Hausa novels

My Uncle Page 10 Complete Hausa Novel

Inda Aliyu yatafi da kudurirrika masu yawa aransa Wanda shikadai yasani sai kuma mahaliccinsaSaidai muce Allah yakiyaye Aliyu ***************Iman kam karatunta tacigaba dayi hankalinta akwance saidai wani lokaci idan tana ita kadai takan Dan tuna Aliyu dayanayin da taganshi a Daren ranar da zaitafi Wani lokacin haka kawai idan suna zaune tareda salma idan tatuna da yanda taga Aliyu kawai saita fashe da dariya salma kam kallonta kawai take ta girgizakai tarasa meke damun iman Yauma kamar kullum suna zaune suna cin abinci haka kawai iman ta fashe da dariya salma data gaji da halin iman tace waike mekikewa dariyane kullum sai kitasani agaba kitamin dariya Iman data kara fashewa da dariya acikin dariyar tace Allah ko salma wlh matar uncle tashiga uku Salma tajuyo tana kallonta salma ta dago takalle iman acikin mamaki tace waike dama duk wannan dariyar uncle kikema to tsayama meyasa kikace matarshi tashiga uku Hmmmm kedai kawai salma bari wlh ninasan me nagani amma wlh matar wannan bawan Allah tabanuu tafada tana dariya Salma data kulu iman taki fada mata komiye tace wace matarsa kuwa banda ke aikuwa idan hakane kece kika banu Iman tajuyo tana dariya hmmm salma kenan ai wlh wannan mutumin yafi karfina kedai bari kawai Haka suka cigaba da firarsu salma natason jin miye iman tagani amma iman taki fada Dan haka suna gamawa salma ta tashi tayi shigewarta daki iman kam remote tadauka tacanja tasha zuwa mbc Bollywood domin tana bala inson Indian film***************Haba Aliyu wai miyake damunkane haka kullum cikin tunani muba haka muka sankaba Dan Allah kagaya mana abunda yake damunka ko kadawo yanda kakeda please Aliyu Jibril yafada cikin tsananin damuwa(Jibril aminin Aliyu ne wurin aikinsu daya sunshaku sosai Jibril namatukar son Aliyu sabida hakayenshi shiyasa yanzu dayaganshi cikin damuwa shima yashiga damuwar )Bakomai Jibril insha Allah zanyi kokari inga nadaina katayani da addu a pleaseInsha Allah zantayaka da addu a aminina Nagode Aliyu yafada Yawwa kokaifa kasan kaine babban aminin ango da munkoma daga wannan aikin da sati daya za afara biki kasan wlh namatsu inga Teema acikin gidana ina bala’inson yarinyar wlh Jibril yafada Hmmm aikuwa naga alama gara mumika mata kai muhuta domin ita dinma naga alamar haka takeso domin wannan wayar dakuke ba kakkautwama ta isa tashaida mana hakan Ai inaganin yanzu saura kwana goma shadaya mukoma ko Eeh hakane mana yaza ayi namanta nida nake shirin angwancewa inbarku da rungumar filo da matse matsen kafafuwa Jibril yafada cikin tsokana Lallaikuwa to kasani ko narigaka Aliyu yafada Ahaba ahaka dinne zaka rigani kaida bakama San yanda zakayi tunkare mace mace kana sontaba inagafa sai kaje gidanmu nida teema na kayi mana sati daya mu koyamaka yanda ake loveAliyu kam kafadar sa yadaka yana fadin to oga kada kayi mamakin inriga shiga daga ciki wlh Yawwa dama ina so intambayeka Dan Allah meye alamar mutum yakamu da so Aikuwa dariya Jibril ya fashe da ita ba kakkauta har saida Aliyu yasha omo yamike zaibar wurin Jibril yayi saurin rikeshi please sorry abokina wlh dariya kabani yihakuri zangaya maka sorry duk da dariyar tashi taki tsayuwa Aliyu yadawo yazauna domin yanason jin amsar da Jibril zabashi amma cikin daure fuska yazauna Please Aliyu meyasa kayimin wannan tambayarMalam Zaka bani amsar tambayatane ko a a Zanbaka amma naso nasan wannan wace mai sa ar ce wlh **************Lallai kuwa iman wlh kinbani mamaki ace duk yanda muke dake kikasa gayamin wai zakiyi aure sai yanzu daga baya nakeji amma wlh iman bakida mutunci kumani nasan zamana dake ayanzu shiyasa wlh nakiraki nagaya miki kizo gidana yau akwai labari domin insamu damar gayamiki abunda yake raina vatareda kowa yajiba domin. Wlh idan akaji wai kinyi aure bansaniba dariya za amana suhaila ce kewannan masifarHaba suhail kiyi hakuri wlh bahaka bane Nima abun abazata yazomin nan iman ta labarta mata yanda abun yakasance Salma tasake shewa tareda rungume iman Dan farin ciki a kai haba wlh naji