Hausa novels

Harijin Tsoho Page 32 Romantic Hausa Novel

gyaɗa mata kai kawai yayi dan bemasan me ze ce mataba,miƙewa tayi tsam tabar gurinzuwa ɗakinta ayko agigice ya mara mata baya zuwa ɗakin nata yabar marwa a falo.suna shiga cikin ɗakin zahra kuka ta fashe dashi da sauri daddy ya ƙarasa kusa da ita ya rungumota jikinshi, ta ɗinga kukanta har seda ta gaji dan kanta sannan ya daramagana”zahra kiyimin rai kidena kuka wallahi takar wuta haka nakeji azuciata ki dauki wannan abun kaddaata ni mijinki dan Allah zahra kibani farinci agidannan inba hakaba wallahi se kin rasani a duniar bana son amuwarki..””dadd inasonka dole inyi kishinka amma dan ka auro wannan buhun wallahi banji komaiba,araina, karka damu daddy Allah baka ikon yimanaadalci”cewar khadeeja cikin damuwa.daddy be bar zahra ba seda sukayi wanka suka fito,tare ya kwantar da ita akan gadon sannan shima yabi bayanta sukayi kwanciyarsu.zahra ta lafe aƙirjin mijinta bacci me daɗi ya ɗaukesu.marwa ko nacan tayi turus a falo tana jiran fitowar angon nata ammacse taji shuru tun tanasa ran aninsa har a cire.khadeejace tacshigo falon zata kai cup kitchen kamar a mafarki ta hangi marwar da ɗan gudunta ta isa gurinta tana kiran sunanta cike damurna dan yanxu suke waya da baffa yake cemata an ɗaua auren marwar dababansu, yanzu hakama rana gian hjiyasu.rugume juna sukayi fuskar khhadeeja ike da farinciki take tiwa marwar sannuda zuwa.ba walwalacafuskarta tacamsa sannan ta dubi khadeejatace” khadeeja dama varikancin matar ub baku yakai haka baki faɗaminba in shirya?”cewar marwa tana riƙe baki.”hala ta gwada miki halin?”cewar khadeeja””ta janye alhajin sun wuceciki niko ɗakin da zanyizaman nawa auranbaa baniba”cewar marwa.”Taso in kaiki ɗakin naki anty marwa dare yayi dan daddy yayi bacci inde kiksga falon sams ba haske”cewar khadeeja tana ɗaukar msta jakarta.miƙewa tayi ri sɓace tabikhadeejar zua ɗskin.Kamar yadda daddy ya tsara hakance ta aru suka nufi gidan shugaban ƙasacike da shauƙin juna.sun jima agidan kamin su fito,dan dare ya fara yi sosai ,ahanyane zaha tace”daddy ankawo maka amarya jiyakuma baka je ɗakintaba,hakan ba yau,inasokatashi lahira ba taredahakkin kowaba “ta faɗi atausashee.murmushidaddy yayi yace”hajiyamacewa tayi dan takula da yara ta auromin ita, tace ke ni kawai zaki iya kulawa dani,to laifine dan na ajie kowa a ɓangarensa?”ya faɗi yana kamo nonuwan zara ta kauce gamida doke masa hannun nasa.”daddy nide kayi adalci shine burinakawai”cewar zahra”Zanyi sekin fara samamin baby tukunna “ya faɗi yana latsa cikintaa haka suka iso gidan,suna shiga suka samu marwa zaune ita da khadeeja ayko gaba zahra tayi bata kulasubaczuwa ɗakinta.daddyne ya tsaya suka gaisa sannan yasa kai zebi zahransa.”inba damuwa inasn magana dakai a ɗakina,”cewar marwa agaban khadeejar.”Dareyayi ko zamu bari seda safe”cewar daddy yana ɗan tsaki”da ka saurareninde ko ba yawa”cewar marwar tana wani kashe murya ana fari da ido.kunyar idon khadeejace tasa daddy yabi bayan marwar zuwa ɗakin ta,, dan shi bega mgnr da zata masa ba.”suna shiga yaja gefe ya tsaya yace “faɗi abinda kikeson faɗi zaha na jirana “”ban anaka zuwa untaba ay amma nima matarkace inaso ka bani hakkina na aure a matse nake”cewar marwa amarya mecapacity.”Hakkinki ay na baki koko a hanaki yaran nakinne,,dansu aka auroki to wannee hakkine kuma kikebiɗar inbaki?”cewar daddy.Ga mamakinsa kawai se gani yayi ta faea kuka tana faɗin “matarkace ni wallahi inde baka bani