeb bayan ya ɗagane ta fara yimasa bayanin komai dake faruwa.tsaki yaja sannan yace”to da kike gayamin ni yanzu a matsayina nawa kenan?””a matsayinka na wanda yafikowa kusanci da cikin mana habeeb akane”cewar khadeeja cikin kuka.”Taxi no garage ce kefa khadeeja taya kikasan ciki nawane bayan kinsan bani kika fara saniba?””wallahi nakane habeeb pls ka fahimceni budurcina kuma an jima da nai loosin ɗinshi wa wani saurayina “”look khadija nagafa mgnr nan da gaske kikeyi nifa zatona tun farko da wasa kikeyi to ki buɗe kunnenki da kyau kijini wallahi ki nemi uban cikinnan baniba inba hakaba duk abinda nai miki ke kika siya,kuma karki ƙara kirana tunda abun naki hakane”yana kashe wayar .Khadeeja ta kife agurin tana kuka me taɓa zuciya.*********Shiko habeeb jin abinda khadijarta ɓullo dashine yasa yaje yasamu iyayensa yace arage lokacin bikin nasu wato acire sati biyu a ɗaura masa auransa da zahransa nan da kwana uku masu zuwa dan ya fahimci kamar tarkone ta ɗana nason hanashi mallakar zahra.koda akaje gurin abban zahra beƙi amincewabadan sun gama shiryawa dama lokacin kawai suke jira,fatan alkhairi yayiwa abun be kawo komaiba aransa.Zahra ko jin nan da kwana uku zaa ɗaura aurantane yasa ta biraɗa ta tafi gidan su halima dan susan ya zaa shiya abunhakima tayi murna da zuwanta nanfa suka ƙule ɗakina bayansun natsa zahra tace”halima na kasa gano meye tsakaninki da khadija wlh banajin daɗin yadda kuka koma pls wai meye yake faruwane?”cewar zahra cikin damuwa.”Hmmmm zahra ay wannan yarinyar ƳAR KUNAMA ce shiyas sabga ta mutunci tsakanina da ita sede a lahira in anayi”cewar halima cikin fshi.”Subuhanallahi halimomo na me yayi zafi haka,ay kamata yayi ayi solving issue ɗn ba ace an dena kula juna ba,me tayi mikipls?”cewar zahra tana kamo hannun halimar.”Mr right ɗina take bi hotel suna sheƙe ayarsu,da idona na gansu ba labari aka baniba”cewar halima tana kallin reaction ɗin zahan.

Back to top button