matukar dadin abunnan su abba da baba sun burgeni kai amma iman inatayaki murnar samun handsome guy irin uncle dama wlh kundace Salma tawaro ido ke kuwa suhaila kinada hankali kinsan waye uncle kuwa nikam wlh bazan iyaba ai yagayamin shima bayasona kuma karatu yakeso muyi daga mungama shida kanshi zai samo mana mafita kuma nasan Sakina zaiyi inje in aure Abdul dina Amma wlh ke iman wawuyace to wlh ina gaya miki kada ki kuskura kiyi wannan wautar domin rabuwarki dashi bakaramar wauta bace yarinya kikama abunki hannu bibbiyu domin wlh irinsu uncle sune mata ke rubibi dakudinsuma wlh amma ke gashi kinsamu kinaso ki tafka babbar wauta Haba salma keda yakama ki bani shawarar yanda zanyi murabu da uncle. amma zakizo kidinga batamin rai Ganin duk haryar da suhaila zatabi taja hankalin iman taki tayarda kawai saita bullo mata tawata hanyar(masu karatu kada kumanta suhaila matar aure ce itace su iman sukayi bikinta lokacin har uncle yahana iman zuwa)Haba kawata da maganarki kuwa to zanbaki wata shawarar nafarko dai saikin cire tsoron Aliyu aranki sauran kuwa zokiji iman tamatso cikin jin dadi suhaila tafada mata zaro ido naga iman tayi ke suhaila anya kuwa zan iya haba kawata zaki iya mana kamardai ba ima din danasaniba wlh kuwa zaki iya idan dai harkinaso Aliyu yasakeki dake OK toshikenan zanyi duk yanda kikace suhail indai uncle zai kyaleni inje in aure Abdul dina Yawwa aminiyata suka fada suna tafawa haka suka cigaba da firarsu suhaila nata kara karfafawa iman Gwuiwa aikuwa iman tadauka 100% sai 4:30pm iman tabargidan tareda daura damarar aikata abunda suhaila tagaya mata Tana tafiya suhaila ta fashe da dariya Iman kenan ai wlh idan kinsan wata bakisan wataba hmmmmmmm uncle inatayaka murna tafada tana kara fashewa da dariya HMMMMMMM!!!!!!!!! Nima sholy nafada Kudai kawai kucigaba da bibiyar littafin my uncle domin jin yanda zara kya Writing by :- sholy Page 19Inda Aliyu yatafi da kudurirrika masu yawa aransa Wanda shikadai yasani sai kuma mahaliccinsaSaidai muce Allah yakiyaye Aliyu ***************Iman kam karatunta tacigaba dayi hankalinta akwance saidai wani lokaci idan tana ita kadai takan Dan tuna Aliyu dayanayin da taganshi a Daren ranar da zaitafi Wani lokacin haka kawai idan suna zaune tareda salma idan tatuna da yanda taga Aliyu kawai saita fashe da dariya salma kam kallonta kawai take ta girgizakai tarasa meke damun iman Yauma kamar kullum suna zaune suna cin abinci haka kawai iman ta fashe da dariya salma data gaji da halin iman tace waike mekikewa dariyane kullum sai kitasani agaba kitamin dariya Iman data kara fashewa da dariya acikin dariyar tace Allah ko salma wlh matar uncle tashiga uku Salma tajuyo tana kallonta salma ta dago takalle iman acikin mamaki tace waike dama duk wannan dariyar uncle kikema to tsayama meyasa kikace matarshi tashiga uku Hmmmm kedai kawai salma bari wlh ninasan me nagani amma wlh matar wannan bawan Allah tabanuu tafada tana dariya Salma data kulu iman taki fada mata komiye tace wace matarsa kuwa banda ke aikuwa idan hakane kece kika banu Iman tajuyo tana dariya hmmm salma kenan ai wlh wannan mutumin yafi karfina kedai bari kawai Haka suka cigaba da firarsu salma natason jin miye iman tagani amma iman taki fada Dan haka suna gamawa salma ta tashi tayi shigewarta daki iman kam remote tadauka tacanja tasha zuwa mbc Bollywood domin tana bala inson Indian film***************Haba Aliyu wai miyake damunkane haka kullum cikin tunani muba haka muka sankaba Dan Allah kagaya mana abunda yake damunka ko kadawo yanda kakeda please Aliyu Jibril yafada cikin tsananin damuwa(Jibril aminin Aliyu ne wurin aikinsu daya sunshaku sosai Jibril namatukar son Aliyu sabida hakayenshi shiyasa yanzu dayaganshi cikin damuwa shima yashiga damuwar )Bakomai Jibril insha Allah zanyi kokari inga nadaina katayani da addu a pleaseInsha Allah zantayaka da addu a aminina Nagode Aliyu yafada Yawwa kokaifa kasan kaine babban aminin ango da munkoma daga wannan aikin da sati daya za afara biki kasan wlh namatsu inga Teema acikin gidana