hakkinabazan je wajan ita hajiyar data haɗa auran taraba dan bazan jurehakaba”cewar marwa.Daddy jinzata faɗawa hajiyane yasa a kamo hannunta cikin sigar rarrashi,”marwa babida isasshiyar lafiya ajjikinako munje gado baabinda zan i yayimiki kiyi haƙuri”a daɗi cikin sigar rarrashi.”nide ko kaɗane kaimin wallahi amatsenake”ta faɗi tana cusa hannu saman haq ɗin nata.’daddy takaici abun ya bashi,”nace banida lfy baki yarda ba to muje kiganewa idonki ni na rasa gane kan wannan masifa.da hajiya ta haɗani da ita wlh.”cewar daddy cikin fushiBa kunya tayi gaba shigin shirgin taje ta baje a gadotsabar takaici daddy jiyake kamar yayi ihu dan kawai maaifiyarshi dataceczata aɗawane dacwlh har ta gama zamanta hannunta baze kamaba.ga mamakin daddy ya kwanta da marwa lafiyalau bactarecda gabanshi ya kwantaba,abun yai matuƙar ɗaure masa kai,khadeejacdake laɓe bakin ƙoar marwar jin nishin marwarne yasa ta tabbatar da,daddynsu cinta yake wandadama burinsu kenan.farincikine yakamata tabarvƙofar ɗakin ranta fess yau marwa ta angwance dacdaddy.shiko daddy befi 30 minute yayi akan marwa ya saukasabida koya ya zura mata burar ya fito se tayi masactusa ta gaba dukse yaji ba ata gamsuwa a haɗakar.wanka daddy yashiga yayi yamaida kayansa yay mata seda safe yafice a ɗakin wanda hakan sosai ya ƙonamata rai dan ba haka tasoba.ɗakin zahra ya wuce direct inda yasameta harta kwanta rungume da fulo,dan tunda tajishi shuru tasan yana gun mama marwa amarya.shigowarshi ce tasa tajisanyi aranta,lafawa yayi ya kwanta abayanta yana kssing wiyanta,yace”baci batare daniba babyna?””na ɗauka ba anan zaka kwana bane yasa daddy”cewar zahra asanyaye.”A ina kikesa ran zan kwana bayan ɗakinki?””ɗkin mama marwa mana Ay itama matarkace”cewar zahra tana juyowa suna fuskantar juna.Daddy komawa yayi serious yace”zahra in Allah yakaimu gobe ki kira maryam ta sokoto awaya ki bani ita zan yi mgn da ita kinjiko,sabida gameda matsalaru yanzu nagano wani sabon abun dayasa nake son mgnr da ita”ya faɗi yna kwantar mata da gashin girar ta.bakin zahra har rawa yaketace “daddy ka kwanta da marwa lafiya lau ko?”idanunta daddy ya kalla yace “eh zahra kuma makamanciyar matsalar babu ita”ya aɗi yana ƙara haɗeta dajikinshi.kuka tasa masa jin cewa ƴar zuwan jiya ita har ankwanta da ita amma ita me shekara biyu abu ya faskara.”am sorry zahra”cewar daddy.Bata kulashiba taci gaba da kukanta seda tayi me isarta sannan ta dena daddy be hanataba dan asan abun kukan aka mata.Maryam inaso kitaimakamin da maganin damuwaru nida zahra daa nan sokoto nasan ɓangrenku akwai magunguna dan wlh ina cutar da yarinyarnan”cewadr daddy lokacin da,zahra ta kira masa anty maryam ɗin.”insha Allahu alhaji zanyi bakin ƙoƙarina wajan ganin na nemo muku mafita tabbas zama ahka akwai cutarwa wan ba kowacce mce bace zata ɗaukihakn kuma kuma daga ɓangarenku ku dage da addua.”cear anty maryam.Sun jimadaddy na mata bayani kamin daga bisani sukai sallama aba zahra wayar shi ya shiga wanka.”Zahra kina jina ko,kiyi haƙuri wallahi makircine sua shiryamiki and insh allahu kansu ze koma nyi miki alƙawarin uk indamagni yke sena nemoshi rayuwarki bazata tfi abanza ba”cewar anty maryam ɗin cikin sigar rrrashi.,”to anty nagode sosai Allahkuma ya bamu nasara akan maƙiynmu”cear zahra.Sun jima anty maryam na bata shawararin yadda zata gudanarda rayuwarta agudan mijin nata fitowar daddy yasa sukai sallama zahra ta ajiye waar taje ta fara taimakawa daddyn domin ya shirya.Basujimaba