ina bala’inson yarinyar wlh Jibril yafada Hmmm aikuwa naga alama gara mumika mata kai muhuta domin ita dinma naga alamar haka takeso domin wannan wayar dakuke ba kakkautwama ta isa tashaida mana hakan Ai inaganin yanzu saura kwana goma shadaya mukoma ko Eeh hakane mana yaza ayi namanta nida nake shirin angwancewa inbarku da rungumar filo da matse matsen kafafuwa Jibril yafada cikin tsokana Lallaikuwa to kasani ko narigaka Aliyu yafada Ahaba ahaka dinne zaka rigani kaida bakama San yanda zakayi tunkare mace mace kana sontaba inagafa sai kaje gidanmu nida teema na kayi mana sati daya mu koyamaka yanda ake loveAliyu kam kafadar sa yadaka yana fadin to oga kada kayi mamakin inriga shiga daga ciki wlh Yawwa dama ina so intambayeka Dan Allah meye alamar mutum yakamu da so Aikuwa dariya Jibril ya fashe da ita ba kakkauta har saida Aliyu yasha omo yamike zaibar wurin Jibril yayi saurin rikeshi please sorry abokina wlh dariya kabani yihakuri zangaya maka sorry duk da dariyar tashi taki tsayuwa Aliyu yadawo yazauna domin yanason jin amsar da Jibril zabashi amma cikin daure fuska yazauna Please Aliyu meyasa kayimin wannan tambayarMalam Zaka bani amsar tambayatane ko a a Zanbaka amma naso nasan wannan wace mai sa ar ce wlh **************Lallai kuwa iman wlh kinbani mamaki ace duk yanda muke dake kikasa gayamin wai zakiyi aure sai yanzu daga baya nakeji amma wlh iman bakida mutunci kumani nasan zamana dake ayanzu shiyasa wlh nakiraki nagaya miki kizo gidana yau akwai labari domin insamu damar gayamiki abunda yake raina vatareda kowa yajiba domin. Wlh idan akaji wai kinyi aure bansaniba dariya za amana suhaila ce kewannan masifarHaba suhail kiyi hakuri wlh bahaka bane Nima abun abazata yazomin nan iman ta labarta mata yanda abun yakasance Salma tasake shewa tareda rungume iman Dan farin ciki a kai haba wlh naji matukar dadin abunnan su abba da baba sun burgeni kai amma iman inatayaki murnar samun handsome guy irin uncle dama wlh kundace Salma tawaro ido ke kuwa suhaila kinada hankali kinsan waye uncle kuwa nikam wlh bazan iyaba ai yagayamin shima bayasona kuma karatu yakeso muyi daga mungama shida kanshi zai samo mana mafita kuma nasan Sakina zaiyi inje in aure Abdul dina Amma wlh ke iman wawuyace to wlh ina gaya miki kada ki kuskura kiyi wannan wautar domin rabuwarki dashi bakaramar wauta bace yarinya kikama abunki hannu bibbiyu domin wlh irinsu uncle sune mata ke rubibi dakudinsuma wlh amma ke gashi kinsamu kinaso ki tafka babbar wauta Haba salma keda yakama ki bani shawarar yanda zanyi murabu da uncle. amma zakizo kidinga batamin rai Ganin duk haryar da suhaila zatabi taja hankalin iman taki tayarda kawai saita bullo mata tawata hanyar(masu karatu kada kumanta suhaila matar aure ce itace su iman sukayi bikinta lokacin har uncle yahana iman zuwa)Haba kawata da maganarki kuwa to zanbaki wata shawarar nafarko dai saikin cire tsoron Aliyu aranki sauran kuwa zokiji iman tamatso cikin jin dadi suhaila tafada mata zaro ido naga iman tayi ke suhaila anya kuwa zan iya haba kawata zaki iya mana kamardai ba ima din danasaniba wlh kuwa zaki iya idan dai harkinaso Aliyu yasakeki dake OK toshikenan zanyi duk yanda kikace suhail indai uncle zai kyaleni inje in aure Abdul dina Yawwa aminiyata suka fada suna tafawa haka suka cigaba da firarsu suhaila nata kara karfafawa iman Gwuiwa aikuwa iman tadauka 100% sai 4:30pm iman tabargidan tareda daura damarar aikata abunda suhaila tagaya mata Tana tafiya suhaila ta fashe da dariya Iman kenan ai wlh idan kinsan wata bakisan wataba hmmmmmmm uncle inatayaka murna tafada tana kara fashewa da dariya HMMMMMMM!!!!!!!!! Nima sholy nafada Kudai kawai kucigaba da bibiyar littafin my uncle domin jin yanda zara kyaDomin Sauke Audio sai ku danna bulun rubutun dake kasa ko kuma hotonπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡https://youtu.be/N5qIbEhgXF8https://youtu.be/N5qIbEhgXF8https://youtu.be/N5qIbEhgXF8πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†

My Uncle Hausa Novel Complete txt

Back to top button