ta kammala shiryashi sannan ya ruƙo hannunta zuwa dinning rea inda ta shirya masa breakfast.kan cinyrshi y zaunar da ita ya fara bt abincin baki tana ci shima tana bashi,marwa da khadeej na leƙensu ta window suna tsine mta.suna kammalawa zahra ta langaɓe kai tace “banajin driving daddy ka saukeni gidansu halima tunda nai aure befi so uku najeba,kullum itace ke zuwa gurina”ta faɗi ssanyaye.”bafa nason zuwa gurin ƙawaye zahra “ya faɗi yna miƙewa tsaye tare da ita jikinshi.”daddy halima ay tafi gaban ƙawa sede ƴr uwa pls kabarni zaman gidn in bskanan bemin dɗine”ta faɗi idanunta na kawo ƙwallh.dacsauri daddy yshare msta yace “jeki shiryo ina jiranki amota”Ayko daɗan gudunta ta juya tan tsallenta ta shige ɗakinnata alamun dke gwada rji daɗin barin natan da yayi.********halima taji daɗin zuwan zahra an dama itama sotake ti wanka taje gidan kai mata wani taimako data mso mata gurin kakanta dan tun barowarta gidan su zahran damuwar taƙi barinta burinta kawai ta samawa zahra mafita shiyasa taje gurin kakan nata azaria ta faɗa masa kuma yabata magunguna inda yabata tabbacin sammune akayi mata.”halima shekaranjiya sega daddy da amaryarsa”cewar zahra.Azabure halima ta kalli zahran tace”au wai anyi auran zahra harta tare?”cewar halima aruɗe.”ƙarewa made jiya mijinta yakwanta da ita”cewar zahra hawaye na biyo idonta.”Tokefa zahra ke har yanzu bata tashi a gurinkin?”cewar halima itama cikin damuwa.”Yanzu ko romance ɗinma babu dan yace cutar da kanmu mukeyi, gara mujira samun lafiyars kawai,bwallahi se king matar ashi tayi huɗuna”cewar zahra.Halima batace komaiba ta janyo ledar magungunan data karɓowa zahran ta miƙa mata tace gasunan kowanne akwai ƴar tkadda aciki yadda ake amfani dashi jiya naje zaria gurin malam na karɓo miki kije ki gwada insha Allahu zaa dace sharrinsu seya koma musu,”cewar halima.”Ni wallahi halima na rasa wacce irin ƙiyayyace khadeeja kemin da ar takeburin kassarani a kowacce hanya”cewar zahra”kicireta azuciyarki dan ba ƙaunarki take yiba”cewar halima.Sun jima tare da halima har seda daddy ya turo drivenshi yao ya ɗauki zaha yamaidata ggia.A daren ranar zahra ta fara amfani da magungunanta da halima tabata,kuma can sokoto macanty maryam ta miƙe tsaye wajan nemomata maganin dan ance matsalar ajikin zahran take so itaczaayiwa maganin.********”wallahi baze yiwu kullum ace ni banida girki agidannanba,sede ƴar gwal ay ba haka akeyiba”cewar marwa time da daddy yace ta fitar masa aɗakinsa.”look marwa duk wanda zaki faɗawa ki faɗamasa,wallahi tallahi bazaki kwanacaɗakinaba ni mijin mace ɗayane kuma itace zahra ke ƴaƴana na aurowa ke in kuma bazaki zaunacdasubawallahi zan miki saki uku ƙwarara inga in hajiya zata a dawo da auran namu,dan haka ki ficemin da gani”cewar daddy cikin fushi,zahra dake wanka a toilet ɗinsa,a razane ta fito dan ganin meke faruwa dan bata san da shigowar marwanba.marwa kallonta akai gurin zahran dake tsaye ɗaure da tawul race”wallahi inma asiri kikayi nasa to atafin hannuna kikeyi ni mamarkice awannan fannin, ƙaramar yarinya dake se masifar kishi to dani kike mgn”cewar marwa cikin fyshi.”Marwa inkika kuma yin wata mgn anan gurin wlh sena nuna miki muhimmancin wannan yarinyar agurina ki fice”ya faɗi yana nunamata hanyasum sum ta fice a ɗakin zuciyarta na mata ƙuna,tana fia taci aro dakhadeeja dake laɓe aƙfar ɗakin daddyn dan taji ya,zaayi.hannun juna sukariƙe sukacsauka ƙasan falon dansaman ɗakin daddyne da zahra.

Back to top button